Bayan Kâshè Hassan Nassarullah: Yanzu_Yanzu Saurari tsokacin Dr. Abdulmutallab Gidado

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 10 гру 2024

КОМЕНТАРІ • 117

  • @AshiruBalaRungumi
    @AshiruBalaRungumi 2 місяці тому +4

    Alhamdulillah kaji ilimin da hangen nesa Allah ya kara basira, Allah ya karemuna mutuncinka ya malan ❤❤❤.

  • @AliyubelloSaidu
    @AliyubelloSaidu 2 місяці тому +5

    Kurunga jin tsoron ALLAH, kunzama maqaryatan banza

  • @AbubakarAdm
    @AbubakarAdm 2 місяці тому +1

    Maganar gaskiya kenan Allah yasa mu dace

  • @ahmadbalausman1918
    @ahmadbalausman1918 2 місяці тому +5

    Ina mamakin son zuciyar wasu mutane...... gulma da karya de takoma bakin malamai 🎉Allah karabamu da cutar hasada😎

  • @salihuabdul-nasir1571
    @salihuabdul-nasir1571 2 місяці тому +3

    😮😮kai! Allah Shi rabamu da ciwon ta'asubanci

  • @abdulsalammusausman6447
    @abdulsalammusausman6447 2 місяці тому

    Allah ya kara lafiya mallam ❤

  • @abdulshakurkhalid1230
    @abdulshakurkhalid1230 2 місяці тому +4

    Àssalam, Malam Ina maka kyakykyawar zato, baka fahimci siyasar duniya ba.

  • @garbashehu-gf4bn
    @garbashehu-gf4bn 2 місяці тому +1

    Ya Allah Kara basira tare da haskin makaranta Amin

  • @comr.usmanangoogah2431
    @comr.usmanangoogah2431 2 місяці тому

    Allahu Ya saka da Alheri ya Sheikh 🙏🙏🙏

  • @MohammedpukumaBularafa
    @MohammedpukumaBularafa 2 місяці тому +1

    Bakada hujja malam.
    Iinkuma kanada hujja , to kakawo. Mana.
    Yanzufa zamanin sashi fadi yawuce.

  • @husseinshuaibu3560
    @husseinshuaibu3560 2 місяці тому

    Inama mutane za su yi aiki da irin wannan tunanin.

  • @naimahamisu2806
    @naimahamisu2806 2 місяці тому +2

    Bitter truth

  • @SeikoDm-lu3xg
    @SeikoDm-lu3xg 2 місяці тому

    May Allah help us make peace with them

  • @IsmoIsmael-e8m
    @IsmoIsmael-e8m 2 місяці тому

    Malam kaji tsoro Allah akan wanna magana da kake fada abaki ka

  • @alhajimuhammad4061
    @alhajimuhammad4061 2 місяці тому

    Allah ya Kara tona Asirin munafukai da sule fakewa da addini

  • @LawanGambo-v6c
    @LawanGambo-v6c 2 місяці тому

    Mallam bayanaka akwai kuskure

  • @muhammadkhamismuhammadkham3152
    @muhammadkhamismuhammadkham3152 2 місяці тому +2

    Zagi bashi da makaranta kowa zai iyayi akan titi ilimi Kuma saika nemeshi mu bamu iyazagiba saboda ba tarbiya bane muta Nan kirki basa zagi Allah ya Karawa malam lfy da ikilasi

  • @yahayaabdullahi5092
    @yahayaabdullahi5092 2 місяці тому

    جزاك اللهُ‎خیرا😢

  • @wardagazama7107
    @wardagazama7107 2 місяці тому

    Kaji tsoron Allah kafada gaskiya

  • @MuhammadSulaiman-cg3xw
    @MuhammadSulaiman-cg3xw 2 місяці тому +1

    Wai ku malaman izalar Nan wadanne irin y'an hassada ne. Gaskiya kuna Bani mamaki wlhy. Allah yayi mana maganinku munafukai.

  • @tijaysnain2632
    @tijaysnain2632 2 місяці тому +1

    Allah ya shiryamana malaman nan

  • @Themusty003
    @Themusty003 2 місяці тому

    Kaji rashin ilmi

  • @Husainynkr
    @Husainynkr 2 місяці тому +4

    Kwarai kuwa malan ya fadi gaskiya ammafa ku masu zagi yan shi a kenan ai malaman sunnah sunsan komai naku saboda haka mai zagi yayi saidaii ku mutu

    • @mukhtarmahmudmuawuyya84
      @mukhtarmahmudmuawuyya84 2 місяці тому

      wlh ni ba dan shi'abane amma dalibin ilmine na tabbata abinda malam yake fadi imma dai yayi kuskure besaniba imm kuma ra'ayinsa kawai yake fadi

  • @salihuabdullahi8581
    @salihuabdullahi8581 2 місяці тому

    Karya ka keyi malam

  • @adamuibrahim2768
    @adamuibrahim2768 2 місяці тому

    Alhamdulillah

  • @ahmadyusuf6098
    @ahmadyusuf6098 2 місяці тому

    Allah ya saka da Alkhairi

  • @DKB70
    @DKB70 2 місяці тому

    ❤❤❤❤❤❤

  • @daoudaabdoukarimoun1891
    @daoudaabdoukarimoun1891 2 місяці тому +1

    Sanu Malam, nayi tunanin cewa a wurin Malammai a ke samin ilimi ashe wasu buhun kaikayi ne. Allah ya kyauta.

  • @Rash_Tech_TV
    @Rash_Tech_TV 2 місяці тому +1

    Wannan gaskia ne Dr

  • @mbasabana5706
    @mbasabana5706 2 місяці тому

    Wanan malamin kan shi da son zuciya , fadin abinda baisani ba sai kuma karya .

  • @saddeeq_
    @saddeeq_ 2 місяці тому

    Absolutely 💯

  • @abbassalisu9245
    @abbassalisu9245 2 місяці тому

    Jazakumullahu Khairan

  • @nurumuhammadjmd6411
    @nurumuhammadjmd6411 2 місяці тому

    Kai malam ne ko dan iska!!

  • @EliteNewstv788
    @EliteNewstv788 2 місяці тому

    Kai kaje anyi da kai a rinka jin tsoron Allah

  • @ConfusedBaseballEquipmen-uf5vr
    @ConfusedBaseballEquipmen-uf5vr 2 місяці тому

    Gaskiyane shek

  • @ABUBAKARAHMED-ml8cb
    @ABUBAKARAHMED-ml8cb 2 місяці тому

    Allah ya tsine maka albarka makaryaci

  • @alhmusteegoldventurealhmus6604
    @alhmusteegoldventurealhmus6604 2 місяці тому

    Allah.yaganardamu.gaskiya.akanlamaeinmu.addinin.musulinci.ameen

  • @SirajYousuf-m8z
    @SirajYousuf-m8z 2 місяці тому

    Amin ya Allah

  • @hauwaubaabdullahi6569
    @hauwaubaabdullahi6569 2 місяці тому

    Ina tare da ta"ayinka ml,jzk bi khair

  • @dayeebsuleman5543
    @dayeebsuleman5543 2 місяці тому

    Wlh qarya kakeyi maqaryacin banza

  • @MuhammadIbrahimKhalil-u7m
    @MuhammadIbrahimKhalil-u7m 2 місяці тому

    Masha Allah

  • @juggernautxx_
    @juggernautxx_ 2 місяці тому

    Mallam kayi karya

  • @aliyuyau6902
    @aliyuyau6902 2 місяці тому

    Masha allay

  • @hussainihashimu9643
    @hussainihashimu9643 2 місяці тому +2

    Dan Allah da meye wannan maganar zata amfani musulunci

  • @sunnahtafarkintsiratv5876
    @sunnahtafarkintsiratv5876 2 місяці тому +1

    Dik wanda yakega maganar malan karyace to yaje ya saurari jawabin malamin Shi'a sayyid al hussainy da yayi a tv na al arabiya

    • @mukhtarmahmudmuawuyya84
      @mukhtarmahmudmuawuyya84 2 місяці тому

      hmm abin dariya a she kai yau kafara sanin al-arayia, ai munafikaine kodake watakil yanzu kafara sauraron gidajen tv na larabawa.

    • @sunnahtafarkintsiratv5876
      @sunnahtafarkintsiratv5876 2 місяці тому +1

      @@mukhtarmahmudmuawuyya84 ba yau nake sauraron gidan tv na larabawa ba. Suma al arabya bawai sun hakaito maganar malamin shi'ar ba ne aa sunyi hira dashi live ne duniya tagani babu maganar muna furci anan

  • @AbdullahiYaseer-gl9yz
    @AbdullahiYaseer-gl9yz 2 місяці тому

    Gaskia ne malam

  • @truereality4676
    @truereality4676 2 місяці тому

    Kafadi gaskia malam kudaina yada jitajita

  • @BabynBaby-oj2su
    @BabynBaby-oj2su 2 місяці тому +1

    Allah ya tsinewa makayarci wanda ya saida lahirar sa saboda abun duniya

  • @Aaaz723
    @Aaaz723 2 місяці тому +1

    Assalam alaykum. Ban tari maganar malam ba. Ina ganin bay kamata a kawda kay ba.
    Amman a cikin shekarun 1900 duniyar musulmi ta kawar da kan ta daga abinda ke faruwa a kan rikice rikice na turay. Ashe cikin sulhun da sukayi a lokacin sun shirya tarwatsar da duniyar musulmi. Say an lura da al amari sannan a ke fahim tar sa.
    A da shekaru 500 da suka wuce, musulmi ke da kimiyya. Sai masana na lokacin suka nuna ma mutane ce war neman duniya ne. Musulmi su kayi watsi da abun, Turawa da yahudawa suka rungumi al amarin. Yanzu da kimiyyar a ke ayki domin a yiwa musulmi barazana. An mayarda musulmi munafikkan junansu. Taƙiyya su ke yi? Allahu a'alam.
    Ina ganin yahudawa da turawa musulmi suke yaƙi, su kuma musulmi suna yakin junansu.
    Allah ubangiji ya tabbatar da dugadugan mu kan shiriya ya ƙar fafamu kan imanin mu amin.
    Assalam alaykum wa rahmatullah.

  • @bashirsalihu6835
    @bashirsalihu6835 2 місяці тому

    Aameen Ya Azeez

  • @SaniBello-yx2en
    @SaniBello-yx2en 2 місяці тому

    Mallam kasan abinda kake fadi kuwa?

  • @IbrahimIKanti
    @IbrahimIKanti 2 місяці тому

    Kaji makaryaci kamar mutumin kirki, amma sai karya babu ko tsoron Allah

  • @bashirumarhafeez994
    @bashirumarhafeez994 2 місяці тому

    Karyakake

  • @yahayaabdullahi5092
    @yahayaabdullahi5092 2 місяці тому

    انشاء اللہ

  • @yacoubamaidagi2486
    @yacoubamaidagi2486 2 місяці тому

    Munjia tau saudia ba ita ta kauri bin ladan ba

  • @hisenmosilmani2312
    @hisenmosilmani2312 2 місяці тому

    Malaman nan basa tsoron Allah😢

  • @kasimidrisyusuf
    @kasimidrisyusuf 2 місяці тому

    To mayesa Iran ta Kai wa Israela hari kan ramakon gaya kan kisan haniya da nasrillah don Allah malamannan aji storan Allah

  • @PeterAllahnana
    @PeterAllahnana 2 місяці тому

    Malam.baka San mai kana fadi ba .ba ibin da zai Yi nasara da yahudawa.

  • @abubakarbabangida4543
    @abubakarbabangida4543 2 місяці тому

    Wallahi da Allah ya sanar da shi cewa Iran zata kaiwa Israel hari yau da baiyi wannan maganar ba Quran ya gaya mana sunada idanuwa amma basa gani da su sunada kunnuwa amma basa ji da su dan su gaggan makiya manzo Allah ne

  • @YouThe-u2v
    @YouThe-u2v 2 місяці тому

    😢

  • @magajishuaibu9043
    @magajishuaibu9043 2 місяці тому

    Kar kumanta duk abin da kuke fada allah zai muku hisabi akansa kuji storon allah kudena karya da muna funchi

  • @SirajYousuf-m8z
    @SirajYousuf-m8z 2 місяці тому

    Good

  • @saadsulaiman77
    @saadsulaiman77 2 місяці тому

    InnaLILLAHI Wainna IlaiHI Rajiun, Malam kaji tsoron Allah. Zai yi maka kyau ka je ka karantar da Akhdhariy da Ishmawiy yafi maka sauqi. Kai baka san siyasar duniya ba musamman harkar Middle East. Kuma kuma wannan ya tabbatar da jahilcin ka.

  • @muhammadkhamismuhammadkham3152
    @muhammadkhamismuhammadkham3152 2 місяці тому

    Wannan malam gaskiya guda dayace daga qinta sai bata

  • @mohammedisahharuna6278
    @mohammedisahharuna6278 2 місяці тому

    Mayasa baku taimakon Palestine kun Sunni state?

  • @jamiluadamumagaji7315
    @jamiluadamumagaji7315 2 місяці тому

    Wai dama wannan shine sunnanchi? Indai irin wannan shine sunnah Allah wadarai da ita

  • @KamalBello-ib4od
    @KamalBello-ib4od 2 місяці тому

    Kaji makaryaci

  • @aminakamil3587
    @aminakamil3587 2 місяці тому

    saudiya Kuma ita wane agaji ta kawowa falastin tunda aka fara yakarta, ko su bazaka Fadi aibunsubane

  • @SadamUmar-q3k
    @SadamUmar-q3k 2 місяці тому +1

    Qarya bakyau

  • @muhammadbukhariabdulaziz9718
    @muhammadbukhariabdulaziz9718 2 місяці тому

    IttaquLLAH

  • @HassanAdulKadir
    @HassanAdulKadir 2 місяці тому

    Masha allah mallam

  • @MuhammadUsman-b3b
    @MuhammadUsman-b3b 2 місяці тому

    Malam arege hasada ku mlm nan baku tsoron kariya abuda kuke fadi daban akegani azahiri daban Allah yashiryar da mu

  • @SalisuYusuf-y4t
    @SalisuYusuf-y4t 2 місяці тому

    A gas kiya kai ba, malam bane mai raba al ummane daga kiy shin addini ne to ta allah ba, takaba kaji tsoran Allah

  • @MSDINUWAHUSSAINI
    @MSDINUWAHUSSAINI 2 місяці тому

    Hausa malam will never wise

  • @abubakarbabangida4543
    @abubakarbabangida4543 2 місяці тому

    Dama annabi s a w ya gaya mana wayannan mutanen suna tsanan gaba ga musulmai au sassauta wa makiyan musulunci da musulmani ko kunya bayaji yanda yake sharara karya da kage kawai dan ya bata sunan shia to mun ji na Iran to ai kin saudia muke si Ka fada mana malam

  • @pauldanjuma4818
    @pauldanjuma4818 2 місяці тому

    Jahillci stiya dolo mara ilimi kayi shuru don ba ka san kome ba

  • @ahmadadamu5601
    @ahmadadamu5601 2 місяці тому

    Wannan maganan ba gaskiya bane

  • @aminasalisu8187
    @aminasalisu8187 2 місяці тому

    Toh an gaishe da malam. Munga taimakon Saudi akan harin da ake kaiwa Palestine. Gobe kiyama Allah zai yi hisabi

  • @MohdMusa-w1n
    @MohdMusa-w1n 2 місяці тому

    Kai Muu Ba SHASHASHU Bane

  • @pauldanjuma4818
    @pauldanjuma4818 2 місяці тому

    Jaki irinka saikun mutu kwa wawa

  • @IshaqIbrahim3
    @IshaqIbrahim3 2 місяці тому

    Ina hujja Iran na da hannu?
    Kamar kum fada tarkon Israel kuna zargin juna.
    Irin abun da Israel ta ke so kenan.

  • @nurayunusabbr428
    @nurayunusabbr428 2 місяці тому

    Gaskiya ne wannan magana taka mlm amma ba kowane zai Gane haka ba sai dai fatan Allah ya dora musulunci akan kafirci

  • @AbdoulbasitMalikiyawa-tm6rs
    @AbdoulbasitMalikiyawa-tm6rs 2 місяці тому

    Kaji Munafuki

  • @abdurrazakyahaya6431
    @abdurrazakyahaya6431 2 місяці тому

    Hhhhhhhh mlm adaiji tsoran Allah adaina karya

  • @saadoumahamadou3258
    @saadoumahamadou3258 2 місяці тому +1

    هذا الكلام غير دقيق يبدو انك بعيد عن الواقع من سلحة فصائل الفلسطينيين اليست إيران
    لا تكن صهيوني إيران دورها مشكور أما باقي دول السنة غير نفاق ولمؤامرات

  • @ImamAhmadBaba-jc2pq
    @ImamAhmadBaba-jc2pq 2 місяці тому

    ماشاءالله

  • @FargarJaji-p6f
    @FargarJaji-p6f 2 місяці тому

    Mallamin Pentagon

  • @bellosalisu8988
    @bellosalisu8988 2 місяці тому

    Karyar banza 😠😠

  • @jamiluadamumagaji7315
    @jamiluadamumagaji7315 2 місяці тому

    Wai yaushi saudiya zata kaiwa israila hari? Kokodai suma bakinsu dayane da israila?

  • @ssshuaib732
    @ssshuaib732 2 місяці тому

    Haka kawai wai malami kenan ka rika karya ba dalili. Ka tara wawaye kama zuba musu karya. Ba fa hujja a kan magana daya kawai shaci fadi malam

  • @twelvedisciples
    @twelvedisciples 2 місяці тому

    Hasada mugun ciwo

  • @aminuhussaini5163
    @aminuhussaini5163 2 місяці тому

    Mal. Cikin maganar ka akwai karya da kage da kuma rashin sanin halin da ake ciki

  • @MohammedgaddaffiAbdullahi
    @MohammedgaddaffiAbdullahi 2 місяці тому

    😂😂😂😂😂See lies.. This people don't fear God wallahi..How can an old man sit on a comfortable chair ad start lying wit no fear of Allah..This is a pure envy to iran..Allah knows best

  • @mahamadoutela
    @mahamadoutela 2 місяці тому

    Wato ni Ina mamaki Malaman sunna wato ku bakwa ganin laifin Isreal saboda in sunna sun ki bada taimakon

  • @mukhtarabdullahi4224
    @mukhtarabdullahi4224 2 місяці тому

    bana Shia amma idan kana neman makaryata mayaudara masu yada fasadi irin wannan malamai da karya da munafurci sukeci da ita toh ku kuje kuyaki yahudawan saidai karya kawai

  • @salihuabdullahi8581
    @salihuabdullahi8581 2 місяці тому

    Malam Israel kake karewa munafiki

  • @aisamiaminu2344
    @aisamiaminu2344 2 місяці тому

    Kaji makaryaci shi wannan har yafi Rijiyar lemo karya. To yau kuma me zai ce akan harin da Iran ta kai wa Israel? To jahili Israel tayi amfani da wayar sa ta hannu ne kamar yadda suma Hezbollah tayi amfani da Pager da walkie-talkie din mayakan Hezbollah.

  • @Musteasanimande_ingawa
    @Musteasanimande_ingawa 2 місяці тому +1

    Jazakumullahu Khairan