YADDA AKE REGISTER OKX exchanger & tare da KYC VERIFICATION

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 25 січ 2025

КОМЕНТАРІ • 98

  • @umaribrahim8224
    @umaribrahim8224 Рік тому

    Masha allah muna maku fatan alkhairi muna gdy sosai

  • @mohammadmonguno3402
    @mohammadmonguno3402 Рік тому

    Masha Allah, Allah yasaka da alheri.

  • @kamalusman3932
    @kamalusman3932 Рік тому

    Muna gdy bin Usman tv 👍

  • @abubakaralibutari5820
    @abubakaralibutari5820 Рік тому

    Masha Allah muna godiya ✅✅✅💯💯💯

  • @mohammedshettima6096
    @mohammedshettima6096 Рік тому

    Jazakallah Allah ya kara dau kaka

  • @yawalebukarbosa9863
    @yawalebukarbosa9863 Рік тому +1

    Assalamu alaikum fatan alkhairi,tare da dubun godiya mai tarin yawa, game da wayar mana Kai da kikeyi koda yaushe muna gdy marar adadi.
    Bayan haka, muna jiran cigaban bayani akan OKC, Allah ya kara basira - lfy - da nisan kwana .

  • @jamiluabdulmummuni5670
    @jamiluabdulmummuni5670 Рік тому

    Masha Allahu Allah yasa mudace

  • @abubakarmuhammad5176
    @abubakarmuhammad5176 Рік тому

    Allah yasaka da alkh

  • @yakubuyahaya875
    @yakubuyahaya875 Рік тому

    Well done 👍

  • @dogoharunahassan
    @dogoharunahassan Рік тому +1

    naga wannan muna godiya yau zan sauki

  • @aisamitujja8140
    @aisamitujja8140 Рік тому

    Well-done

  • @HarunaAbdullahi-jx9xc
    @HarunaAbdullahi-jx9xc 11 місяців тому

    Salm barkakidaaiki mashaallah inason gaspi

  • @sulemanmusa2529
    @sulemanmusa2529 Рік тому +1

    Ok sai yau she sauran vidio

  • @ibrahimsouleyboukari6723
    @ibrahimsouleyboukari6723 Рік тому

    Muna godiya

  • @kaltimeyusuf9747
    @kaltimeyusuf9747 Рік тому

    An gode Allah ya saka da alkairi 🥰 🥰 🥰 Allah ya Kara budi 🙏🙏

    • @binusmantv
      @binusmantv  Рік тому

      jazakillahu bikhair bi hazal du'a😊

  • @yusufaminuabdullahimaimagg6571

    Allah ya sakka da Alkhari

  • @baharisalisu7940
    @baharisalisu7940 Рік тому

    Allah yakara lfy

  • @Real_aybee
    @Real_aybee Рік тому

    Masha Allah

  • @mijinmacedaya6238
    @mijinmacedaya6238 Рік тому +1

    Masha Allah,. Saura pi network

  • @Amusteey
    @Amusteey Рік тому

    Jazakumullahu kairan 🅱in usman tv da fatan za akarisa mana video domin akwai sauran rina akaba wlh karshe Allah yatai maka bissa lam

  • @bellozubairu2705
    @bellozubairu2705 6 місяців тому +1

    Ko dai an daidaita ne tsakanin Gomnatin Nigeria da OKX? A baya dai kowwa ya san abunda ya faru. Don Allah ayi mana karin haske🎉🎉🎉🎉🎉🎉

  • @harunahassan9693
    @harunahassan9693 Рік тому +1

    Muna muku fatan Karin Nasarori masha Allah

  • @abdullahisalisu2413
    @abdullahisalisu2413 Рік тому

    Allah ya saka da gidan aljanna

    • @binusmantv
      @binusmantv  Рік тому

      Ameyn Ameyn ya rabbal alamin 🤲
      Addu'a mafi tsada

  • @assoumanamika4139
    @assoumanamika4139 Рік тому

    Macha allah abin yayi sosai wly allah ya biya ki dan allah atemaka muna anona mana yanda zaka saye koma sayar à okx din da koma usdt

  • @shayibuibrahim1027
    @shayibuibrahim1027 Рік тому

    Masha Allahu thanks so much

  • @harunamussa5457
    @harunamussa5457 Рік тому

    Allah ya saka

  • @abdullahiusman7070
    @abdullahiusman7070 Рік тому

    Mashaallah

  • @abubakargonibukar3868
    @abubakargonibukar3868 Рік тому

    Allah ya kara illumi

  • @youssouftv9110
    @youssouftv9110 Рік тому

    Kun caka alkawalli allh ya saka da alheri

  • @BashirLawan-l3f
    @BashirLawan-l3f 7 місяців тому +1

    Yayi anty

  • @hussainimohammed3915
    @hussainimohammed3915 7 місяців тому +1

    Wlh naji dadin kallon wannan video da abubuwa diyewa sun shigemin duhu Amma yanzu na Samu mafita mun gode yar uwa❤❤❤❤

  • @abdullahihassan142
    @abdullahihassan142 Рік тому +1

    I'm a first comment then i'am the first one of like it

  • @IbnmahmudIbnmahmud
    @IbnmahmudIbnmahmud 6 місяців тому +1

    Wow

  • @ibrahimsabo4961
    @ibrahimsabo4961 Рік тому +1

    don Allah ta yaya zan gaane okx din yaya daidai

    • @binusmantv
      @binusmantv  Рік тому +1

      ban fahimci tambayar ba 🤔

  • @alyushaaliyu276
    @alyushaaliyu276 Рік тому +1

    Assalam alaikum Yar’uwa barka da war hk, Mungude sosai da fadakarwa, amma don Allah inada tambaya guda daya tambaya ta itace mutum zai iya sayan Core a OKX yakawo Shi MetaMask? Idan mutum zai iya Toh don Allah ki daure ki mana video yadda mutum zabi matakin yin hkn Ngd sosai🙏 daga naku Alyusha Allah yaqara daukaka Bissalam

    • @binusmantv
      @binusmantv  Рік тому

      Ey zai iya sosai ma
      Sannan bidiyon In sha Allah yana nan tafe

  • @ibrahimsabo4961
    @ibrahimsabo4961 Рік тому +1

    Assalamu alaikum nabude okx nayi kyc tayaya zan gaane tayi don Allah a taimakeni

    • @binusmantv
      @binusmantv  Рік тому +1

      idan ka duba wajen profile na naaka. zaka ga sun sanya maka verified
      idan kuma baka gane ba toh ka yi mana magana a WhatsApp

  • @abbabalasalebala166
    @abbabalasalebala166 Рік тому

    👏👏👏👏

  • @saadmahdi4158
    @saadmahdi4158 11 місяців тому +1

    Slm da Allah wai ita OKX akwai taboge kk sbd ni nadauko tawa a play store Amma naga kamar akwai banbanci da irin Wanda kika Bude ynz pls sbd gudun matsala

    • @binusmantv
      @binusmantv  10 місяців тому +1

      babu bambanci kawiai sunyi updating na ta ne

  • @maryamahmadshuaibu2575
    @maryamahmadshuaibu2575 Рік тому

    Up up bin Usman tv muna godiya sosai, jazakillahu khair
    Please in da Hali Don Allah a rubuto Mana referral code din a rubuce, domin nayi nayi na me kikace da farkon na gagara ganewa please.

    • @binusmantv
      @binusmantv  Рік тому

      Ai an rubuta tashi a wajen registration ɗin
      saidai gashi kamar haka 👉9590826

    • @maryamahmadshuaibu2575
      @maryamahmadshuaibu2575 Рік тому +1

      @@binusmantv thanks a lot

  • @onemanonetime9090
    @onemanonetime9090 Рік тому +1

    Barkanki da aiki don Allah ga tambayana kamar haka gurin shike sunaye na kyc idan kamanta middle name dayake jikin I'd card naka Yaya zakayi kawuce gurin??

    • @binusmantv
      @binusmantv  Рік тому +2

      Ban fahimci tambayar ka ba sosai amma duba wannan bidiyo 👉👉ua-cam.com/video/Yv9BXE-j7Zs/v-deo.html
      idan baka sami amsar na da huri Togo ka sake tambayar

  • @sunusisalisu9769
    @sunusisalisu9769 Рік тому

    Assalamu'alaiki baraka ya ayyuka wallahi na chanza waya kuma na rasa pharas na metamask dina gashi anriga anturamin core dina achikinta dan Allah babu yadda zanyi?? Ina yimuku fatan alkhairi Allah taimakeku🤲🙏

    • @mansuryari1982
      @mansuryari1982 Рік тому

      Dan uwa kana buqatar kallon wannan video from bigining to d end

    • @mansuryari1982
      @mansuryari1982 Рік тому

      In briefe Dan uwa baxakata recovery na phase phress dinka u must to remember them, otherwise no body will will recover back it to u

    • @binusmantv
      @binusmantv  Рік тому +1

      Gaskiya a iya sani na yanzu PASSPHRASE ne kaɗai zasu iya maida kai WALLET ɗin ka na METAMASK

  • @mansuryari1982
    @mansuryari1982 Рік тому

    MY BEST CHANNEL ONE LIKE NO OTHER """"""BIN USMAN TV""""

  • @yusufdalhatu7631
    @yusufdalhatu7631 Рік тому

    Kuma yakamata akoyaddamu yadda zamusiya musayar.acikin OKX

  • @muhammadmansur2967
    @muhammadmansur2967 9 місяців тому +1

    Slm sister nayi register amma Naga kamar beyima domin Naga beyi dea dea d cikin okx nakiba

  • @auwalgagi6139
    @auwalgagi6139 Рік тому

    Allah kayi maki Albarka

  • @Yusuf-y8f
    @Yusuf-y8f 4 місяці тому +1

    But my own is not working

    • @binusmantv
      @binusmantv  4 місяці тому +1

      sun dakatar da ayyukan su anan Nigeria

  • @muhammadugidado6838
    @muhammadugidado6838 Рік тому

    Dun Allah kagayamuna yada ake hada bondex origin da trust wallet

  • @rahamadagaallahtv3374
    @rahamadagaallahtv3374 Рік тому

    Aslm alaikum wrhmtlh wbrkth bn Usman tv don Allah ataima kamin Satoshi Dina nayi Link din she Yana akan testnet yazanyi nadawo da shi akan mainnet don Allah ataima kamin

    • @binusmantv
      @binusmantv  Рік тому

      Danna wannan LINK ɗin zaka sami bayanin 👇👇👇
      ua-cam.com/video/qX-r8Se_GTY/v-deo.html

  • @muhdbellosabo4146
    @muhdbellosabo4146 Рік тому +1

    Toh nikam tunjiya nayi verification din amma wai yana under review yayanene abun dan Allah

    • @binusmantv
      @binusmantv  Рік тому +1

      Gaskiya ƙaida ba ya huce kamar awa ɗaya
      amma ka jira nan. da wani lokacin mu gani

  • @magzaauwal4119
    @magzaauwal4119 Рік тому

    Mungode bin usman t.v yayi kyau sosai saura abu nagaba yadda za'a yi deposit da trade a okx din

    • @binusmantv
      @binusmantv  Рік тому

      Shima yana nan tafe da yardar Allah

  • @FadawuMkaka
    @FadawuMkaka 7 місяців тому +1

    To munda bamusa referral code bafa

  • @emmanuelclement3608
    @emmanuelclement3608 Рік тому

    Wannan na Yan core ne kawai Banda pi network ko?

    • @binusmantv
      @binusmantv  Рік тому

      Ey zai taimaka ma yan pI din sakamakon suma wataran zasu bukaci exchangers

    • @yawalebukarbosa9863
      @yawalebukarbosa9863 Рік тому

      @@binusmantv wannan gskyn

  • @nouraaboubacar8820
    @nouraaboubacar8820 Рік тому

    yayi kyau Moude sede Mouyi kallo saboda Bamouyi mining na code ba😭

    • @binusmantv
      @binusmantv  Рік тому

      EY har yanzu kana. da dama
      zaka iya sayen sa CORE ɗin sai ka dawo METAMASK kazo ayi DELEGATION dakai

  • @ABDULGANIYUUMAR-ov3rn
    @ABDULGANIYUUMAR-ov3rn 8 місяців тому

    Nawa yaki nomber authentic 123

  • @ibrahimkabiru7242
    @ibrahimkabiru7242 Рік тому +1

    Fatan alkairi.tambayat idan namanta password Dina yaza 4got password pls

    • @ZUUBASHASHA
      @ZUUBASHASHA Рік тому

      Hajiya ina da tambaya? Tambaya ta ita ce kina da wata Skl da ake koyar da Crepto?

    • @binusmantv
      @binusmantv  Рік тому

      A'a babu gaskiya

    • @binusmantv
      @binusmantv  Рік тому

      a ina kake nufi ka manta password ɗin