Shin kana cikin masu issue a PI NETWORK, A shirya Ta yadda za'a magance su kafin OPEN MAINNET

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 23 січ 2025

КОМЕНТАРІ • 95

  • @binusmantv
    @binusmantv  25 днів тому

    YADDA AKE KYC NA PI NETWORK part 4
    👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼
    ua-cam.com/video/qGmhRi-8Q10/v-deo.htmlsi=Q4ZldoQu6KIrYt4D
    BIDIYO AKAN PI NETWORK A TICTOK
    👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼
    www.tiktok.com/@binusmantv?_t=ZM-8sR6rh4vGQY&_r=1
    YADDA AKE KYC part 3
    👇👇👇👇👇
    ua-cam.com/video/Yv9BXE-j7Zs/v-deo.htmlsi=qaW7UOkwPMznrE1Im
    YADDA AKE MIGRATION
    👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼 ua-cam.com/video/bPR47IbbZ_k/v-deo.htmlsi=yqNnJKn4fI-azq6d
    GYARAN SUNA YAƘI CANZUWA
    👇👇👇👇
    ua-cam.com/video/PIN58h8H_04/v-deo.htmlsi=Ei1qDvBIMLsA0GFH
    YADDA AKE RECOVER WALLET
    👇👇👇👇
    ua-cam.com/video/oCqQu_GZvfo/v-deo.htmlsi=eDrhHdL_ackSgqyW
    BAYANAN ABUBUWA GAME DA KYC
    👇👇👇👇
    ua-cam.com/video/0whULwY1Qoo/v-deo.htmlsi=qJbNBKmE_qiiYUpH
    Bayani akan Pi WALLET INTERFACE
    👇👇👇👇👇
    ua-cam.com/video/6JDI1yq3Akw/v-deo.htmlsi=EuIJWjLGmp2AGM-x

  • @MusaMuhammad-pc9rc
    @MusaMuhammad-pc9rc 18 днів тому +1

    Allah ya Kara basira mun gode sosai

  • @FatimaYasir-e4w
    @FatimaYasir-e4w 21 день тому +2

    Think you for your help

  • @AbbaAnwar
    @AbbaAnwar 22 дні тому +1

    Allah kakara basira bin usman tv

  • @abbakarmusa5073
    @abbakarmusa5073 17 днів тому +1

    Allah yasakamiki da alherinsa

  • @AliyuGarbasakarma
    @AliyuGarbasakarma 26 днів тому +2

    Masha Allah! Allah yasaka da alkhairi Muna godiya sosai Allah yatabbatar mana da Nasara a wannan tafiya

  • @HafsatAlkasim-k2k
    @HafsatAlkasim-k2k 22 дні тому +1

    Masha Allah Muna godiya sosai Allah ya Saka da alkairi Dan Allah yazanyi KYC nawa bayawucewa daga worin hoton fiska yake tsayawa saiyasamin something went wrong please try again later

  • @aminuibrahim2907
    @aminuibrahim2907 24 дні тому +2

    Mungode Allah yasaka

  • @SaniAlhajiHaruna-xl2ru
    @SaniAlhajiHaruna-xl2ru 24 дні тому +1

    Masha Allah Allah ya jiqan iyayemu Allah yasaka muku da alkhairi aduniyar Nan da ranar alqiyama

    • @binusmantv
      @binusmantv  23 дні тому

      ameyn jazakallahu khairan 🤗

  • @AminaTanimu-r4y
    @AminaTanimu-r4y 21 день тому +1

    Thank you so much

  • @aishaali7213
    @aishaali7213 23 дні тому +1

    Ma sha Allah Allah yasaka Maku da alkhairi yakuma Kara Maku basira. Kuma tambayata shine Na manta password dina Yaya zanyi. Nagode.

    • @binusmantv
      @binusmantv  16 днів тому +1

      Sai kayi forgetting password

  • @abbatialmustapha9817
    @abbatialmustapha9817 24 дні тому +1

    Masha Allah fatan alkhairi

  • @FarouqDprince
    @FarouqDprince 25 днів тому +1

    Muna godiya sosai Allah yakara basira

  • @jibrilhassan-x3l
    @jibrilhassan-x3l 26 днів тому +1

    Masha Allah, Allahumma yubarik

  • @auwalabdulkadir1933
    @auwalabdulkadir1933 24 дні тому +1

    Allah ya saka da mafificin Alkhairi Kuma Allah ya Kara daukaka Binusman TV Ameen ya rabb 🤲

  • @IsaHussaini-rm1px
    @IsaHussaini-rm1px 25 днів тому +1

    Allah yasaka yar uwa

  • @tajjuddeenyunusa
    @tajjuddeenyunusa 26 днів тому +1

    Masha ALLAH

  • @mukhtarahmad7671
    @mukhtarahmad7671 26 днів тому +1

    Muna godiya kwarai Allaah ya kara daukaka amiin

  • @mohammadsaleh4878
    @mohammadsaleh4878 26 днів тому +1

    Ma Shaa Allah

  • @ahmaddgaru7179
    @ahmaddgaru7179 26 днів тому +1

    Don Allah ku bincika matsalar lambar waya dan samun mafita

  • @YahuzaSaid
    @YahuzaSaid 13 днів тому

    Magana Akan farashin PI
    ✅✅✅✅✅✅✅✅✅

  • @Khairatmusaalhassan6824
    @Khairatmusaalhassan6824 18 днів тому +1

    Muna godiya, shikenan yanzu ni ba dama na gayara sunana, dan sun cire min wajan gayarawa🥺🥺🥺🥺

    • @binusmantv
      @binusmantv  18 днів тому +2

      idan mutum ya kammala KYC , su kanyi rejecting na shi saboda wannan don haka zaka iya gyarawa a sannan

  • @salmanuparis8564
    @salmanuparis8564 25 днів тому +1

    Masha Allah madam nimadaii akwai tawa matsalar acikin kamarta name

  • @onemanonetime9090
    @onemanonetime9090 26 днів тому +2

    Allah ya sassaka muku da ninkin banin kin albarkatu duniya da lahira

    • @binusmantv
      @binusmantv  25 днів тому +1

      Ameyn ya rabbal alameyn 🤲🏼

  • @JamiluYusif-d5w
    @JamiluYusif-d5w 26 днів тому +1

    Yayikyau barka dasafiya ❤❤

  • @abbassalihu3383
    @abbassalihu3383 12 днів тому

    Muna godiya yar Amana Allah ya kara taimakonki, ya karatu da fatar an kammala degree lafiya.

  • @sabiusaidu
    @sabiusaidu 24 дні тому +1

    Masha Allah Allah ya biya da gidan aljanna

    • @binusmantv
      @binusmantv  23 дні тому +1

      Ameyn
      Allah ya haɗa fuskokin mu acan

  • @mkichanneltv
    @mkichanneltv 26 днів тому +1

    Allah sarki binusman kwana 2 Allah yasa kuna lfy

  • @NafeeuUmar-oo2nn
    @NafeeuUmar-oo2nn 16 днів тому

    Thanks

  • @YusufBaffayo
    @YusufBaffayo 26 днів тому +1

    Yes

  • @UmarBashir-n2g
    @UmarBashir-n2g 13 днів тому

    thank you

  • @buhariadamu8725
    @buhariadamu8725 25 днів тому +2

    Muna godiya Allah ya qara basira da daukaka narasa woya na da dana bude pi daci kuma SIM card yaqi welcome back please ko akoi hanyar da zanbi indawo da ci

    • @MaisarataTukur
      @MaisarataTukur 24 дні тому +1

      Assalamaalaikum warahamatullahi taala wabaraka katuhu amicin Allah yatabbata agareku

  • @JamiluMurtalaimam
    @JamiluMurtalaimam 26 днів тому +1

    جزاكم الله خيرا وبارك الله فيكم فيكم

  • @saleesuabdullahi6526
    @saleesuabdullahi6526 26 днів тому +1

    Allah ya saka miki da alkhari 🎉

  • @user-suyaro
    @user-suyaro 26 днів тому

    Well done

  • @BakoIBRAHIM-c4y
    @BakoIBRAHIM-c4y 25 днів тому +1

    Thank. Bin usman tv

    • @HassanAhmadu-k6e
      @HassanAhmadu-k6e 25 днів тому +1

      Mungode gaskiya da bamu kulawa da Kuma shawara ALLAH yakara budi da Nisan kwana da soyayyan ANNABI MUHAMMAD (S A W).... Gaskiya kinbayar da gudumawa saoaaaaiii ba kadan ba.. Amma naso da kin Dan tsokaci akan farashin PI NETWORK Amma bakomai sai mu hadu a open mainnet....14 MARCH 2025 ❤❤.... SAURA KUMA SIDRA

    • @binusmantv
      @binusmantv  23 дні тому +2

      Allah ya kaimu

    • @HassanAhmadu-k6e
      @HassanAhmadu-k6e 23 дні тому

      @binusmantv Ameen Thumma Ameen

  • @kaltimeyusuf9747
    @kaltimeyusuf9747 25 днів тому +1

    Masha Allah tabarakalla muna godiya sosai Allah ya saka da alkai ri ❤❤

    • @binusmantv
      @binusmantv  25 днів тому +1

      Ameyn jazakallahu khairan

  • @InnocentBeaver-ur1gg
    @InnocentBeaver-ur1gg 21 день тому +1

    Pls yadda ake dawo da phasepres na pi wallet sun turomin amma na rasa phasepres nawa walhi pls

  • @Musaadamuidris-xn9fz
    @Musaadamuidris-xn9fz 25 днів тому +1

    Yauwa mungode Allah yasaka da alheri Amma anmanta ba,anuna Mana yadda akeyin appeal na pi browser ba wanda yake nuna sunan mutum ya bambanta bayan yayi kyc ngd

    • @binusmantv
      @binusmantv  23 дні тому +1

      sakamakon bamu da makaman cin mai matsalar a tare da mu

  • @KabiruNusaiba
    @KabiruNusaiba 19 днів тому

    Dan Allah Yaya ake seta Wallet Pandas na Sidira

  • @nasirharisrabiu8326
    @nasirharisrabiu8326 21 день тому +1

    We moved

  • @mohammedaji-e8w
    @mohammedaji-e8w 25 днів тому +2

    Munagodiya hajiya

  • @Hafizsurajo-h3g
    @Hafizsurajo-h3g 11 годин тому

    😢

  • @safiyanunasiru4677
    @safiyanunasiru4677 18 днів тому +1

    Dan Allah yaya Ake canza country?

  • @mukhtarabdullahi4974
    @mukhtarabdullahi4974 21 день тому +1

    Slm.
    Alhamdulillah!
    Ina farin cikin sake jin update dinku, bayan wani lokacin mai dan tsowo. Da fatar kuna lfy.
    Tambayoyi kamar haka:
    1.Pi price ne na matsu ban ji hasashen ku akai ba, kuma sai ku ka fasa fada bayan kun kwadaita muna.
    Me yasa haka?
    Pls. Ina son jin hasashen ku
    2. Pi Network sun hana siya ko sayar da Pi.
    Me yasa ku ka ce mutum ya sayar ina ra'ayi?
    Bin Usman tv da Dr. Sani na pi pro Arewa su ne mutum biyu da nike jin madarar ilmi na fita a update din su.
    Jazakumullahu khairan
    Thanks

    • @binusmantv
      @binusmantv  16 днів тому +1

      Waɗannan tambayoyi ne wadda , nan gaba kaɗan zaka sami amshoshinsu in sha Allah 😊

  • @IsaabdulkadirUsman
    @IsaabdulkadirUsman 25 днів тому +1

    Don Allah in matsala forgoting password yagaru ataimaka atunashemu

  • @atozdesign9564
    @atozdesign9564 26 днів тому +1

    Towai please meyasa bakice bakida mafitar wadannan matsalolin tun farkon wannan videon ba kinbatamuna lokaci almost 40 minutes saboda allah kuma babu wani solution

    • @binusmantv
      @binusmantv  25 днів тому +1

      Kayi haƙuri bisa ga hakan,
      amma bana tunanin ka fahimci inda muka dosa a bidiyon 🤔

  • @FarouqDprince
    @FarouqDprince 25 днів тому +1

    Madam nifa sun sallameni amma sunce saina jira xuwa 2026 kafin su sakemin sauran

    • @binusmantv
      @binusmantv  23 дні тому +1

      ey
      kayi lock up na shi ne

    • @FarouqDprince
      @FarouqDprince 23 дні тому

      @@binusmantv yanxu sunche sai 2026 amma dole phase press dina xan ajiye

  • @LaminuAlhajimallum
    @LaminuAlhajimallum 26 днів тому +1

    Slm inada tambaya akan pi network inada pi a wata wallet zan iya kawowa cikin wallet dina wanda basu kammalamunba

  • @Almuhtass
    @Almuhtass 26 днів тому +1

    Eh

  • @bilyaminuabdullahi
    @bilyaminuabdullahi 23 дні тому +1

    Muna Godiya

  • @TankoMuazu
    @TankoMuazu 10 годин тому

    Salam yaake biyan pi coins Dan canjin suna

  • @the_excellency
    @the_excellency 24 дні тому +1

    Slm dan Allah mutum zai iya tura pi zuwa wallet din da ba'ayiwa account dinsa kyc ba

  • @Abubakarlawan9
    @Abubakarlawan9 21 день тому

    Wanene irin country code yakamata Dan Nigeria yakamata yayi amfani dashi wajan yin verification KO kuma forgot password?

  • @Abotagroup
    @Abotagroup 11 днів тому

    Nikuma na Bude da Facebook account Akwai mafita Allah yataimaka

  • @mustapha4290
    @mustapha4290 15 днів тому

    Adon Allah ataimaka mana da bayani update phone number
    Don Allah
    Don Allah
    Don Allah
    Don Allah
    Don Allah

  • @nasaratv31
    @nasaratv31 26 днів тому +1

    Inai miki fatan alkawari
    Agame da matsalar updated password na usa yanayi

  • @AliyuMahmoodahmad
    @AliyuMahmoodahmad 26 днів тому +1

    batun maganan farashin pi Dan Allah ko ta private afadamin ngd

    • @onemanonetime9090
      @onemanonetime9090 26 днів тому +1

      Price na pi ayanzu ko doctor nikcolas bai sani ba alaji Amma idan Allah yayarda Muna keutata zato pi zai iya fitowa akan parashin Nan Dake yawo tun bayauba na GVC 314,159. Wato dallar dubu Dari uku da shahudu da Dari da hamsin da Tara idan Allah yayarda ashigaba da maining zuwa 14 march alaji

    • @KabeerYaqub
      @KabeerYaqub 25 днів тому +1

      ​@@onemanonetime9090Anya dala dubu 340 fa? Saikace bitcoin

    • @binusmantv
      @binusmantv  25 днів тому +1

      me yasa ka ƙagu da sanin Price
      shima a bidiyon hasashe mu ka ce , za'ayi
      amma la'kari da wasu dalilai, a aka fasa ma hasashen
      akwai waɗanda matuƙar basu ji abinda ransu ya ke so ba, anan suna ganin an masu laifi, mu kuma muna kokarin koyaushe takaita abin da zai zama ce ce ki ce,
      idan mu kayi haƙuri Lokaci duk zai bayyana komi in sha Allah

    • @binusmantv
      @binusmantv  25 днів тому +2

      😳

    • @AliyuMahmoodahmad
      @AliyuMahmoodahmad 25 днів тому

      @binusmantv ngode.dama anbani daman siyarda guda 2520 matata kuma 1225 Wani yake ta damuna sai na siyar masa afarashin 1 Dala naki

  • @mustapha4290
    @mustapha4290 15 днів тому

    AYANZU IDAN MUTUM YASHIGA
    Profile zaiga UPDATE PHONE NUMBER amma menene karin bayani NA GWADA yakiyi

  • @Hafizsurajo-h3g
    @Hafizsurajo-h3g 11 годин тому

    Wai ance akwai time din da ake tura phone number verification for many countrys saboda ni natura yaki yi dan allah wane temako za,a iya yimin

  • @abdulhamidsanitsoho5556
    @abdulhamidsanitsoho5556 26 днів тому +1

    Masha Allah

  • @MohammedbelloAlhasan
    @MohammedbelloAlhasan 26 днів тому +1

    Masha Allah

  • @BashirMahadi
    @BashirMahadi 25 днів тому +1

    Masha Allah

  • @abbayaumuaz2239
    @abbayaumuaz2239 16 днів тому

    Masha Allah