Malamai Sun Fusata Kan Kalaman Nafisa Abdullahi Babu Me Hanata Da Sata Kunji Zazzafan Murtanin Daga

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 22 січ 2025

КОМЕНТАРІ • 23

  • @LawalUmar-v8o
    @LawalUmar-v8o 11 днів тому

    Subuhanallahhi a gaskiyar magana nafisa wlh kinyi kuskure habadai nafisa mahaifinki yanada suna memahimman chi arayuwa dan Allah dan girman Allah nafisa kigyara kalamanki

  • @nuramaaji-j5q
    @nuramaaji-j5q 13 днів тому +1

    Allah ya sakawa maluman mu da alkhairi.
    Allah ya kara masu kwarin guiwa da basira.

  • @KhadijaMuhammadKhadija
    @KhadijaMuhammadKhadija 7 днів тому

    Bismilla

  • @Sadiyamk
    @Sadiyamk 15 днів тому +2

    To wai ke Nafisa Abdullahi ki fita cikin musuluncin mana, kina bata tarbiyar yara masu tasowa idan baki cikin musuluncin, yara ba zasu yi koyi dake ba tunda sun san ba addinin ki daya dasu ba, ko kuma idan har yanzu kinada sauran, son musulunci to ya zama wajibi ki gyara tarbiyar ki dai dai da sakon manzon Allah SAW, ya Allah ka shiryar mana zuriyar mu dama musulmi baki daya ameen

  • @AminaMuhammad-i9g
    @AminaMuhammad-i9g 15 днів тому

    Karshin duniyane wllh malam Allah yana kallansu,Allah yayi mana mganinsu

  • @MohamedIbrahim-i4r
    @MohamedIbrahim-i4r 10 днів тому

    Gaskiiya ne 💯❤❤❤

  • @SunusiSahabi-b4r
    @SunusiSahabi-b4r 11 днів тому

    Allah ya ganar da, lta

  • @Salisudanja
    @Salisudanja 13 днів тому

    Allah yashiryesu

  • @HamisuAdamu-fi6gv
    @HamisuAdamu-fi6gv 15 днів тому

    Munafatan allah yashirya mana
    Iya lanmu amen

  • @Umarttmaga
    @Umarttmaga 14 днів тому

    Mash Allah

  • @HafsatIsmail-x1v
    @HafsatIsmail-x1v 14 днів тому

    Bansan ke banza bace sai yanzu,wawiya kawai.toh Allah ya shiryeki

  • @lawalidanjuma5475
    @lawalidanjuma5475 15 днів тому

    Dan Allah inasan number malan idan Allah yasa zansamu dan Allah

  • @tomalydiaintschool5034
    @tomalydiaintschool5034 13 днів тому

    Jesus loves you 💕❤

  • @abubakarhassan200
    @abubakarhassan200 10 днів тому

    Ke Jahila ki maida hankali wasu sunyi bariki fiye da ke kuma karshensu bai yi kyau ba.

  • @harunaaliyu6188
    @harunaaliyu6188 15 днів тому +1

    Nafisan shirme wayaketa ke. Kijekiyi yawo tsirara ma. Wnd sukafi iskancin suyi basuci riba ba. Shashasha.

  • @UsmanChu-qb4nb
    @UsmanChu-qb4nb 13 днів тому

    Ammadai nafisa kinzubarwa da kanki mutunci

  • @ABDUSSAMADAHMAD-o2x
    @ABDUSSAMADAHMAD-o2x 14 днів тому

    Kai dama baka karatu saidai kayiwa wani raddi

  • @storyoflifetv4311
    @storyoflifetv4311 14 днів тому

    Kaii ani abun na bani mamaki ne
    Wannnan wane irin lalace ne
    Malaman mu Sukayi
    Haba dan Allah
    Wai ace kasur gumar jahila irin Wannan yarinyar jahila
    Da bata San komai bah ace wai ita ce za a rika
    Tsayawa anayiwa raddi jahila irin Wannan

    • @NaziruMurtala-si2lk
      @NaziruMurtala-si2lk 14 днів тому

      Malam haka Allah yace a yi! Ka koma Qur,Ani ka ga yadda yahudawa suke Kai koman Fadi na fada tsakaninsu da mahalicin mu dan Allah Yana so su tuba

    • @storyoflifetv4311
      @storyoflifetv4311 14 днів тому

      @ Toh yanzu idan ka duba kalaman yarinyar Nan kasan babu tarbiya tattare Dasu gaba daya Wallahi

  • @AliyuIusman-h2e
    @AliyuIusman-h2e 10 днів тому

    To wai ke Nafisa Abdullahi ki fita cikin musuluncin mana, kina bata tarbiyar yara masu tasowa idan baki cikin musuluncin, yara ba zasu yi koyi dake ba tunda sun san ba addinin ki daya dasu ba, ko kuma idan har yanzu kinada sauran, son musulunci to ya zama wajibi ki gyara tarbiyar ki dai dai da sakon manzon Allah SAW, ya Allah ka shiryar mana zuriyar mu dama musulmi baki daya ameen

  • @MohamedIbrahim-i4r
    @MohamedIbrahim-i4r 10 днів тому

    Gaskiiya ne 💯❤❤❤