🇳🇬🤝🇳🇪💪 Sojojin Niger 🇳🇪 da Nigeria 🇳🇬 Sun Kawo Karshen Bello Turji Yan Bindiga da Lakurawa An Kashe

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 23 лис 2024

КОМЕНТАРІ • 8

  • @KabirIsmail-yv7sm
    @KabirIsmail-yv7sm 6 днів тому

    ❤ya Allah 🎉kakawo mafita gaba yinka

  • @Bashzazutv
    @Bashzazutv 6 днів тому

    Salamu alaikum dan Allah kutaimakawa wannan bawan Allah dayake gwangwan a jahar edo state nigeria wannan malamin yadaura hotonsa amatsayin dan lakurawa wallahi mutunne adaline da rufin asiri wallahi gwangwan yake kotaimaka wannan sakon yakai wajan wannan malamin

  • @SaniAbubakar-s5g
    @SaniAbubakar-s5g 6 днів тому

    Allah yaba sojoji nasarar akan kowane mogu

  • @HassaneMoussa-i9p
    @HassaneMoussa-i9p 6 днів тому

    Masha Allah Allah ya karama sojojinmu Nasara Amine❤❤❤

  • @AliBassira-z6w
    @AliBassira-z6w 3 дні тому

    😅😅

  • @abubakarzakari520
    @abubakarzakari520 6 днів тому

    Kwana biyar fa kache toh su Yan tada kayan bayan harshashi nawa suke dasu har zai Kai kwana biyar bai kare ba abin akwai mamaki da alamar tambaya

    • @Gido24tv
      @Gido24tv  6 днів тому

      @@abubakarzakari520 Baka Fahimta.Bawai a iya wuri Daya Ake ba Sansaninsu Ake binsu.kasan Yan Bindiga sokoto Suna da tunka da Sansani