Shata ne
Shata ne
  • 391
  • 1 226 676

Відео

Shata ne - Ali giji dan Iya Gana
Переглядів 35521 день тому
Shata ne - Ali giji dan Iya Gana All credit and copyright belong to this channel @Shatane as the content is hundred percent original.
Shata ne - "abubuwa ashirin da ba a sani ba akan Shata"
Переглядів 877Місяць тому
Original content of Shata made for your listening and viewing pleasure. Do stay tuned, and get entertained and enlightened by the great piece of art. Original content of Shata made for your listening and viewing pleasure. Do stay tuned, and get entertained and enlightened by the great piece of art. Shata ne - "abubuwa ashirin da ba a sani ba akan Shata"
Shata ne - kowa ya sha kida kudinsa ya bayar 25/8/2024
Переглядів 1 тис.3 місяці тому
Original content of Shata made for your listening and viewing pleasure. Do stay tuned, and get entertained and enlightened by the great piece of art. Original content of Shata made for your listening and viewing pleasure. Do stay tuned, and get entertained and enlightened by the great piece of art. Shata ne - kowa ya sha kida kudinsa ya bayar 25/8/2024
Shata ne - Ashe yaro ya san manya (wakar wakilin tasha sokoto garba)
Переглядів 1 тис.4 місяці тому
Original content of Shata made for your listening and viewing pleasure. Do stay tuned, and get entertained and enlightened by the great piece of art. Original content of Shata made for your listening and viewing pleasure. Do stay tuned, and get entertained and enlightened by the great piece of art. Shata ne - Ashe yaro ya san manya #hausa #hausamusic #shata
Shata ne - waka | yakin sarkin Musulmi tun ba ka zo ba duniya ta rude
Переглядів 7634 місяці тому
Original content of Shata made for your listening and viewing pleasure. Do stay tuned, and get entertained and enlightened by the great piece of art. Original content of Shata made for your listening and viewing pleasure. Do stay tuned, and get entertained and enlightened by the great piece of art. Shata ne - waka | "_ yakin sarkin Musulmi tun baka zo ba duniya ta rude"
Shata ne - hira akan wasu da Shata ya yi ma waka a kasar Sokoto
Переглядів 1,6 тис.4 місяці тому
Original content of Shata made for your listening and viewing pleasure. Do stay tuned, and get entertained and enlightened by the great piece of art. Original content of Shata made for your listening and viewing pleasure. Do stay tuned, and get entertained and enlightened by the great piece of art. Shata ne - hira akan wasu da Shata ya yi ma waka a kasar Sokoto
Shata ne - kowa ya sha kida kudinsa ya bayar 28/7/2024
Переглядів 1,4 тис.4 місяці тому
Original content of Shata made for your listening and viewing pleasure. Do stay tuned, and get entertained and enlightened by the great piece of art. Original content of Shata made for your listening and viewing pleasure. Do stay tuned, and get entertained and enlightened by the great piece of art. Shata ne - kowa ya sha kida kudinsa ya bayar 28/7/2024
Shata ne - yadda ta kaya tsakanin Shata da wani wanzami
Переглядів 1,8 тис.4 місяці тому
Original content of Shata made for your listening and viewing pleasure. Do stay tuned, and get entertained and enlightened by the great piece of art. Original content of Shata made for your listening and viewing pleasure. Do stay tuned, and get entertained and enlightened by the great piece of art. Shata ne - yadda ta kaya tsakanin Shata da wani wanzami
Shata ne - wakar wanda ya sanya kutare guda (acapella)
Переглядів 9214 місяці тому
Original content of Shata made for your listening and viewing pleasure. Do stay tuned, and get entertained and enlightened by the great piece of art. Original content of Shata made for your listening and viewing pleasure. Do stay tuned, and get entertained and enlightened by the great piece of art. Shata ne - wakar wanda ya sanya kutare guda (acapella)
Shata ne - kowa ya sha kida kudinsa ya bayar 21/7/2024
Переглядів 2,1 тис.5 місяців тому
Original content of Shata made for your listening and viewing pleasure. Do stay tuned, and get entertained and enlightened by the great piece of art. Original content of Shata made for your listening and viewing pleasure. Do stay tuned, and get entertained and enlightened by the great piece of art. Shata ne - kowa ya sha kida kudinsa ya bayar 21/7/2024
Shata ne - "Shata ne mawaki na farko a kasar hausa da aka fara biyan kudi don a kalleshi"
Переглядів 1,3 тис.5 місяців тому
Original content of Shata made for your listening and viewing pleasure. Do stay tuned, and get entertained and enlightened by the great piece of art. Original content of Shata made for your listening and viewing pleasure. Do stay tuned, and get entertained and enlightened by the great piece of art. Shata ne - "Shata ne mawaki na farko a kasar hausa da aka fara biyan kudi don a kalleshi"
Shata ne - labarin yadda Shata ya kwace motar sarkin Daura
Переглядів 1,1 тис.5 місяців тому
Original content of Shata made for your listening and viewing pleasure. Do stay tuned, and get entertained and enlightened by the great piece of art. Original content of Shata made for your listening and viewing pleasure. Do stay tuned, and get entertained and enlightened by the great piece of art. Shata ne - labarin yadda Shata ya kwace motar sarkin Daura
Shata ne - mu shakata da wakoki da hira akan Shata 6/7/2024
Переглядів 1,9 тис.5 місяців тому
Original content of Shata made for your listening and viewing pleasure. Do stay tuned, and get entertained and enlightened by the great piece of art. Original content of Shata made for your listening and viewing pleasure. Do stay tuned, and get entertained and enlightened by the great piece of art. Shata ne - mu shakata da wakoki da hira akan Shata 6/7/2024
Shata ne - shirin kowa ya sha kida kudinsa ya bayar (ta'aziyyar sa'in Katsina)
Переглядів 1,2 тис.5 місяців тому
Original content of Shata made for your listening and viewing pleasure. Do stay tuned, and get entertained and enlightened by the great piece of art. Original content of Shata made for your listening and viewing pleasure. Do stay tuned, and get entertained and enlightened by the great piece of art. Shata ne - shirin kowa ya sha kida kudinsa ya bayar (ta'aziyyar sa'in Katsina)
shata ne - "yadda nake gane in Shata zai yi waka mai kyau" daga bakin mai wa Shata kida (Usaini)
Переглядів 2,1 тис.5 місяців тому
shata ne - "yadda nake gane in Shata zai yi waka mai kyau" daga bakin mai wa Shata kida (Usaini)
Shata ne - kowa ya sha kida kudinsa ya bayar 23/6/2024
Переглядів 1,7 тис.5 місяців тому
Shata ne - kowa ya sha kida kudinsa ya bayar 23/6/2024
Shata ne - shekara ashirin da biyar bayan rasuwar Shata
Переглядів 2,5 тис.6 місяців тому
Shata ne - shekara ashirin da biyar bayan rasuwar Shata
Shata ne - shirin makadan mu na dauri a Vision FM Kano 9/6/2024
Переглядів 1,2 тис.6 місяців тому
Shata ne - shirin makadan mu na dauri a Vision FM Kano 9/6/2024
Shata ne - watan ruwa watan August (wakar Abba siri siri)
Переглядів 10 тис.6 місяців тому
Shata ne - watan ruwa watan August (wakar Abba siri siri)
Shata ne - A shirin alewar dinya na Nasara FM Kano 8/6/2024
Переглядів 1 тис.6 місяців тому
Shata ne - A shirin alewar dinya na Nasara FM Kano 8/6/2024
Shata ne - kowa ya sha kida kudinsa ya bayar 9/6/2024
Переглядів 1,1 тис.6 місяців тому
Shata ne - kowa ya sha kida kudinsa ya bayar 9/6/2024
Shata ne - zama wuri daya bai dada komai ba (ranar alhaji Habu Darma)
Переглядів 8 тис.6 місяців тому
Shata ne - zama wuri daya bai dada komai ba (ranar alhaji Habu Darma)
Shata ne - wakar da ta sa aka ba Shata doctorate degree
Переглядів 7 тис.6 місяців тому
Shata ne - wakar da ta sa aka ba Shata doctorate degree
Shata ne - wakoki da sharhi a Nasara FM Kano
Переглядів 1,3 тис.6 місяців тому
Shata ne - wakoki da sharhi a Nasara FM Kano
Shata ne - waka ta sa wani yai wa Shata kyautar rigar jikin sa
Переглядів 9486 місяців тому
Shata ne - waka ta sa wani yai wa Shata kyautar rigar jikin sa
Shata ne - Dalilin da ya sa Shata ya ce "gumi na na ke ci"
Переглядів 9496 місяців тому
Shata ne - Dalilin da ya sa Shata ya ce "gumi na na ke ci"
Shata ne - Hira a Premier Fm kano 19/5/2024
Переглядів 1,1 тис.7 місяців тому
Shata ne - Hira a Premier Fm kano 19/5/2024
Shata ne - abinda Shata ke nufi da Bakandamiya
Переглядів 6157 місяців тому
Shata ne - abinda Shata ke nufi da Bakandamiya
Shata ne - ko ba kida ba waka....
Переглядів 2,3 тис.7 місяців тому
Shata ne - ko ba kida ba waka....

КОМЕНТАРІ

  • @nuragabadaigabadai9818
    @nuragabadaigabadai9818 3 години тому

    Allah kajikan iyayenmu da rahama jiya ba yauba

  • @nuragabadaigabadai9818
    @nuragabadaigabadai9818 3 години тому

    Muna godiya sarki,Allah yajikan iyayenmu .

  • @Ibrahimiliyasuabdullah-i7p
    @Ibrahimiliyasuabdullah-i7p 4 дні тому

    Masha Allah Allah yasaka da alhdre

    • @Shatane
      @Shatane 4 дні тому

      Amin ya Allah

  • @hashimu619
    @hashimu619 7 днів тому

    Wonderful

  • @SalmanLukmanuAbdullahi-lt2li
    @SalmanLukmanuAbdullahi-lt2li Місяць тому

    Dodo mai yawo kamar rijalul gaibi

  • @muhammadmaulud9628
    @muhammadmaulud9628 Місяць тому

    Allahu'akbaar 😢 Allah ya gafartawa Dr. Muhammad Lawal Shatan Waka.

    • @Shatane
      @Shatane Місяць тому

      Amin ya hayyu ya qayyum

  • @BalaAbdu-e4t
    @BalaAbdu-e4t Місяць тому

    Allah kajiqan dakta

    • @Shatane
      @Shatane Місяць тому

      Amin ya Allah

  • @HaououssmanGarba-sl3wx
    @HaououssmanGarba-sl3wx Місяць тому

    Masha Allaha hagya hawa

  • @aliyuqalu7098
    @aliyuqalu7098 Місяць тому

    🎉❤

  • @MohdShaaibuDanzaure
    @MohdShaaibuDanzaure Місяць тому

    Good

  • @LubabatuUsman-b5c
    @LubabatuUsman-b5c Місяць тому

    ALLAH yajikan maza

    • @Shatane
      @Shatane Місяць тому

      Amin ya Allah

  • @kauyejokauyejo8691
    @kauyejokauyejo8691 Місяць тому

    Na barjin hira da Nagede Baban fati yake yi da bakini sa.

    • @Shatane
      @Shatane Місяць тому

      Za mu ci gaba da kawowa insha Allah

  • @yusufaligaji5281
    @yusufaligaji5281 2 місяці тому

    Allah can bless His creation in many ways. He has indeed blessed Dr. Shata beyond our imagination. May Allah forgive his shortcomings, ameen.

    • @Shatane
      @Shatane 2 місяці тому

      Amin ya hayyu ya qayyum. Thank you for such a beautiful comment.

  • @BalaAbdu-e4t
    @BalaAbdu-e4t 2 місяці тому

    Shata ikon allah

  • @optimism-personified
    @optimism-personified 2 місяці тому

    Gaskiya wannan waƙar zata iya shiga top 10 na shata.

    • @Shatane
      @Shatane 2 місяці тому

      Gaskiya ne duk da cewa kuwa a karshe karshen rayuwarsa ya yi ta

  • @AbduolAbduol-n8m
    @AbduolAbduol-n8m 2 місяці тому

    ❤❤❤

  • @daudakargi2210
    @daudakargi2210 2 місяці тому

    Mai tambura na balkin Sambo.

  • @fatimausman811
    @fatimausman811 3 місяці тому

    Allah yajikanta shata da Rahma ya jaddada Rahma a kabarinsa

    • @Shatane
      @Shatane 3 місяці тому

      Amin ya hayyu ya qayyum

  • @ringgame
    @ringgame 3 місяці тому

    Allahu Akbar

  • @salisujibrin654
    @salisujibrin654 3 місяці тому

    Allah ya jikan shata da iyayenmu

    • @Shatane
      @Shatane 3 місяці тому

      Amin ya Allah

  • @Alh.SaniStore_TurakinKatsina
    @Alh.SaniStore_TurakinKatsina 3 місяці тому

    Allahu akbar, gaba ta wuce baya ad da saura. Allah ya Jikansu da Rahama, Muna Godiya da kokarin ka na preserving legacy din Dr. Mamman Shata .

    • @Shatane
      @Shatane 3 місяці тому

      Amin amin na gode kwarai

  • @SanataMuhammad
    @SanataMuhammad 3 місяці тому

    ❤❤

  • @IsyaTareek
    @IsyaTareek 3 місяці тому

    ❤ok Hmmm ASlm

  • @Messi55Danketa
    @Messi55Danketa 4 місяці тому

    Allah yaji kansa

    • @Shatane
      @Shatane 4 місяці тому

      Amin ya Allah

  • @Messi55Danketa
    @Messi55Danketa 4 місяці тому

    Shata ikon Allah

  • @optimism-personified
    @optimism-personified 4 місяці тому

    Waƙa sai Shata! A wata fira da aka yi da shata yana cewa baya da aboki sai Dankura. Kuma ya ce yana daukar wakokin Dankura, kamar yadda shi ma Dankuran yake daukar na shata. To, in ka san wakokin Dankura, zaka ji cewar da amshin da baitocin cikin wakar wannan, kamar Dankura ne ya yi su da kan sa.

    • @Shatane
      @Shatane 4 місяці тому

      Wannan gaskiya ne. Mu na godiya kwarai da gaske.

  • @AbubakarIsmail-f2l
    @AbubakarIsmail-f2l 4 місяці тому

    Mahdi Mai dogon zamani

  • @idisaleymaman4414
    @idisaleymaman4414 4 місяці тому

    Da Allah miye alakar Dr shata da Ahmad Aruwa

    • @Shatane
      @Shatane 4 місяці тому

      Senator Ahmad aruwa uban gidan Shata ne

    • @idisaleymaman4414
      @idisaleymaman4414 4 місяці тому

      @@Shatane godiya Nike Da Allah in ansamu lokaci Amana fashin baki Na wakar da Dr shata yayima Ahmad Aruwa

    • @Shatane
      @Shatane 4 місяці тому

      inshaAllah

  • @AshiruYau-o8x
    @AshiruYau-o8x 5 місяців тому

    🎉Duna na balkin sambo

  • @AMINUMUHAMMAD-n4k
    @AMINUMUHAMMAD-n4k 5 місяців тому

    Allah ya jikan Dr mamman shata mawakin da kasar hausa baza ta manta dashi ba

    • @Shatane
      @Shatane 5 місяців тому

      Amin ya Allah

  • @optimism-personified
    @optimism-personified 5 місяців тому

    Aĺlah ya jiƙan Shata tare da abokinsa Ɗankura.

    • @Shatane
      @Shatane 5 місяців тому

      Amin thumma amin

  • @usmanmusa5692
    @usmanmusa5692 5 місяців тому

    Very nice song

  • @abubakarjibir37
    @abubakarjibir37 5 місяців тому

    Gangaran Baban Fati,aiki yayi kyau yau! Ina ma adire bayanin/sharhi waka har karshe da Kuma ansa tambayoyi a kan wakar. Jahiljin mu a wakokin yana yawa!

    • @Shatane
      @Shatane 5 місяців тому

      Insha Allah, muna godiya kwarai da kansancewa tare da mu.

  • @alimukhtar1633
    @alimukhtar1633 5 місяців тому

    Allah ya jikan sa 😢

    • @Shatane
      @Shatane 5 місяців тому

      Amin ya Allah

  • @rukaiyatualiyu9684
    @rukaiyatualiyu9684 5 місяців тому

    Allah ya gafarta wa Dr Mamman shata

    • @Shatane
      @Shatane 5 місяців тому

      Amin ya Allah

  • @YakubuYahaya-w4m
    @YakubuYahaya-w4m 5 місяців тому

    2:11 2:11

  • @TijjaniMusa-p4e
    @TijjaniMusa-p4e 5 місяців тому

    Da tsohon Zuma make magani

  • @rukaiyatualiyu9684
    @rukaiyatualiyu9684 5 місяців тому

    Mamballa Taraba state ne ba Adakawa ba ne

    • @Shatane
      @Shatane 5 місяців тому

      Muna godiya Amma a lokacin Taraba din tana cikin tsohuwar jahar Adamawa wadda ake kira da Gongola kafin a raba ta a shekarar 1991 a lokacin IBB

  • @bashirsulaiman8153
    @bashirsulaiman8153 5 місяців тому

    Allah yajikan sarkin mawakan duniya Allah ya kyauta makwanci

    • @Shatane
      @Shatane 5 місяців тому

      Amin ya hayyu ya ƙayyum

  • @مدنيمنالمدينة
    @مدنيمنالمدينة 5 місяців тому

    ❤❤❤masha allah

  • @muhammadmaulud9628
    @muhammadmaulud9628 5 місяців тому

    Allah ya jiƙan Doctor namu.

    • @Shatane
      @Shatane 5 місяців тому

      Amin ya Allah

  • @Shamsuddeen12344
    @Shamsuddeen12344 6 місяців тому

    Allah ya jiƙan shata

    • @Shatane
      @Shatane 6 місяців тому

      Amin ya hayyu ya ƙayyum

  • @abubakarjibir37
    @abubakarjibir37 6 місяців тому

    A gaida Baban Fati.Aiki na kyau.

  • @bashirsulaiman8153
    @bashirsulaiman8153 6 місяців тому

    Allah yajikan zakin duniya Ali Allah ya jadada Rahama

    • @Shatane
      @Shatane 6 місяців тому

      Amin ya Allah

  • @dandarma1
    @dandarma1 6 місяців тому

    Allah ya jikan Abba Chikin yanuwa su hudu, Sa'in Katsina Ahmadu na Funtua, Garba Ja Abdulkadir, Hajia Yarja, da Abba, yanzun sai Sai'n Katsina ke raye da shekara 96.

    • @Shatane
      @Shatane 6 місяців тому

      Mu na godiya, Allah ya jikan su da rahama, shi kuma mai girma Sa'i Allah ya kara ma sa lafiya.

  • @Shamsuddeen12344
    @Shamsuddeen12344 6 місяців тому

    Allah ya jaddada muku rahma

    • @Shatane
      @Shatane 6 місяців тому

      Amin ya Allah

  • @hassansadiya9229
    @hassansadiya9229 6 місяців тому

    Allah ya Kara harama agare su

  • @salisujibrin654
    @salisujibrin654 6 місяців тому

    Allah ya yama rahama shata

    • @Shatane
      @Shatane 6 місяців тому

      Amin ya Allah

  • @RabiluAlkasim-jr6nk
    @RabiluAlkasim-jr6nk 6 місяців тому

    Shata ikon ALLAH

  • @مدنيمنالمدينة
    @مدنيمنالمدينة 6 місяців тому

    😊🎉😊masha Allah