Shata ne - waka | yakin sarkin Musulmi tun ba ka zo ba duniya ta rude

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 26 гру 2024

КОМЕНТАРІ • 2

  • @optimism-personified
    @optimism-personified 4 місяці тому +1

    Waƙa sai Shata! A wata fira da aka yi da shata yana cewa baya da aboki sai Dankura. Kuma ya ce yana daukar wakokin Dankura, kamar yadda shi ma Dankuran yake daukar na shata.
    To, in ka san wakokin Dankura, zaka ji cewar da amshin da baitocin cikin wakar wannan, kamar Dankura ne ya yi su da kan sa.

    • @Shatane
      @Shatane  4 місяці тому +1

      Wannan gaskiya ne. Mu na godiya kwarai da gaske.