Bakandamiya (daga lafazin Kandamowa) na nufin wakar da take da amshi daya, amma za a iya saka kowa da komai a ciki. A lissafin bakandamiyar shata ta Alo-Alo, na taba karanta inda aka yi bayani ya yi wa mutum 31 ita. Kafin Alo Alo, bakandamiyar shata guda biyu suka yi tashe. Da mai amshi Haka nan ne da kuma mai amshin Sadaukin Shehu.
Bakandamiya (daga lafazin Kandamowa) na nufin wakar da take da amshi daya, amma za a iya saka kowa da komai a ciki. A lissafin bakandamiyar shata ta Alo-Alo, na taba karanta inda aka yi bayani ya yi wa mutum 31 ita.
Kafin Alo Alo, bakandamiyar shata guda biyu suka yi tashe. Da mai amshi Haka nan ne da kuma mai amshin Sadaukin Shehu.
Wannan gaskiya @optimism-personified muna godiya kwarai
Na barjin hira da Nagede Baban fati yake yi da bakini sa.
Za mu ci gaba da kawowa insha Allah