Tou fah su yaya anfara chanjawa daga tarbiyyar Addini. Ba wani waje da mace ya hallata tayi aiki a Nigeria. Gara dai ta tsaya a layin Business din. Allah ya qara basira
Your editors need to do more. Sannan kuna yawan maimaita magana d'aya har sai ya ishi mai kallo. Sannan kuma kuna dad'ewa a scene d'aya. Don Allah a duba. Good Job
Masha Allah baffa Allah yakara basira da sutura da daukaka Flm yana kyau sosai muna nishadantuwa zaman aure❤ amaryar TikTok ahamad bifa ❤ Ramadan Kareem ❤❤ yaya mai yaji na masoyiya 😅😅😅
70-80% of northern Men took total responsibility of their family, though their are spoiled beans,those shouldn't be considered on this regard,UP AREWA AND MAZAN AREWA!!!!
Malam sule mata ba,a gaya musu Asalin duniyarka in kana da wnn tinanin ha agaske ka dena domin ni din nan da kake gani inada wannan tunanin da wlh matata ta farko kai wlh inna dawo daga kasuwa ma ita nake barwa kudin kasuwata ta shirya min amma wlh karshe sai da nayi kuka
Series nan nakoyar da mutaneh batun zaman aure dakuma koyan zama da mutaneh I hope masu kallo na picking bawai ata kallo for fun bah ayi agyra society Jama’a
you're trying more than enough!!! regarding the issue of family responsibility, northerners are the best on that case,cuz they take care of their family than any other regions, feminism in Hausa land was introduced to create bias among these responsible people,if you think am not right check among other tribes family within your community.
this has to be my favorite episode yet. impeccable performance by every single cast member. Masha Allah ❤
Indeed Inna is more than a mother_inlaw but a woman how i which all mother in-law are like innamu💝💝 she needs to be given awards in these best series
🙏
yes name sake
Haka kawai kukeso da kunsamu hakan saikuyi ta gasawa mutum aya a hannu
Sariayya😂😂
I really like dis episode wallahi. I pray men will understand especially our northern men
Wlh kun dace sosae kuna film amma kamar d gaske ne wlh zaman ku abind sha’awa gashi shima yayan so masha Allah 😊
Gasikiya kana bada ilimin xaman aure sosai masha Allah ❤❤Allah ya kara basira da jureya 🙏🙏🙏🙏🙏
Allah yasa wa mazajen mu irin wanna tunani
Allah sarki Maison tsakani da Allah kenan dama yawanci sunfi shan wuyan soyayya, I wish her the best in life ❤
Tou fah su yaya anfara chanjawa daga tarbiyyar Addini. Ba wani waje da mace ya hallata tayi aiki a Nigeria. Gara dai ta tsaya a layin Business din.
Allah ya qara basira
I love ❤️ this episode may all men have the same thinkings like you masoyi 🥰🥰🥰❤️❤️❤️🎊🎊🎊🎊🤤🙏🏽
Macha allah allah kara basira da lfy alfarman manzan allah
Allah yakara basira sule humaira kawai kuyi Aure mana inayinku fa
Masha Allah gaskiya naji dadin episode din nan Allah kara basira
Weldon sule, wannan wa azi ne Mai zaman kanshi. Allah yasa mu gyera. Thanks we really appreciate it. Dole mijina yaga wannan episode din
😂dolenshi
This show is a hit,u guys are giving best of the characters wllh, kudos
😂😂😂
Masha Allah Allah ya kara basira from hauwa madina
Your editors need to do more. Sannan kuna yawan maimaita magana d'aya har sai ya ishi mai kallo.
Sannan kuma kuna dad'ewa a scene d'aya.
Don Allah a duba.
Good Job
Wallahi kun dace da juna à wannan flim dan allah kuyi aure
Macha Allah gaskia Ahmed Kana da fahimta Allah kabamu maza nagari Massu fahimta da kyiautata wa
wallahi wannan Allah yasa kuyi aure dagaske ba filmba
Kada mu manta da yiwa Annabi Muhammad salati... sallallahu alaihi wasallam
Wlh masoyi kana burgeni sosai Allah kabani miji kamar Yaya sule wlh amee.
@@aminamusaaliyu9983 gani
Sallallahu alaihi Wasallam
Masha Allah baffa Allah yakara basira da sutura da daukaka Flm yana kyau sosai muna nishadantuwa zaman aure❤ amaryar TikTok ahamad bifa ❤ Ramadan Kareem ❤❤ yaya mai yaji na masoyiya 😅😅😅
This series is the best so far, & my best regards to Inna, Sule & woman of the house.kudos to u all
Macha Allah l'm watching from Nijar bouza .
To wai ina ita amaryar sule ba a nuna ta ko an saketa
Wlh film wannan kaman reality Wlh
Kawai kuyi aure wlh 😢😅
Ramadan Mubarak 🌙🇸🇦🇳🇬
Gaskia muna jindadin wannan series din,Allah ya kara daukaka,ramadan kareem to all d actors and actress
Suleiman don make this episode my best ❤all you did was made listen to wazi in another way ❤
70-80% of northern Men took total responsibility of their family, though their are spoiled beans,those shouldn't be considered on this regard,UP AREWA AND MAZAN AREWA!!!!
Wai ina Amaryar Inna ta shiga ne daga zuwa zaria ta Kwana 2 kafin a samamata gida
Slm Masha Allah 🇳🇬🇳🇬🇸🇦🤲🤲🕋👍
Gaskia Yaya surutunka yayi yawa ,Kuma kaita maimaita zance,
Kai gsky wnn shirin yana kyau dole ma nahada nawa bukin wnn jinjirin na humerr a jega
Amma ydd Ahmad bifa yakema hum er wnn soyayyar Allah yasa suyi auren kwarai
❤❤
Sule da inna suna sama shirin nn sugar 😅. All the best guys.
Innan Sule is the best Actor 😊
Ma sha Allah
Allah ya saka da Alkhairi
Masha Allah my best couple,you guys are amazing.
Yaya mungode sosai
Allah yasa kagama da Duniya lafiya
Saboda ina yinka sosai
Wonderfull seeris zaman Aure is very good shooting
dan Allah ku nuna mana fuskar jinjirin muga da wa yayi kama uban ko mamar 😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂
Ai basu nunawa sabida babu baby 😂😂😂
Ma Cha Allah souley da Inna kuna kama grand guda
Masha Allah tafsir dinka nakyau Allah yabia
😂😂 Daman Duk Mai Suna Saadiya Gulma da surutu Garesu Haka wata kanwata take surutu 😅
Aiki Yana kyau ❤️❤️❤️❤️ Macha allah 👍👍👍👍👍
Barka da chan ruwa,anty da yaya Allah kara daukaka
Gaskiya wan nan Fadakarwa ne mai kyau Bifa..... 😍 Muna godiya...
Agaida min masoyiya hummair
Kadde kantadawo ya rangada aure aikuwa damunyiwa yaya gangamin zangazanga😌
@@fatimausman7379 Allah ko
Ai hakan ma dai dai ne
Gaskiya naji dadin wannan sierras din allah y kara basira
Originality that waht make this show unique
U can say that again 😊
Inna uwace ta gari da haka ake samun uwar miji da kowa yaji dadi a rayiuwa
Abin yana burgeni idan suna gwale ta akan kokarin hada fadan da takeyi.
Where is amarya that inna married her to sule?
Wlhi they have abandon her oo😂😂😂
sallallahu Alaihiwasallam
Please sule, send my regards to inna.🙏
Malam sule mata ba,a gaya musu Asalin duniyarka in kana da wnn tinanin ha agaske ka dena domin ni din nan da kake gani inada wannan tunanin da wlh matata ta farko kai wlh inna dawo daga kasuwa ma ita nake barwa kudin kasuwata ta shirya min amma wlh karshe sai da nayi kuka
Bata san halacci bane.
HUMAIRA TELANKI YA IYA DINKI, TAYA ZAKI HADANI DASHI ZAINAB DAGA BORNO
Gsky bifa ina tunanin sadiya fa diyar malam bala ce
Bangane mutumin arewa bamarike aurene kokobamusan hakkinsuba
Sadiyya replace malam bala 😃
lnnan Sule is thé Best Actor
Maganan geskiya Yaya, Na koya wani Abu yau
Alhamdullillah 😊
Masoyiya ta yaya♥️♥️♥️♥️💯💯
Aslm inamukufatan alkairi angon Karni
Series nan nakoyar da mutaneh batun zaman aure dakuma koyan zama da mutaneh I hope masu kallo na picking bawai ata kallo for fun bah ayi agyra society Jama’a
Wannan film in surutun banza ne kawai dallah
🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉
Masha Allah yaya sai barka humair an sauka❤
Barak day
Gaskiya sadiya din Nan ce take birgeni
Sadeeya uwar gulma 😂😂😂
Sadiya da shegen gulma 😂😂
Sadiya is firing indeed 😂😂😂😂
I like sadiya 😂
Masha Allah congratulation 🙏🙏🙏
Wai nikam ya labarin amaryar sule ne?
Jazakallah kair ❤
A shiga next chapter pls
Hajiya wllh da ace Mata Haka suke kamarki da Normal
Ina second wife dinka ne yaya wanda inna ta auro maka😂
Ramadan kareem to Innan Sule gaskiya
Macha allah
Masha allah jariri allah yaraya
Where is the second wife his mother married 🤔 for him, we haven't been seeing her
yana keu acigaba
Film din yanayin kyau, sede Kuna Sanya premiere yafi tsawon film din.
Masha allah ❤❤❤❤
Masha allah tabarakallah ya Allah ye taimaka 👏👏👏💙
Masha Allah
Inna Inna Inna
masha Allah ❤❤❤
Akunla wasu Aïcha Naman please 😅
Dudda taye shirine amma mixaisa kuyi hankuri kuyi auren gaske
wannan shirin naku wlh yana fadakarwa muna godyya
Macha Allah suleman dan ina
Macha allah film yy kyau
you're trying more than enough!!!
regarding the issue of family responsibility, northerners are the best on that case,cuz they take care of their family than any other regions, feminism in Hausa land was introduced to create bias among these responsible people,if you think am not right check among other tribes family within your community.
Yaro yarone bakasan me ake nifi da ake nifi daka boyewa matarka samunkaba, bacewa akaima karka kyautata mataba
Sadiyya 😂😂😂😂❤
Humaira Allah yabaki miji mai surutu😅
Thanks you so much 🙏🏼🙏🏼🙏🏼
Sule mother is the best wooo I like that human wooo
Ramadan Kareem
Masha allah