Dadin Kowa Sabon Salo Episode 65
Вставка
- Опубліковано 3 сер 2018
- Alhaji Buba da Malam Kabiru tasu ta hadosu kuma bamu san yadda zasu kwashe ba. Haka kuma bai tasaya a nan ba har sai da ya dangana da sirikinsa Mal. Bello baban Nazir. Daga wani bangare kuma an shiryowa su Nazirun Alawiyyar wata kitimirmira. Wai shin me su Aminu AK ke ciki ne? Tsakanin IB da Bintu kuma, wata Sabuwa ce ta kunno kai. Yana ta karkare mana labara akan IB.
- Розваги
dadin kowa sabon salo kuna burgemu mu masu bibiyarku ,atakaice dai ina mika gdyta gadukkanin masu shirya wannan film din dakuma dukkanin yanwasan nan kowa yanayin iya yinsa.....masha Allah we are really, really appreciate may Allah guide us & protection Arewa 24 long life & prosperity.....from abudabi United Arab Emirates
لا إله إلا الله محمد رسول الله صلى الله عليه وسلم
سبحان الله
الحمدالله
لا إله إلا الله
الله أكبر
لاحول ولا قوة إلا بالله...أحب الله 💖
💖سبحان الله وبحمده سبحان الله العظيم💖
Ramat Ali .
mun gode arewa.. صباحكم سعيد جميعا من مكة
Haba
Malam
Kabiru
Makaho
Me
Zakayi
Da
Tarun
Kudin
Da
Ka
Ajiye
A
Buhu
جاري المشاهدة من مكه
رقيهً فلاته مرحبا
رقيهً فلاته ونا بعد من مكة
رقيهً فلاته واتابع دادن كواا 😊
Gaskiya wannan hali na malam Kabiru ya rage shi wallahi
Dadin kowa magana ta gaskiya idan akace anbatar da fitowar su yan Biyu kamar yadda akayi na alawiyya tofa shirinnann xai chanxa salo mai yawa domin tunfitarsu daga gidan kande dillaliya baakuma jin labarinsu ba,to ashawarina in har bawata gagarimin uxiru ke garesuba kada a daina nunasu a cikin shirin dadin kowa, Allah kara muku basira NAGODE
macha Allah Allah kara basira
Gaskiya muna jin dadin wannan shiri' yana kayatar damu kuma yana Fadakar damu' yakamata Ku maida mana shi duk bayan kwana 3
masha Allah, gsky malam kabiru...
جاري المشاهده لعيونكم اللي من مكة يدوس لايك😙
Masha Allah yau nice number one tnx Allah y kara basira ameen
Umme khadiza Saudi a Riyadh hhhh good
Ba komai next week zan Riga ki In sha Allah
هارون حسين من السودان لايك
Yayi kyeo allah kara basira
masha allah yayi managode👍👍🙏🙏
شارع منصور لايك
وقسم بالله كفو...من مكة
hhhhhhh wa yaga saurayin bintu. Shamuleke kenan
مكة واحد
Gaskiya ib abin yamasa yawa wllh
الحين يبدا الحماس لما اي كي ورنبو يرجعوا😍👌🏾👌🏾
Eman M ايوا
I love this movie
gaskya daden kwa yanzu basi da kao sosi kma da koma maysa ginbya ta tafi
من الرياض لايك ❇
Ji malam kabiru😂😂😂😂😂
اف اصلا دادن كواا ماصار حلو ونبي ترجع قنبيا ونبي سلوو ولي معي لايك
Gaskiya matsalolin yana da bintu akan ibrahim sunyi yawa maraici fa ba hauka bane don yaki auren diyarta ai ba dole bane aure yan uwa Musulmi a kiyaye kowanne mutum da kaga a rayuwa da baiwar da Allah yayi masa a duniya arewa24 mungode sosai ubangiji ya yi jagora Allah ya kara basira
Adama Abdulkarim Kiyawa
L
Gaskiya dadin kowa yayi Allah yakara basira
Mash Allah Allah ya bada Sa'a
Yayi kyau so sai
Nice one arewa 24
Allah kara basira yan arewa 24 godiya muke
UMMU khalifa gaskiya Ni Anawa gurin da Akace wa Rambo da Ik zasu koma gida tinda shirriyarsu Ake nunawa jama'a da sai suyi Sujjada ba ihu ba
gaskiya bekamata ginbiya tata fiba mungode Allah yaqara basira
Kai gaskya yakamata ace mlm makawo ya canza halinsa ashe haka yake da kudi amma baya ciyar da iyalinsa kai amma munji dadi sosai wlh su aminu zasu kuma gda kai arewa muna gdya🖒
شكلي اخر وحده اتابعه هذا الأسبوع
Allah sarki IB 😥😭
Allah yasa mu kai sati mai zuwa lafiya, amma dai akwai badakala
gaskiya abin da yana tayiwa ib baikamata ba ita da bintu Allah ya dawo masa da gimbiya shima ya huta
الخوي راح يطلع ❤️❤️🔥
Allah ya ba Ibrahim sa'a ta Kate shi da sharri Matar Bappa sa
subhanallah ib dinne barawo 😢😢😢😢habadai
shafa isa yanaban tausayi Allah
Amina Sulaiman ko 👌 yammata??
Wow i like this🖒
Thanks
Macha allah allah ya kara basira
gaskiya Wa sangayayi saidai IBIRAHIM yau shine da wasa
#الهوساوي_تيوب اللي من مكة لايك
Abdoazizi Nigee
جاري المشاهده
Niceee
👏👏👏👏👏👏👏🖒شكرا
Gaskiya inajin dadin shirinnan, yanzu haka ina kalla daga Kampala Uganda.
Marce allah yasakama mutanni arewa24 aldarka
ماشاءالله تبارك الله مشاهده السودان أمدرمان
Gaskiya kabeeru makaho yafii kowa son kudii 😂😂
حوش بكر لايك
أهل الطنظباوي لايك👍🏽
Ahmad Hawsawi انا بسال وين مقر عمده الطندباوي
أنا مسجد نقاره
مقره عند مسجد العمدة سابقاً
مسجد الهنقر حالياً
وصل العلم👍🏽
عند عمائر الكعكي
Allah kara ilimi dabasira
Aware. 24
nice
وصل وصل الحب يلا نبدا نتفرج ........ إلي من مكة لايك
ريم الهوساوية انا من مكة
ريم الهوساوية ممكن تجي خاص
ريم الهوساوية youtu.be/addme/LPylcSMpSZhROu1PoVKYWnVYukZQLg
king king اوكي
يي
نعم ه
masha allah mungode 💃💃💃
Aha dadin kowa yanakyau
masha Allah 😍
ina muku fatan alkhairi tare da zulaihat
الحمد لله وصل الحب اللي في جده لايك
Fu Fu انا من جده
ونعم بي أهل جدة
ونعم في حالك
Alhamdulillah
تم
Good
Gaskiya mungode
من امركا لايك مع تحيت سليمان
مستر اكسx اعطي ارقم
سليمان عبدالعزيز نفسي ازور امريكا💔😍
معسكر الايك
رقيهً فلاته انا اعرف المعسكر
رقيهً فلاته بيت جدتي هناك
أيوه من وادي زقله هههههههههههه
أم وصال اي
تعرفي واحد اسمو ادم دكتور عشق من المعيكر
Omg wa yaga saurayin bintu😂😂😂matsolo
Peace be upon you and God 's mercy
Hhhhh aidai jiya na rigaka hhh ohodai
Aslm aerwa24 Allah ya jezamani aerwa24 masama da chiri dadin kowa Sabon salon
Hnnn dan Allah adawo da Haidar
أنا اليوم سبقت ناس السعوديه
jedo Alnour لابالله
Wallahi kuwa
Gaskia
ريم الهوساوية أكيد
Sa adatu Yahaya gaskiya
Dadin kuwa yanzu shilmine kawai a ciki baida wane maana ya kamata kuka muna wane sabon shiri Arewa 24
هلا بالحب😍وصل وصل💃
الحب جااااااااا😍💕
Aslm yan UWA wayyo kunrigani
Mun gode arewa
Nice
HAUSA24 eh wlh
Masha Allah
Kai Subscribing in Hausa Entertainment Channel dan Cigaba da samun Fina-finan Hausa, Hausa Musics, Hausa Comedies, da Sauran bidiyoyi masu nishadantarwa.
Dan yin SUBSCRIBING shiga nan 👉ua-cam.com/channels/L3LPx2lRFDW97McZWMJ_mA.html?
بعد غياب للي من جده لاااايك
Nice 👍
االهم صلي وسلم على نبينا محمد
Yaw na riga in saudiya
An riga ni 😩😩😩
اعتقد اخير وحده اشوف
masha allah
هلا والله منورين
هلا هلا👏🏽
xxed 9
🙌🙌
A yaw ma an rigani
احلى لايك من الطائف
Hfgf Hcnchj
heema heem
#HausaEntertainmentLtd
Kai Subscribing in Hausa Entertainment Channel dan Cigaba da samun Fina-finan Hausa, Hausa Musics, Hausa Comedies, da Sauran bidiyoyi masu nishadantarwa.
Dan yin SUBSCRIBING shiga nan 👉ua-cam.com/channels/L3LPx2lRFDW97McZWMJ_mA.html?
❤️💫
thanks
Yayi dadi
Godya muké.
Alhamdulillah
Kabiru makaho a bandaki yake boyon kudi😀