Tsokacin Obasanjo da Buhari suka bayar a gaban kotun sasanta rikicin kwangila kan Mambila• RFI Hausa

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 25 січ 2025

КОМЕНТАРІ • 12

  • @nurayunusabbr428
    @nurayunusabbr428 16 годин тому

    Allah ya tsinewa makaryaci da uwatar

  • @ABDULRAHAMANDAHIRU-z3p
    @ABDULRAHAMANDAHIRU-z3p 20 годин тому

    Kai ammani kaji tsoron Allah.
    Karya kake buhari yacucemu
    Kuma buhari mugune baida
    Tausayi wallahi.kabari in anje lahira kakareshi agaban Allah.

  • @Okocha10Jameel
    @Okocha10Jameel День тому +2

    Allllah ya Stine ma dai kai da buhari me Yama arewa dan walaha kawai

  • @AdamuyariAbdulkarim-j4z
    @AdamuyariAbdulkarim-j4z 16 годин тому

    Allah yasa mudace

  • @ibrahimalimamialimami1165
    @ibrahimalimamialimami1165 День тому

    Aishi muka zaba ba ministochi muka zaba mudai Allah yaisa mudai

  • @BabajiSuleman-n5v
    @BabajiSuleman-n5v 15 годин тому

    Buhari ka tuhume Obasanjo,,,,,,,barawo ne wallahi 😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅

    • @BabajiSuleman-n5v
      @BabajiSuleman-n5v 15 годин тому

      😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂

  • @Yahuzaadamumallam111
    @Yahuzaadamumallam111 23 години тому

    Mu tsakaninmu da buhari Allah ya,isa ne ina aikin a,arewan kununu ko guda muhimmi

  • @mustaphamamuda
    @mustaphamamuda День тому

  • @sadiqbala8794
    @sadiqbala8794 День тому

    Inda matsalar take ko yan Nijeriya sun tilasta a dawo da kudin wasu ne zasu sake sace kudin da aka karbo babu abin da dan Nijeriya zai amfana aciki 😢

  • @Okocha10Jameel
    @Okocha10Jameel День тому

    Hmmm ma baida hankali ina ruwan da wani minister mu munzabi wani minister buhari ya chuche mu Allah shi kyauta wallahi ban yafe staka ni da buhari

  • @DahiruBala-zg1ln
    @DahiruBala-zg1ln 22 години тому

    Hmm