اللهم صل على محمد وعلى ال محمد كما صليت على ابراهيم وعلى ال ابراهيم انك حميد مجيد اللهم بارك على محمد وعلى ال محمد كما باركت على ابراهيم وعلى ال ابراهيم انك حميد
Aslm Ina jajintawa mutanen jahar borno akan ifata'in ambaliya ruwa,Allah ubangiji ya maida musu alkhairi ya jikan Wanda su rasu,Allah Kuma ya maida musu alkhairi.
Mashallah a gaskiya wannan shirin waliyi ne muna jin dadin wannan shiri sosai yanda ya kamata duk bayan sati hikmar da aidiyar karuwa take mashallah Allah ya kara muku karfin guiwa idan kai masoyin annabi ne kayi min like.
@@MaryamAhmad-dv9ptWlhy kam sis,and this will just happen in film not reality fah,because she's the one to be and bear with his bad character not the mother🙄🙄🙄
Allahumma salli ala muhammadin wa,anzilhum mak,adan mukarrabi indaka yaumil kiyama. Jinjina ga doctor Asiya, gaskiya naso da kin rama marinda mujahid ya miki, kuma ki ki aurenshi.Amma dan Allah Aminu saira karkace mana doctor Asiya ta mutu, gwara mujahid ya mutu so that ta auri mai nasara nagode
Masha ALLAH Aminu saira film yana kyau sosai jinjina ga Dr Asiya❤ gaskiya kincinye labarina fa sannan munason adawo labarin su sumayya adawo mana da Nafisat thank you very much
Maganar gaskia yaya mujahid ya matsa haba wlh idan naga yana matsa mata kamar hakan nan haushi nakeji Allah yasa menasara ya aure tah se muga gaba ze komayi da mutan gidansu dr asiya ko yaya wanan jaraba har ina
Masha Allah Watching from Saudi Arabia🇸🇦🇸🇦🇸🇦❤❤❤ Muna murna da gabatowar 12 ga watan Rabbi'ul Awwal dai dai da ranar haihuwar farin Jakada Masoyinmu Shugabanmu Annabi Muhammadu SAW❤❤❤
Kuyi hakuri zanyi zagi, Wlh ji nake kamar ina cikin Film din da mujaheed yaci ubansa, dan banza zaisa likita ta kashe yar mutane saboda tunani, Aminu saira wlh ka dauka mataki akan mujaheed
wallahi duk duniya ba'atafayin mutum irin Muhammad Rasulullah ﷺ ba kuma baza'atafayiba har abada 💔😭💔 allah kara mamu kaunar Annabi Muhammad ﷺ ♥️🤲😔😔
Saw❤
S a w ❤❤❤❤
S a w❤❤❤❤
S❤a❤w❤❤❤
Amin ya allah ❤😢
❤❤❤❤❤❤❤❤
Allah kara wa annabi muhammadu S A W Daraja ❤❤❤❤❤❤❤muhammadu Rasulullah s a w ❤❤❤❤❤❤
Ameen
🎉😂🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤😊😊😊😊😊😊😊😊😊
La marina
Amin suma Amin ya rabbi ❤❤❤
ameen ya hayyu
اللهم صل على سيدنا محمد الفاتح لما أغلق والخاتم لما سبق ناصر الحق بالحق والهادي إلى صراطك المستقيم و على آله حق قدره و مقداره العظيم ❣️❤️💖❣️😍🤩❣️
اللهم صل على محمد وعلى ال محمد كما صليت على ابراهيم وعلى ال ابراهيم انك حميد مجيد اللهم بارك على محمد وعلى ال محمد كما باركت على ابراهيم وعلى ال ابراهيم انك حميد
الّلهم صلّ على نبيّنا محمّد وعلى آله وأصحابه وسلّم تسليما كثيرا.
Aslm Ina jajintawa mutanen jahar borno akan ifata'in ambaliya ruwa,Allah ubangiji ya maida musu alkhairi ya jikan Wanda su rasu,Allah Kuma ya maida musu alkhairi.
Ameeen ya allah 😢
Ameen summa Ameen muna godiya
Ameen thummah Ameen muna godiya😢
Ameen ya Allah
Ameen ya Allah muna godiya dan uwa
Mashallah a gaskiya wannan shirin waliyi ne muna jin dadin wannan shiri sosai yanda ya kamata duk bayan sati hikmar da aidiyar karuwa take mashallah
Allah ya kara muku karfin guiwa
idan kai masoyin annabi ne kayi min like.
Allah ya biyawa kowa bukatun sa na alkairi dan alfar mar fiyayan halita annabi Muhammad s a w 😭
Ameen ya rabb ❤
سبحان الله والحمد لله ولا اله الا الله والله اكبر ❤😊
❤❤❤😮🎉🎉🎉
❤❤
Ya Allah kafa ranta wa Duk zuciyar dake kaunar annabi Muhammad s a w 🤲
SAW😊❤😊❤❤ alhmmdllh Muna ganin farin ciki a dadinsa🥰🥰
Ameen ya Rabbal alameen
Gaskiya wannan dattijon Sun ishe Mutane tir
Wallahi
Gaskiya naso acie hasiya ta rama Marin da yaimata
I swear wallahi, ko yayi setti kadan, haba she's needs courage and support not being stressed
Bari kawai Yaya Oumar dah nine wallahi sai na rama
Du Allah Abar Labarin Mai Nasaran Nan Haka, Kodai A Dawo Muna Na lookman Ko Ayi Wani Daban.
Allah kabarmu dasan annabi S L W amen 🎉🎉🎉🎉
Haka kurum ki tallatawa wata kawa mijinki Ni Hajara Bazan taba yin Wagga gangancin ba😅
RABBI ANNEE MASSANIYA RRURRU WA,,,, ANTA ARHAMU RAHIMIN 🤟🤟🤟🤟🤟🤟🤟🤟🤟🤟🤟🤟🤟🤟🤟🤟🤟🤟🤟🤟🤟🤟🤟🤟🤟🤟🤟🤟🤟🤟🤟🤟🤟🤟🤟🤟🤟🤟🤟🤟🤟🤟
I shared tires for Asia's scene, haba, abin yayi yawa
nima dai wlh,abun ya isa haka me ake da namiji irin mujaheed
Am not the only one kena 😢
I swear
@@MaryamAhmad-dv9ptWlhy kam sis,and this will just happen in film not reality fah,because she's the one to be and bear with his bad character not the mother🙄🙄🙄
Allahuma inni asaluka al jannah
Allah Sarki Maryam tana bani tausai Allah yarabamu Da halin dan juma Da goggo ramatu❤❤❤😂😂😢
Ni dai alkur'an ina son n'a rinka ganin dan juma 😂😂😂
@@hamaelyusuf6696 tohhhh 😅😅
😂
😂😂😂
Nima haka😂😂me lefe don sun kamu da son me Nasara shi da goggo Ramatu😂
Allahumma salli ala muhammadin wa,anzilhum mak,adan mukarrabi indaka yaumil kiyama. Jinjina ga doctor Asiya, gaskiya naso da kin rama marinda mujahid ya miki, kuma ki ki aurenshi.Amma dan Allah Aminu saira karkace mana doctor Asiya ta mutu, gwara mujahid ya mutu so that ta auri mai nasara nagode
الهم صلي وسلم على نبينا محمد صلى الله عليه وسلم
❤s
A
W
If i catch my self marrying such guy,i rather stay single than marrying such guy fah,Allah sarki😭😭 such is life
Masha ALLAH Aminu saira film yana kyau sosai jinjina ga Dr Asiya❤ gaskiya kincinye labarina fa sannan munason adawo labarin su sumayya adawo mana da Nafisat thank you very much
Salati goma goma ga annabi muhammadu rasulullhi sallallahu alaihu wasalam
S
A
W
❤❤❤❤❤❤❤❤
Sallahu Alayhi wassalam
Allahumma salli wa Salim ala nabiyina muhammad saw ❤
Allah sarki😢
Dr Asiya
Annabi Muhammad s a w ❤
اللهم صل وسلم وبارك على سيدنا وحبيبنا ونبينا محمد السيد السادات رفيع الدرجات وعلى آله وصحبه أجمعين وسلم تسليما كثيرا ❤
S
A
W
Who's with Doctors Asiya gather here ♥️🙏
Yane Maza tala tayi yawa ❤🇳🇪💯🇨🇮
Gaskia asiya baki burgine ba wallahi da baki Rama Marin daya miki ba
Leki ❤ masoyan Annabi ❤❤
Allah sarki Dr Asiya 😢 wlhy tabani sausayi😢🥺
Annabi Mouhamaid ❤
❤
@@MaryamAbubakar-cn9zb merci beaucoup 😊
@@MaryamAbubakar-cn9zb ddm ko ya jindadi
سبحان الله وبحمده سبحان الله العظيم استغفر الله العظيم الذي لا اله الا هو الحي القيوم و اتوب اليك
Gaskiya iyayan ki basidakouya
اللهم صل عسيد محمد وسلم
Alhamdulillah ❤❤❤ jummah Mubarak ❤❤❤
There is nothing more important in this world than loving and honouring the Messenger of Allah ﷺ
Peace and blessings of Allah be upon our beloved Prophet Muhammad ﷺ
we know, cause u say that like every labarina series (I am saying it in a **good way**)
@@sufisadisu
amen
❤❤❤
S A W
Muhammadu Rasulullahi
Gaskiya tallah tayi yawa wlh😢😢
Macha Allah muna jira
Masah Allah Watching from Ibadan Oyo state ❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉
Du Allah kuraba asiya da mujahid basudaceba
Masha Allah i watching from cote ivory Allah ya kara basira ❤
😂😂Maryam Baki Mori kawun nai bah na kwarai😂😂
Macha Allah yayi Allah yakara bassira ❤
Tabara kalla Masha Allah
Kffdihdnbgyk'f 🎉🎉
Dir Kashi😢
Yaya Mujahid yanada namijin kishi😢😂😂😂 ya fini ma wallahi
Wannan ba kishi bane wautane
😂😂😂
😂😂😂😂😂
Wadan tsofafiin fah daalamu sune matsalar Maryam
Agaskiya suntakura
Allh yakarawa annabi muhd daraja
Allah sarki maryam ❤Dr Asiya kin burgeni da baki rama marin daya miki ba allah ya baki mafita 😥
Maganar gaskia yaya mujahid ya matsa haba wlh idan naga yana matsa mata kamar hakan nan haushi nakeji Allah yasa menasara ya aure tah se muga gaba ze komayi da mutan gidansu dr asiya ko yaya wanan jaraba har ina
Ina Yinka menasara ❤❤❤
Masha Allah Watching from Saudi Arabia🇸🇦🇸🇦🇸🇦❤❤❤ Muna murna da gabatowar 12 ga watan Rabbi'ul Awwal dai dai da ranar haihuwar farin Jakada Masoyinmu Shugabanmu Annabi Muhammadu SAW❤❤❤
Dr Asiya is really going through emotionals
Gàskiya
Allah kai mana da kyau dan alfarmar annabi Muhammad
Dan Allah a kashe mana mujahid👏👏
Ameen summa Ameen 🙏🏻
@@SadiyaDangawo1 gaskiya ba
Assalamu alaikum juma'a mubahrak
mu ku sa shan bikin faruq da naima Allah ya karawa annabi (saw] daraja amen ya rabbil alamin Allah ya ammsa ♥️📿👠
Masha allah watching from dakata kawaji❤❤❤
Gaskiya kuna renamu
Dan qabila😂
Maryam kiyi hakori kiji ku❤❤
Allah yarabamu damasu Hali,irrin nasu baba danjuma da goggo ramatu
Sira wetin do u
Abeg return d old one nah
Dis one no dy bring joy
S.A.W. Ameen ya Allah
Mashaallah aminu saira allah ya kara basira❤❤😊
Allah yiwa kawu dan juma Albarka
“Asiya yar budurwata Asiya 😢” Allah sarki Tana ban tausayi
Wallahi idan ina kallo kunyar scene din gwaggo da danjuma nakeji Allah ya rabamu da sirkai irin wannan😂😂😢
Ina tambaya da Allah wai asiya likidace azahiri kokuwa afilm ne
Afin ne balikita bace
A film ne
Jinjina da fatan alheri gareku all the best 👌🙏 ❤❤❤❤
Aminu saira keep going 👍
Saira mayene kai kafi kowa ina film
الله مستعان 😢
Allahumma Salli Ala sayyadina muhammad wasallim,Allah kacigaba da bamu Albarkacin shugaban Halitta Annabi muhammad (S. A. W. )
Bakin wake(Dan Kuma) da Goggo sun iya acting.
More Wins for Saira Movies.
Allah tsinewa ya mujahid😂😂
Wannan episode gaskiya baiyi kyauba
Allah karabamu da abun kunya😂
😂ameen
Aikuwa dai🤣🤣😂
Always loving dr aşıya fighting 😂
Kawu danjuma da anty ramatu baza ku kashi ni bah 😂😂😂💔
Gaskiya ma'aikatan asibiti da likitoci suna kokari 👍
Macha Allah Allah yakara basira aminu saira Allah yajazamaninka seyday munason ahanama mujahid auren asiya
Haka ya kamata Yaya sudinga yin magana da iyaye idan suna musu fada
Da allah yakubu muhanmed karage wawanci ashe kai wawane
السلام عليكم
سيد مي نصرا عملكم جميل ريت يكون في أسبوع ثلاث خلقة وشكرا كل الاحترام والتقدير يا رب أكثر نجاح والازدهار ❤❤❤🎉
Dr. Hasiya she’s the best
slm Dan Allah Aminu Saira Acire Tsofaffin nan guda biyu Haushinsu Nakeji wllh
Dr asiya Allah dai yasa ba mutuwa tayi ba daman tace zata mutu
Indai saira ne kam yaga damar ya sheketa😂
@@nafissamohammed9234 a a don allah kar yayi mana haka zamuyi babban rashi 😂
Allah qarwa annabi daraja
Oh! Yau Kuma harda su Hon. Bello Hamza ne Aminu Saira.
Masha Allah watching 👀 from Saudi Arabia 🇸🇦🇳🇬🤞
سبحان الله والحمد الله ولاإالله الاوهو العظيم 😢
Kuyi hakuri zanyi zagi, Wlh ji nake kamar ina cikin Film din da mujaheed yaci ubansa, dan banza zaisa likita ta kashe yar mutane saboda tunani, Aminu saira wlh ka dauka mataki akan mujaheed
😂😂😂 am just laughing through out the series
Malam aminu saira
Allah Kara suttura
Mungode mungode
Allah Kara daukaka
malam aminu Saira ubangiji Allah yakara basira
Wayyo zahara diamon
I love her acting skills wlhi
Don Allah a cire mana su kawu danjuma shikuma mujaheed a hanashi auren Asiya abun nasa yayi yawa
Thank you so much 🙏❤❤❤❤❤
Haba saira meyasa bata rama Marin b😢😢😢
اللهم صل على محمد وآل محمد وعجل فرجهم ياكريم