Ma sha Allah. Gaskiya anty Hadiza kin yi kokari sosai da ki ka gayyto mana Malam Sadi. Kuma har yanzu muna so ya dawo yin film. Saboda cikakken dan film ne mai basira. BRING BACK SADI SAWABA PLEASE
We really appreciate your coming Sadi Sawaba, a very enthusiastic and comedian personnel 😅 Pls come back to Kannywood industry, your stardom is still existing, don't consider the deceptors and hypocrite. Thank you Hajia Hadiza.
Am so glad to see this man again really we missed him a lot. Please sister Hadiza make him proud of. Bring back Sani sawaba make a film for him❤😢 love him so much😢
A very interesting program sadi sawaba if you want to become somebody you will face A lots problem frustrating you and for someone to reach certain level He must be frustrated and later become a strong man
The guy is really funny wato kamar miji da mata gat me rolling on d floor hajiya dije menene na basarwan nan ne 😂🤣🤣 ni fa na gane cewa wannan eyeing din kinyi shi yauwa 😅 bawani alayance mana da zakiy 😂😂😂 gwanin burge Sawaba we wish u all d very best in ur journey ❤️
Aslm Hakika Hadiza Gabon Kina Kokari. Allah ya Kara Daukaka. Amma Seriously abubuwa Guda Biyu Da Kike Yi a Show Dinki Suna Bukatar Gyara. Na Farko issue din Cewa Ka zabi Mutum Daya a Cikin Aminanka. Ado Ahmad Gidan Dabino Ya Baki shawara Amma Baki Dauka ba. Ba cewa akayi ki Daina ba, Amma ki Yiwa Abin Kwaskwarima, Misali, zaki iya cewa mutum ya Zabi Abokansa mutum Biyu ya fadi Halayansu shikenan. Amma Idan Kika Kalli Kamaye Da Nura M Inuwa da Aminu Saira Da Sadik Sani Sadik, zaki ga duk Saida suka jinjina Abin Kafin su zaba. Abu na Biyu Shine Wani Lokaci your Questions Are Blunt. Akwai tambayar da An riga an wuce wurin ko Kuma ince wata tambayar mutum Bai shirya bada amsa ba. Misali Tambayar Nura M Inuwa aka Bai Dace ba saboda psychologically Yana reminding dinsa traumatic event. Ya kamata ki rika yin taka tsantsan akan irin question din da zaki Yiwa mutum. Allah Ya Taimaka
Ma sha Allah. Gaskiya anty Hadiza kin yi kokari sosai da ki ka gayyto mana Malam Sadi.
Kuma har yanzu muna so ya dawo yin film. Saboda cikakken dan film ne mai basira.
BRING BACK SADI SAWABA PLEASE
We really appreciate your coming Sadi Sawaba, a very enthusiastic and comedian personnel 😅 Pls come back to Kannywood industry, your stardom is still existing, don't consider the deceptors and hypocrite. Thank you Hajia Hadiza.
Sadi sawaba Allah ya baka aihuwa Albarkacin annabi Muhammadu s a w 😢
Ameen ya rabbil Alameein
Masha Allah, bakitaba bakun daya burgeniba irin sadi sawaba Dan Allah yadawo acting
I will really love to see Nafisa Abdullahi on this show
One of the most serious and intelligent guest you ever recieved
Smile…. “Like husband and wife” I like his last statement…
Yeah, I appreciated this talkshow with SADI SAWABA, and i like him to come back again for more meaningful dialogues.
One of my fav actor wlh, i never saw him in a bad role
Assalamu alaikum Afternoon Anty Hadiza wow Masha Allah my Best Actress ❤
Am so glad to see this man again really we missed him a lot. Please sister Hadiza make him proud of. Bring back Sani sawaba make a film for him❤😢 love him so much😢
Bring Back Sadi Sawaba😊😊
Hadjiya hadiza Alio ikon alla yabada lafiya da Nissan kona amine yarabi amine yarabi fatan alhari gareki ❤
Masha Allah yanada abun dariya 😅 plsss anty hadiza ki gayyato mana maryam yahya ❤
Masha Allah antyna adizatu 👑🇬🇦📸 Allah yakaramiki lfy danisan kwana antyna adizatu 👑🇬🇦 Muna jira antyna adizatu 👑
Sadi sawaba was a fantastic actor he can act wlh.....bring him back pls
Bring back sadi sawaba pls come back
I love his composure n acting skills is top notch
Hadiza kinada iskanci🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣 amma sawaba yabani mamaki I dont think yanada mgn sosai…allah sarki we missed him
Mlmin makaranta fa dole yakoyi mgna
Please bring RAHAMA SADAU Please HAJIYA HADIZA
Bring SANI SAWABA back please he's so amazing. And please kisashi a MANYAN MATA
So wait oooh so film babu kudi gaskiya 40k shine babban kudi
Da was years ago, b ynx b f, 40k a time en yakae 200k ynx
masha Allah
Amma banji dadi da ka ambaci sunan wani kace yana maka hassada ba
Ko mutum yana maka hassada to kansa zai koma
Bring back Sadi Sawaba😅
Allah sarki hadiza gabon har aure yashiga ranta da yace kamar mata da miji
Ma shaa Allah aunty Hadiza next akawo mana Shuaibu Lawal Kumurci
Masha Allah Allah Ya kara basira
Dan Allah a gayyato mana Nafisa Abdullahi please 🤲🤲
My best actor har abada kaine best wallahi muna godia
Plss Gabon invite Hauwa Waraka for us I know I will laugh tire😂😂😂😂😂
The time that this man is acting I was a baby but now I like him to come back and continue
Hmmm english in trouble
You were a baby this ridiculous
@@Aishaabdullahisalga exactly,but provided that you understand the message don't mind
@@yakubuhuzaifa9577 thanks
@@Aishaabdullahisalga haba
Bring Back sadi sawaba❤❤❤
A very interesting program sadi sawaba if you want to become somebody you will face A lots problem frustrating you and for someone to reach certain level He must be frustrated and later become a strong man
Very interesting ❤ bring back Sadi Sidi Sawaba
We really appreciate ❤❤❤❤❤❤👏👏👏👏
Please bring back SADI SAWABA . TO continue g
The guy is really funny wato kamar miji da mata gat me rolling on d floor hajiya dije menene na basarwan nan ne 😂🤣🤣 ni fa na gane cewa wannan eyeing din kinyi shi yauwa 😅 bawani alayance mana da zakiy 😂😂😂 gwanin burge Sawaba we wish u all d very best in ur journey ❤️
Wayyo we miss his movie wlhy. Bring back Sadi sawaba plss
Allah ubangiji yabaka yaya rayayyu kuma shiryayyu
Madalla da Wan,nan
Please bring back Sadiq sani Sadiq🙏
Aslm
Hakika Hadiza Gabon Kina Kokari. Allah ya Kara Daukaka. Amma Seriously abubuwa Guda Biyu Da Kike Yi a Show Dinki Suna Bukatar Gyara.
Na Farko issue din Cewa Ka zabi Mutum Daya a Cikin Aminanka. Ado Ahmad Gidan Dabino Ya Baki shawara Amma Baki Dauka ba. Ba cewa akayi ki Daina ba, Amma ki Yiwa Abin Kwaskwarima, Misali, zaki iya cewa mutum ya Zabi Abokansa mutum Biyu ya fadi Halayansu shikenan. Amma Idan Kika Kalli Kamaye Da Nura M Inuwa da Aminu Saira Da Sadik Sani Sadik, zaki ga duk Saida suka jinjina Abin Kafin su zaba.
Abu na Biyu Shine Wani Lokaci your Questions Are Blunt. Akwai tambayar da An riga an wuce wurin ko Kuma ince wata tambayar mutum Bai shirya bada amsa ba. Misali Tambayar Nura M Inuwa aka Bai Dace ba saboda psychologically Yana reminding dinsa traumatic event. Ya kamata ki rika yin taka tsantsan akan irin question din da zaki Yiwa mutum.
Allah Ya Taimaka
Kaman miji da mata😅😅😅
The way that Aunty Hadiza looked at him make me 😅😅😅😅
Gaskiya naji dadi Sosai bring back sadi sawaba
Wow ❤❤❤ l never knew that he is this funny, 😂😂❤❤❤❤❤ bring back sadi sawaba gobe ma ranace .
Kai Baku San waye sadi ba walahi yafi musa me Sanaa bada dariya 😂😂
Masha Allah har yanxu sadi sawaba yana nan yadda yake bai tsofaba
Gaskiya anty hadiza a kwai gulmi😂😂😂
bring back sadi sawaba,
We went him back to industry
Bring back sawaba ya saka ni dariya sosai
Dis Episode was 👌 I enjoyed every part of it Please bring back sadi sawaba❤
🤗🤗My Gee please come back
Har na tuna wani Gari da Ashabil kitab
Bring back Sadi Sawaba 🥰😁
Watching your program from London ❤❤❤
Bring back sadi sawaba
Allah ya barka dan da musulinci zai anfana dashi
Pls bring him back ASAP we want him slot wlh banida jarumi kamarshi
Malam Sadi SawabaThank for Coming My love Hadiza Gabon Allah Ya Saka Da Alkhari Ameen
I love this man because he Sabi acting very well
MASHA AllAH wannan baqo yayi,
Saura kuma "SADI SIDI SHARIFAI"
Wallahi hadiza akwai wayo
Dear Hadiza Gabon,
Please invite Ibrahim maishunku to your show.
Bring back our Sadie Sawaba😀
Gaskiya yau na sha dariya 😂😂😂...Bring back sadi sawaba
Masha Allah hadiza this is first comment in this show saboda kina qoqari dawo da fuskokin wasu da duniyar firm ta manta.
Masha Allah in da rai za a ga juna 🤝
Wlh we love this man the must. Wata rana sbd kewarsa kawai na shiga google nemansa.
First program dinki da na kalla complete kenan. Infact he is my actor gsky.
Please bring him back sister Hadiza
This man is very funny😂, Allah yabaka yaya masu albarka fatan alkhairi my best actor
Bring Back Sadi Sawaba ❤😂😂😂
Please bring him back
Ubangiji Ya Baka Yaya Masu Albarka Sadi sawaba
#bringbacksadisawaba
Yan hassada ku rabu da sadi sawaba
Bring back. Sadi sawaba
Masha Allah
I like your confidence for speaking wow❤Allah biyamana bukatunmu bakidaya
Wish we will see him again in the film
Anty hadiza gsky yau kunbani dariya 😂❤❤
Bring back sadiya sawaba please
Gaskiya Hajiya Hadiza kidaukeshi shirin Film dinki 😂😂😂
Yeah we like to bring him back please
Allah yabaka haifuwa mai albarka ammadai kaskiya harannan yayi dadi
Allah baka haihuwa mai albarka
bring back sadi sawaba please
Please bring
Rahama Sadau
Nafisa Abdullahi
Hauwa waraka
Jamila Nagudu
Rukkaiya Dawayya
Aisha Tsamiya
Hauwa Waraka next please
An aiko mun video wai tamutu
@@aobfallatah181 Inji waye
@@Mybox94 wallahi ko wata naki ji ba'a yi ba
Bring back SADI SAWABA🎉🎉🎉❤
Kaman miji da mata got me 😂😂😂
Wannan hirar ita episode of the year
Vraiment Hadiza on souhaite le voir autrefois dans cette emission et surtout daa gaanii yanaa son kii
Come back to us, our dear brother. Wllh we love you over ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Ana yawan complain dake Akan wulakanci da rashin daukan waya .Allah Yasa ki gyara
Masha Allah❤❤
Rahama sadau pls
Bring back said sawaba❤
Ni da Gabon babu Wanda yakaimu Jin dadi program wannan 😂😂😂😅
Da allah gabon munason muga nafisa abdullahi
This guy is jovial please bring him back😂
Mr and Mrs Sawaba 😂❤
gaskiya kune daceh Hadijya hadiza❤
If women loves you HzASSADA will always will be there
Gabon pls next program
Nazifi Asnanic