Dan Allah inason Al'ameen yama hali wannan tambayar. Hali yana chewashi dan jamus ne amma meyassa kullum hali zarumtar "yan gurumada dai yake fadi a hirarsa musamman gumdumi, baya fadar zarumtar yan jamus shinsu basu zarumtar ne? Asalima ko zarumtar yan jamus anka kawo sai yayi kokarin kusheta. Kai hatta da shagonga da duniya tat tabbatar baa taba dan dambe kamarsama ba, saida hali custom yayyi kokarin kushe zarumtatai. Shin wannan anya akwai alamun adalchi? Kaduba duk hirar shehu fala dukda yake dan jamus kowa yana yabo shiyassa ma duk Wanda yakeson awarwaremai abu shehu fala yakeson a gayyato ba hali custom ba, ko wannan hirar da ankayi da hali karka manta shehu fala ankachema ka gayyato shize kashe wannan gardama bisa adalchi.
Aa yayi dambe da aminu tambuwal be Kasai ba, domin Hali chewa kayyi duk Wanda gumdumi yayyi dambe dashi yakasheshi anche dambe 9 yayyi da aminu be kashe aminu ba.
Al-Amin Gaskiya har ga Allah banason Hirar Alhaji Hadi custom amma Gaskiya yau ya tabbatar min he is more rational that I think 👍 Mamman yayi kokori da ya Kashi yaran Gundumi amma baza a kira shi jarumiba anan dan bai Kashi Boss ba 😅
Gundumi Uban 'Yan Dambe, ai tin daka kan Shago bbu wani dan dambe kmr Ummaru Gundumi. Kuma duba yadda ya kama kansa yafita harkar dambe, dubada yadda ko ku da kuke nacin kui hira dashi amma yaqi yarda. Mamman fa saidai ku hadashi da Garba Takalafia, shine tsaron sa
In daii Har gaskiya akeso,anfada chewa Gundumi Baya dambe Sai yayi Shiri saboda yanada tsoro,Kowa ya sheds chewa mamman bakida tsoro ya kama dambe Ko Ina Ko wane lokachi.to Komi kokarin ka in kanada tsoro antsere maka.matsorchi Baya Zama gwani
Al-Amin kana tambayar saboda mi Gundumi bai yi dambe da Malami ba. To amsar shine, Gundumi ya kashe Sani ya kashe Lumu, saboda haka ya bar Malami Ya zan iri cikin zuriyar su. 😂😂
Gaskiya wanan maganar naji dadinta
To
Masha Allah
Allah abin godiya
Dan Allah inason Al'ameen yama hali wannan tambayar. Hali yana chewashi dan jamus ne amma meyassa kullum hali zarumtar "yan gurumada dai yake fadi a hirarsa musamman gumdumi, baya fadar zarumtar yan jamus shinsu basu zarumtar ne? Asalima ko zarumtar yan jamus anka kawo sai yayi kokarin kusheta. Kai hatta da shagonga da duniya tat tabbatar baa taba dan dambe kamarsama ba, saida hali custom yayyi kokarin kushe zarumtatai. Shin wannan anya akwai alamun adalchi? Kaduba duk hirar shehu fala dukda yake dan jamus kowa yana yabo shiyassa ma duk Wanda yakeson awarwaremai abu shehu fala yakeson a gayyato ba hali custom ba, ko wannan hirar da ankayi da hali karka manta shehu fala ankachema ka gayyato shize kashe wannan gardama bisa adalchi.
To
Aa yayi dambe da aminu tambuwal be Kasai ba, domin Hali chewa kayyi duk Wanda gumdumi yayyi dambe dashi yakasheshi anche dambe 9 yayyi da aminu be kashe aminu ba.
Haiane
Sannu da kokari al ameeeen
Yauwa
Al-Amin Gaskiya har ga Allah banason Hirar Alhaji Hadi custom amma Gaskiya yau ya tabbatar min he is more rational that I think 👍 Mamman yayi kokori da ya Kashi yaran Gundumi amma baza a kira shi jarumiba anan dan bai Kashi Boss ba 😅
To
Gundumi Uban 'Yan Dambe, ai tin daka kan Shago bbu wani dan dambe kmr Ummaru Gundumi. Kuma duba yadda ya kama kansa yafita harkar dambe, dubada yadda ko ku da kuke nacin kui hira dashi amma yaqi yarda.
Mamman fa saidai ku hadashi da Garba Takalafia, shine tsaron sa
Ade hadashi da Reza bunza
Hhhhh
In daii Har gaskiya akeso,anfada chewa Gundumi Baya dambe Sai yayi Shiri saboda yanada tsoro,Kowa ya sheds chewa mamman bakida tsoro ya kama dambe Ko Ina Ko wane lokachi.to Komi kokarin ka in kanada tsoro antsere maka.matsorchi Baya Zama gwani
To
Hadi kace babu wanda ya kashe gundumi sau 3. Kuma kai da kanka kace lumo ya kashe shi sau 3.
Hhhhhh
Toh a hiranka da Sule sakwaya, shi Sule ya fadicewan ya kasheshi a Jos, Kuma bai ramaba
Hhhhhh
Sai yenema yake dambe
Tooo
Al-Amin kana tambayar saboda mi Gundumi bai yi dambe da Malami ba.
To amsar shine, Gundumi ya kashe Sani ya kashe Lumu, saboda haka ya bar Malami Ya zan iri cikin zuriyar su. 😂😂
To
Shira dakada
To
Hali kwastom ya fadi ra'ayinsa😂 amma maganar gaskiya daga shago babu wani gwani sai Mamman RABAGARDAMA DAN SANYINNNA
To
Tabbas ni na samu labarin ance gundumi na dambe 3, 4 har,5 ga fage. (Rana guda). Harma akace shago da kanshi ya yaba mai akan haka.
To
Dan allah cigaban
To
To kaga kenan idan yabishi kano kenan yashiryamai sannan yajje kenan
Ok