Tunda nake I'm 36years amma bantaba kallan Dambe ba amma inada abokai masuyin wannan sanaar Amma yanzu mallam al ameen kasamin kwanayin Kallan wannan wasa wallah
Gaskiya Manu npc is an average fighter,because he didn't fight with the top fighters, the like Dan sainna,mahukacin cica,aminu tambuwal,mamman burus,bala YARO na kaduna,jafaru kura,mati na Badiya,bahagon Mai kudi and the other top fighters.
Yau kam Allah yakama Hali
dan Allah Al.amin adaina hada dan kallo da dan dambe mahawara
Hali mugun boss
Alhaji hali cusom💪💪💪💪💪
Dan Allah al ameen katuromin number hali costom
Tunda nake I'm 36years amma bantaba kallan Dambe ba amma inada abokai masuyin wannan sanaar Amma yanzu mallam al ameen kasamin kwanayin Kallan wannan wasa wallah
Sannu Da kokari al ameeen
Yauwa Al ameen haka yayi daidai saura ka hada dogo mai takwasara da Ali kanin bello akan kisoshin da ke tsakanin su ka warware muna
Gaskiya ni dan jamusne
Amman nima nafi yarda da hujjojin manu npc
Toh hali costume tinda kace Manu npc Baya bada fansa shagoma bazarumi bane indai haka ne
Nafi yadda da maganar Manu
Wanna hali tatacce magardami ne
Nafi yarada da manu n pc
Assha! Hali Custom yace Manu NPC bai ta6a kashe Lauwali Kagara ba a wata hira da anka ta6a yi dashi, yanzu kuma yace yasan kashi guda.
Babou ja in ja tsakanin Dan dambé da dan kallo
Hali Kasani Manu Zarumi Ne Kuma Idan Yayi Kashi Na Kwarai Yakeyi
Tunda manu nfc yabaka hujjoji kyihakuri
Toh ashe alasan ma kare ne yakashe ragon layya