MashaAllahu... Allah ya kara maka daukaka. AMIN. kayi maganar kirki kuma Allah ya nuna mana akwai mutanen kirki a cikin Yan Film kuma Allah ya taimake ku damu kan karantarwar Musulunci... Kuma wannan shine Malam Dr Idris keso ku gyara kuskure. AMIN
Yin film ba shine matsala ba.amma akwaye kura kurei sosaye a ciki.musaman raye raye da mata da maza.kuma nuna tsirai ci.kuma ya kamata malamai suyi magana don ku giyara.suma malamai suyi da hikima babu zagi babu cin mutun ci.kuma abunda kuke yi a cikin film ku auna da karantar war musulumci
AI BAWATA ' ADDU'A DA ZA'TAYA KU, KAWAI KUI WATSI DA WANNAN SANA'AR TAKU TAKUU TAKUU, TUNDA BABU ANNABIN DAYAZO YAYI FIM KO YACEWA SAHABBAI SUYI FIM FAQAT.

Musa Mai sana.a yayi maga na hakali sosaima Allah ya shiryamu
Sosaima kuwa
Duk Wanda yasan Allah koyane bazai tava yiwa malami izgiliba ko zagi mai Sanaa agaisheka
I respect your conversation Musa mai sana'a
👍👍👍
Kajimaganar gaskiya Mai,sana,a allah Yama rayuwarka albarka
Ameen
Ameen
Allah yasaka mai sana,a
Ameen
ماشاءالله عليك ربنا يسعدك ويوفقك يارب
Ameen
Gaskiya Mai Sana,a kaburgeni Allah yakara lafiya Amma wancan wawan sadiq Sai a hankali
👍👍👍
Allah sarki he speak well
Of course 👍👍 @Zarah Abdullahi
Allah ya saka mai sena a
Ameen
I salute you Musa true talk
Respect musa ❤❤❤❤
Gsky kaburgeni wllh kayi maganar hankali, Allah yasa mudace
Ameen
Musa mai sana'a ya burgeni, ya yi hankali, harkar Film iskanci yafi yawa a ciki
Hmmm Me kunnen kashe knan yayi magana
Tabbas
To kaga mai illimi malan Moussa qenan
Tabbas
Shima idirs yayisann zuciya yafadilaifisamana kushi bayalaifi
Musa mai Sanaa kai ka na da hankali. Tsabanin wawan nan wato Sadiq sani
Facts
Yin film ba shine matsala ba.amma akwaye kura kurei sosaye a ciki.musaman raye raye da mata da maza.kuma nuna tsirai ci.kuma ya kamata malamai suyi magana don ku giyara.suma malamai suyi da hikima babu zagi babu cin mutun ci.kuma abunda kuke yi a cikin film ku auna da karantar war musulumci
AI BAWATA ' ADDU'A DA ZA'TAYA KU, KAWAI KUI WATSI DA WANNAN SANA'AR TAKU TAKUU TAKUU, TUNDA BABU ANNABIN DAYAZO YAYI FIM KO YACEWA SAHABBAI SUYI FIM FAQAT.
Babu shakka ka faɗi gaskiya, amma ba a gyara ɓarna da ɓarna, ina nufin kuskure ne yiwa mutum gyara ta hanyar zaginsa ko aibatashi. Allah yasa mu dace.
👍
Ashe Mai Sana'a nada hankali DA ilimi ba kamar jakin can ba sadiq Sani sadiq!
Wallahi yayi hankali
Wallyi
Wallahi kuwa