Kotun ta dakatar da Aminu Ado Daga bayana Kansa Sarkin Kano, CeCe kuce a Majalisar Kano kan Ganduje

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 20 сер 2024
  • Babbar Kotun Kano ta umarci sarakunan masarautun jihar da aka tube da su mayar mata da duk wani kaya mallakar gwamnati da ke hannunsu.
    Shugaban majalisar Jibril Isma'il Falgore, ne ya kira Abdullahi Umar Ganduje da shugaban riko na jam'iyyar APC na kasa lokacin da majalisar ke mika ta'aziyya ga mai dakin sa Farfesa Hafsat Ganduje, bisa rasuwar mahaifiyar ta.
    Farashin kayayyaki a Najeriya ya yi tashin gwauron zabi inda ya kai kashi 34.19 a watan Yunin 2024, daga kashi 33.95% a watan Mayu.
    The High Court of Kano has ordered the kings of the kingdoms of the state who were stripped to return all the property belonging to the government in their hands.
    Speaker Jibril Isma'il Falgore called Abdullahi Umar Ganduje and the Acting Chairman of the APC National Party when the House was condoling the death of his mother Professor Hafsat Ganduje.
    The price of goods in Nigeria rise to 34.19% in June 2024, from 33.95% in May.
    _____________________________________________
    Mi3novel zata dinga kawo muku labarai kan
    Jaruman kannywood,
    Y'an siyasa
    Abubuwan Al-ajabi
    CeCe kuce
    dama tarihin rayuwar su
    Da sauran labarai kan fitattu a fadin duniya
    Sannan zata kawo labaran hausa novel
    MI3 novel will bring you news about Kannywood actors
    Politicians
    And their Biography
    And other news about famous people around the world
    And then it will bring news about Hausar novel
    Dan Mana subscribe domin samun Shire shirenmu da zarar min daura Kuma ki dinga ziyartar channel Mi3 novel domin labarai Kan kannywood, Siyasa, tarihin rayuwar su, da suaransu
    subscribe always visit my channel and get news on kannywood, Politics, Biography etc
    #mi3novel #Mi3novels #kannywood #hausa

КОМЕНТАРІ • 5