Ni Dan Kano Ne Malam Allah ya Karamaka Lafiya da Tsawon Rai mai Albarka, Wannan Amsa Daka Bawa dan Kasarmu Ta Naijeria tayidaidai, wallahi Kowaye yayimaka wannan tambayar wallahi bashi da hanki bashi da imani, Allah ya Taimaki malam irinku ake so acikin alumma da duniya bakidaya, Allah ya shiryemu kuma Allah yasa Mugane Gaskiya.
wallahi malam wannan gaskiyane ni dan nigeriane wannan abu kamar gabanka akayi she narantsa da allah ana cin amanar mu sosai don allah muna bokatar addo a musam man yan king arewa
Allah sarki malam na tuba, wallahi nakasa hakuri nagama jin waazinne na bada amsa, amma dana gama ji saina fahimci inda ka nufa, ai nazata wai damokaradiyyar kake karewa. Malam ayi hakuri
Macha allahou malamou chek mouctar allahou yayi moukou albrka kouma walahi wanane magana gaskiyane et vivi lavertte et vivi leu niger 🇳🇪 🇳🇪 🇳🇪 et vivi la réponse ❤❤❤
Salamu alaikum haka mukeso ya sheikh Mouktar Zinder. Saboda wall irinku ne kadai masu wanke mana irin wadannan tsofaffin yan tasha, Yan daba, yan iska, mutumin banza kawai ambasada na Nigeria tsoho.
To! Shugabanin Nigeria ga kalubale nan. Wa yan nan muta nan basufimu komaiba, sai kishin kasa kawai. Don Allah Shugaban ninmu kuzo mugyara kasarmu. Bawai matsa wa yankasaba ta hanyar Haraji, janye tallafi tako ina ba. Wallahi Munason ku (shugabanni) amma yadda kuke mana (Talakawa) sai muke dawowa daga rakiyarku. Yau gashi Wani daga Wata kasa Yana chin mutunchin ku. Muna gani munaji ,muna bakin Chiki.
Ni Dan Kano Ne Malam Allah ya Karamaka Lafiya da Tsawon Rai mai Albarka, Wannan Amsa Daka Bawa dan Kasarmu Ta Naijeria tayidaidai, wallahi Kowaye yayimaka wannan tambayar wallahi bashi da hanki bashi da imani, Allah ya Taimaki malam irinku ake so acikin alumma da duniya bakidaya, Allah ya shiryemu kuma Allah yasa Mugane Gaskiya.
Masha-allah-yakara-lafiya-
😢😢 et
Allah yasa soja yakarba mulkin Nigeria idan alhairine
Ameen
To mu dai ah nan Nijer alheri ya zan
Ameen Ya Rabbil Aalameen
wallahi malam wannan gaskiyane ni dan nigeriane wannan abu kamar gabanka akayi she narantsa da allah ana cin amanar mu sosai don allah muna bokatar addo a musam man yan king arewa
Yes yes malan allayasakada alkay ri malan allayakaranisan wkana allayakaramakalafiya
Muma a Nigeria Muna fatan ALLAH YASA sojoji sukarbi wannan milki.
Akara makallahu Allah yakareka ya yasa kagama da duniya lafiya Allahumma amin
❤ kazi gakiya malan Allah ya biya
Allah ya kara ilimi da basira ameen ya hayyu ya qayyum
Ameen
Amen Malan Allah ya karemuna ku gaskiya
Mun godé malam allah ya saka da alheri❤❤❤
Masha Allah Malan Amin ya rabbi wlh hakane Malan
Allah ya Kara lpy da ilimi mai albarka
Alhamdu Lillah malam Allah ya kaara daraja da kiyayemu ❤❤❤❤
Gaskiya ne Sheikh, Allah ya kara wa rayuwa albarka 😢😢
Gaskiyane malan ALLAH mouku albarka.
Allahu ya tsine ma a basasada dan shgiya matsiyace dan asra
Allah ya saka da Alkhairi, Amin
Ni Dan Nigeria daga Zaria a jahar kaduna, Wallahi Malamanmu da yawa basu fito sunyi bayanin da wannan malamin yayi, Allah Ya saka da alheri.
Allah yasaka da Alkairi mallam
Ml Allah yasakada alkhairi Allah yakara ilimi mai albarka
gaskiya malan muna jinjinamuku
Gaskiyane malam wallahi babu wani abun burgewa a democradiyyar nigeria.
Allah yasakama da alkhairi Allah yatsareka ga dukkan sharri
Allah ya maa kyakyawa karshe ya mallam❤❤❤❤❤❤
Allahuma amine 🙏😊
Allah yasaka da alkairi
❤❤❤ Allah ya saka muku da alheri
Alm 🤲🏻 🤲🏻 🇳🇪🇳🇪
Gaskiya ne malam. Allah ya rabamu da karnukan turawa muma malam mungode
Allah yasaka da alkheri muna godiya alkheri
Allah sarki malam na tuba, wallahi nakasa hakuri nagama jin waazinne na bada amsa, amma dana gama ji saina fahimci inda ka nufa, ai nazata wai damokaradiyyar kake karewa. Malam ayi hakuri
Masha Allah malam Allah yabaka lafiya
Allah yasakamaka daalhayri malan
Masha Allah yayeday day
Amin Amin Amin Malan Allah yarda Amine
Masha Allah Allah taimaka
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤ Ammen Summah Ammen Allah yasaka da Tiriliyoyin Alkaira
Amin ya Allah
Allah ya tsine mai albarka
Macha allahou malamou chek mouctar allahou yayi moukou albrka kouma walahi wanane magana gaskiyane et vivi lavertte et vivi leu niger 🇳🇪 🇳🇪 🇳🇪 et vivi la réponse ❤❤❤
Allah ya saka da alkairi mu malan ❤❤❤❤❤❤❤❤
Allah ya kara basira da lfy
😭😭 ALLAHU AKBAR TSARKI YA TABBATA GA UBANGIJIN AHMAD MAHMUD MUHAMMAD ❤ S.A.W ❤
❤❤❤❤ Masha allha gaskiya ni allha ya lafiya
Gaskiya ne malan kabirgeni sosai wlh
Amen. Allah yakabe. Addu'a
amen amen amen malam muna godeya allah ya kara wa malam nisan kwana
Salamu alaikum
haka mukeso ya sheikh Mouktar Zinder. Saboda wall irinku ne kadai masu wanke mana irin wadannan tsofaffin yan tasha, Yan daba, yan iska, mutumin banza kawai ambasada na Nigeria tsoho.
😅😅😅😊⁸😅
Allah yasaka da alheri malan
Nagodé malam Allah yayimaka rahama malam da nisan koina masu albarka yasa kagama da Dounia lafia ❤❤❤
Amin
Amien 🤲🕋 ya Allah malan nagode 🙏
Macha'allah ya malam ❤❤❤❤❤❤
Macha allah qu'Allah vous protège ❤❤❤
Allah ya Bada lada
😭😭😭😭😭😭😭😭 Allah ya saka da Alkhairi.
Munarokon Allah yabamumafita
Allah yakareka yasakamaka lfy ❤❤❤
To! Shugabanin Nigeria ga kalubale nan. Wa yan nan muta
nan basufimu komaiba, sai kishin kasa kawai. Don Allah
Shugaban ninmu kuzo mugyara kasarmu. Bawai matsa wa yankasaba ta hanyar
Haraji, janye tallafi tako ina ba.
Wallahi Munason ku (shugabanni) amma yadda kuke mana (Talakawa) sai muke dawowa daga rakiyarku.
Yau gashi Wani daga Wata kasa Yana chin mutunchin ku. Muna gani munaji ,muna bakin
Chiki.
Sheikh muktar Abubakar zinder ALLAH yasa maka da gidan aljannah firdausi ameen ameen
Que dieu te bénis professeur, c'est une vérité absolue..
Gasakiyane malma ❤❤❤❤❤allha ya timaka
Cheikh, Allah yama rahmah. Mu na alfahari da kai. Wanna wawan sanata baisan ko waye sheikh Muhtar.
ALLAH ya saka da alkhairi
NIGERIAN
Allah ya tsinewa DEMOCRATIC
Allah ya saka da alheri malam muna godiya sosai
Allah yasaka mlm❤
Allah ya saka da alkairi malam
Jazakumullahu khairan
Slm yayi❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
allah ya sakada alheri Amin 🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🙏
Amin ya Allah 🤲
Malan Allah kara ilimi ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
❤❤❤ MALAM gaskiya ne ALLAH ya ilimi❤❤❤
Gaskiyane malam
Wannan Gaskiyane DATTIJON ARZIƘI 👍 🇳🇬🇳🇬🇳🇬
Nijar alla yakaramuku lfy
alayabaka lafiya malma amin
جزاك الله خيرا يا شيخ بارك الله فيك صح كلامك ❤❤
Allah yasaka daalkairi malam
Allah ya Kara lafiya Malam mounayin ka❤❤❤❤❤
Machallah
Malamin nan allah kara mana kai 😂😂😂😂 Allah daukaka Africa 🌍 Allah Kara ganar da Yan uwa na Yan Africa 🌍❤❤❤❤❤
MALAMIN DAN BOKO NE KUMA DAN ARABI, AMMA AMBASSADOR MAKARYACI NE KUMA JAHILI NE.
babah allah yabiyaka
Allah yakarama lfy malan
Ameen Malan Allah ya ja da zamanin ka
Allah yasaka mallam
Allah kara lafiya akarmukalla
Amin ya hayyu ya qayum
Malam Allah saka daalkairi acigaba dawayar dakan Yan nijeria ana zalonci akasar Allah sherye so
Allah ya biya Malanan❤
Amen yahayu yaqayim
Na gode Allah ya saka
Allah ya tsine ma anbasader
Masha allah malam allah kara lafiya
Ml allah ya kara lfy
Allah ya tsinewa ambassador.
Allah yakarawa malam lafiya ❤❤❤❤
Ma sha Allah
❤❤❤ malam kuwana biu
Ammee yahayu yakayim
✌✌✌✌✌✌✌
Allah Yayi Mana jagora zabamana mafi alkhairi allah ya tabbatar mana da alkhairi
Ameen
Masha allah bien parlé malam❤❤❤