GWIWAR GAWAYI: Bayani da Illoli

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 17 січ 2025

КОМЕНТАРІ • 42

  • @IBRAHIMBALA-hn4ik
    @IBRAHIMBALA-hn4ik 8 місяців тому +3

    Allah yasaka da alkgairi to malam tambayata, anan don Allah baza kusamu Sina darin da zai ragemasa karfi ba,

  • @umarmuhammad7413
    @umarmuhammad7413 5 місяців тому

    Salam dan Allah Aina akesamun magungunanku ainakuke

  • @shamceagoo8025
    @shamceagoo8025 8 місяців тому +2

    Wallhi yau na gano menene gwiwar gawayi gashi kuma ko aure bana dashi Wallhi

  • @iliyasumusarijal4960
    @iliyasumusarijal4960 8 місяців тому +2

    Dan Allah a ina zamu samu littafin nan

    • @WARURISMANorthernCreed
      @WARURISMANorthernCreed  8 місяців тому

      Ku tuntuɓi Adnan Kano +234 814 865 0971 domin samun littafin SOYAYYA A HARSHEN ILMI

  • @MALIKMUAZU
    @MALIKMUAZU 8 місяців тому +1

    To ALLAH ya bar mu da dai-dai halittar mu...

  • @alyameentv7540
    @alyameentv7540 8 місяців тому +1

    kudaina batawa kanku lokachi akan wani abu wai shi gwuiwar gawayi, Babu wannan abun da kuwa ache akwàishi da yanzu ya zamo wata hanya ta samun kudi, ku dubi tsananin bincike na turawa Amma suma basu gano Shiba, abin da abiaa,a

  • @bashirzubairu-bg6bp
    @bashirzubairu-bg6bp 8 місяців тому +1

    amma gaskiya nidai inaso insani wallahi

  • @abduloscar7139
    @abduloscar7139 8 місяців тому +1

    Gwiwar gawayi kata'i ce gaskia

  • @muktarmsani1350
    @muktarmsani1350 8 місяців тому +1

    Bazai dai samuba kenan

  • @YAHYAHUTU
    @YAHYAHUTU 8 місяців тому

    Dan matsayi sayyiduna rasululahi salalahu alaihiwasalam katemakamin da wannan abun

  • @AbdulrasheedAliyu-g8z
    @AbdulrasheedAliyu-g8z 8 місяців тому

    Allahu Akbar
    Abin al'ajabi to Mlm babu abin da za'ayi a rage mashi karfe

  • @MuawiyaAbdulkadir
    @MuawiyaAbdulkadir 6 місяців тому

    Aslm Dan Allah inaso insamu littafin soyayya harshen ilimi

    • @WARURISMANorthernCreed
      @WARURISMANorthernCreed  5 місяців тому

      Ka tuntuɓi Adnan Kano +234 814 865 0971 domin samun littafin SOYAYYA A HARSHEN ILMI

  • @motivationconnect968
    @motivationconnect968 8 місяців тому

    😂😂😂 gaskiya wannan badaniba

  • @HadizaNafisatu
    @HadizaNafisatu 5 місяців тому

    Kaiii kabari Muji iya yadda mukeji

  • @MUHAMMADYUSUF-mf3tm
    @MUHAMMADYUSUF-mf3tm 8 місяців тому

    Tabbbb wannan abun Allah shi kyauta

  • @yusufibrahimbaffa1391
    @yusufibrahimbaffa1391 8 місяців тому +2

    Aslm Alkm ya malam, nima atemakeni da wannan fa'ida ko zanka ceci ni daga tsangoma da renin mace ba, DAN GIRMAN ALLAH.

  • @MusaSaniDanzaki
    @MusaSaniDanzaki 8 місяців тому +1

    To ai har yanzu baka fada mana ba Dai
    Malan mudai ka fada mana

  • @nurausman311
    @nurausman311 6 місяців тому

    Akwai abubuwa da yawa na Jin dadin jima'i ba dole sai ya fada ba ai dama akwai abunda asiri ne idan an gayama sai an baka izini zai aiki Amma idan kasanshi Kuma baa baka izini ba bazai aiki ba. Amma wannan abun ba wani abun damun Kai ba ne. A wañnan zamanin indai jima'i ne zaka samu abubuwa a kasuwa da muka asibiti insha'Allah Babu damuwa.

    • @WARURISMANorthernCreed
      @WARURISMANorthernCreed  6 місяців тому +1

      A cikin littafin SOYAYYA A HARSHEN ILMI an bayyana magunguna da yawa waɗanda basa cutarwa

  • @abdulrasheedzakariyau3972
    @abdulrasheedzakariyau3972 7 місяців тому

    Hasbuna llahu wa nihmal wakilu

  • @KamaalAbdullah
    @KamaalAbdullah 7 місяців тому

    To shi wannan abu ai tunda baa sanshiba ai yazama gaibu kenan. In da gaskene a gaya mana ko menene mana

  • @abdulbasiadamuhashim1435
    @abdulbasiadamuhashim1435 8 місяців тому

    Allah yasaka da alkaori

  • @auwalisah6110
    @auwalisah6110 8 місяців тому

    Hmmmm

  • @MusaSaniDanzaki
    @MusaSaniDanzaki 8 місяців тому +1

    Ni banyarda bama akwai shi Tundra ko yanzu ba'a Fadi ko minene ba

  • @Ibrahim-x9m2m
    @Ibrahim-x9m2m 8 місяців тому +1

    Toh ai wannan b magani bane mtsl ne gwarama ka rike abinka kawai

  • @SirajYousuf-m8z
    @SirajYousuf-m8z 8 місяців тому +1

    😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭

  • @sadeeklawal6506
    @sadeeklawal6506 8 місяців тому +1

    Mudai muna bara ataimaka mana dashi wlh muna sooo.

  • @KhadijaAhmed-fd1mz
    @KhadijaAhmed-fd1mz 8 місяців тому

    😢😢😢😢😢😢😢

  • @Ibrahim-x9m2m
    @Ibrahim-x9m2m 8 місяців тому

    mallam ka gyara kalaman ka Waye xaiyi Allantakar d farjih mache kawai sbd dadin saduwa wannan ba kalmar daxaka furta bache a social media mallam ka gyara kalaman ka menene a chikin sabuwar sai me toh 🧏‍♂️

  • @nurausman311
    @nurausman311 6 місяців тому +1

    Shi Wanda kaba ya akai yasan kana bayarwa? Ka tabbatar shi bazai bawa wani ba? Nan gaba abun Nan sai ya bayyana kansa indai a Nigeria ne😅

    • @WARURISMANorthernCreed
      @WARURISMANorthernCreed  6 місяців тому

      Ai gwiwar gawayi a bayyane yake, rashin bincike ne da rashin bibiyar masana yasa mutane suke tunanin wani ɓoyayyen abu ne

  • @AgaliAboubakar-ph5ew
    @AgaliAboubakar-ph5ew 7 місяців тому

    Atouro Moumou photos chi mougani

  • @MahmudHassanMaiyaki-pu2eo
    @MahmudHassanMaiyaki-pu2eo 8 місяців тому +2

    Tunda yanada hatsari bai halarta mutum yayi amfani dashi ba kenan??? Ina mafita engineer

    • @WARURISMANorthernCreed
      @WARURISMANorthernCreed  8 місяців тому

      Mafita shi ne ka nemi ilmin game da halittar ɗan Adam domin ka zaɓi wacce ta dace da halittarka ka aura

    • @DjibrilIdrissa-hj7le
      @DjibrilIdrissa-hj7le 8 місяців тому

      To mln Ibrahim munji bayani amma har yanzu da sauran rina akaba .saboda akoy alhakin mutanen da suketa tinanin zakabayanar da giwar gawayi segachi .kaway kayi bayanine akan wasu mutane dakabaywa giwar gawayi