Rasuwar Mama Daso wa'azi ce/cece kuce kan bidiyoyin da take a shafukan sada zumunta kafin rasuwar ta

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 12 січ 2025

КОМЕНТАРІ • 67

  • @umarmaryam4752
    @umarmaryam4752 9 місяців тому +1

    Wasu Mutanen basu san Miye sukeyi ba Miye amfanin yi da wanda ya mutu maimakon kayi masa fatar Alkhairi bana da wata alaka dake daso saita musulunci ubangiji yayi maki rahma halinki nagari ya biki ya yafe maki kurakurenki Amin

  • @zainabmuhammed9513
    @zainabmuhammed9513 9 місяців тому +5

    Kai duniya sakace kanamata bakin cikin mutuwar shahadar datayi😮wlh mama daso tayi karshe melyau Allah yakai haske kabarinta ameen ya Allah 💔💔😭💔💔😭💔💔😭

  • @hajaryunusasaudiya2718
    @hajaryunusasaudiya2718 9 місяців тому +6

    masha allah allah sarki allah ya miki rahama ❤❤😢😢😢

  • @oumarouhalima3480
    @oumarouhalima3480 9 місяців тому +1

    Catégoriquement catégorique Dr Hussein 😢
    Gaskia sunan ta gaskia daga barinta sai bata😢
    Mai hankali ke gane kalamin Dr Hussein 😢
    Allah ya chiyar damu

  • @فلمةعرب
    @فلمةعرب 9 місяців тому +1

    Allah sarki mam Allah yajikanki da rahama Allah yahaskaka kabarinki Allah yasa kin futa

  • @aishausmangaiya5160
    @aishausmangaiya5160 9 місяців тому +3

    Allahu gafururRahim nata yayi kyau in sha Allah, baka san karshen kaba dan haka kada ka zake akan cewa kai na Allah koda kuwa a masallachi kake kwana kana karanta Alqur'an Hussaini kake ko wa?

  • @ummasanusi4454
    @ummasanusi4454 9 місяців тому +1

    To Allah ubangiji ya jikanta mukuma da muke araye Allah ya kyauta ta karshenmu

  • @WebNebz
    @WebNebz 9 місяців тому +1

    Ameen ya allah

  • @zoubeiroumahamanaminata520
    @zoubeiroumahamanaminata520 9 місяців тому

    Allah chiryya mallamin nan. Gaskia ya na cikin jahilai chima

  • @Rabia-ey3ls
    @Rabia-ey3ls 9 місяців тому

    Gaskiya dr hussainin nan beda kirki kwata kwata beyi ba wlh😢

  • @MmeadanonAminamarou
    @MmeadanonAminamarou 9 місяців тому

    Allah ya mata rahama

  • @FatimaAbdullah-f6m
    @FatimaAbdullah-f6m 9 місяців тому

    Allah yasa tahuta

  • @xainabummeexeezeesarki5786
    @xainabummeexeezeesarki5786 9 місяців тому +1

    Allah ta'ala ya mana afuwa 🤲 Yãa Hayyu Yåa Qayyum

  • @khadijaabdullahiharuna9525
    @khadijaabdullahiharuna9525 9 місяців тому +1

    Allahu akbar allah kayi mana karshe me kyau qanan laifukan da muka kasa denawa allah kasa mu tuba mu dena kafin mutuwar mu yah hayyu ya qayyum ka jikan mu ka gafartawa musulmi 🤲🤲

  • @saadatuibrahim8468
    @saadatuibrahim8468 9 місяців тому +2

    Allah y jikanta da rahama yasa aljannace makoma musulmi baki daya

  • @HajiyaMaryam-qe4rm
    @HajiyaMaryam-qe4rm 9 місяців тому

    Kuma Kai mallam haka Allah ya ce adinga Yada sharin mamaci ko

  • @maryamalhassan8022
    @maryamalhassan8022 9 місяців тому +2

    Mgnrka gsky ce dr hussain sede mutum yaki Allah yazageka sbdbbeson gsky,ubangiji yabamubikon gyarawa yakuma gafarta mn baji dy

  • @PrincessFeenarh-xb4tv
    @PrincessFeenarh-xb4tv 9 місяців тому

    Allah yasa muyi kyakkyawan karshe ya jikan yan'uwamu musulmai baki daya

  • @AishaAlhassan-do2pc
    @AishaAlhassan-do2pc 9 місяців тому

    Yes wannan magana haka yake

  • @alimantoure9941
    @alimantoure9941 9 місяців тому

    Allah sarki Rayuwa

  • @UmmuReefan
    @UmmuReefan 9 місяців тому +1

    Allah ya jikanta da rahama yasa tahuta😢

  • @saudatu-abdullahi
    @saudatu-abdullahi 9 місяців тому +1

    Allah ya jikanta

  • @jamilaadamuy9975
    @jamilaadamuy9975 9 місяців тому

    Amin Amin Ya Hayyu Ya Qayyum albarkacin musulunci

  • @zainababdullahi3566
    @zainababdullahi3566 9 місяців тому +1

    Allah yasa mudace kuma muyi mummunan karshe

    • @milaamadou
      @milaamadou 9 місяців тому

      Kin bace a cikin rubutun ki

    • @milaamadou
      @milaamadou 9 місяців тому

      Kinyi kuskure a cikin rubutun ki

  • @ZeinabOumarba
    @ZeinabOumarba 9 місяців тому

    Amine amine summa amine

  • @khadijajibril2516
    @khadijajibril2516 9 місяців тому +1

    Hakane amma muna fatan Allah ya yafe mata

  • @فوفوبكش
    @فوفوبكش 9 місяців тому

    له الرحمة ومقفره

  • @tutararewa4334
    @tutararewa4334 9 місяців тому

    Kai wannan husainin dakiki ne mtss duk videos dinta karasa Wanda zaka sqka sai wannan kamar kana jiran ta rasu

  • @aminaali5901
    @aminaali5901 9 місяців тому

    Ni abun tambaya anan Hasan wayema kai ne mai Imani? Ai gaskiya DR Husaini yafada.

  • @jamilaadamuy9975
    @jamilaadamuy9975 9 місяців тому

    Allahummagafir lahum warhamhuma

  • @فوفوبكش
    @فوفوبكش 9 місяців тому

    والهادى رب العالمين

  • @MaryamMyunus-yb4tu
    @MaryamMyunus-yb4tu 9 місяців тому

    Wnn gaskiya ne kai zaka zaba wa kan ka video da za ayada bayan mutuwar ka khairi ko sharri

  • @MinaTv227
    @MinaTv227 9 місяців тому

    Hassan 😢😢

  • @safinahsaleeth7269
    @safinahsaleeth7269 9 місяців тому +1

    ALLAH ya gafarta mata

  • @kamilumakera5474
    @kamilumakera5474 9 місяців тому

    😭😭الله اكبر الله اكبر الله يرحمها ويسكنها فسيح جناته

  • @ZAINABMUHAMMADYUSUF-x8h
    @ZAINABMUHAMMADYUSUF-x8h 9 місяців тому

    Uhmm to ita mutuwa ai ba ruwanta da kuruciya ko tsufa kowa dai ya gyara ma amularshi da Allah . Allah kasa mudace

  • @MohammedNakowa
    @MohammedNakowa 9 місяців тому

    Wai Dr husseini kubakuna raba wuta da aljannaba indakuke kai yan darika wuta kukuma kutsaya aljannaba

  • @fatimahalliru3530
    @fatimahalliru3530 9 місяців тому

    Karya kake wallahi bakomainkasani ba

  • @ليثوسام-غ1ك
    @ليثوسام-غ1ك 9 місяців тому +1

    Allah yatsinewa hassan makeup dandaudu kuma Allah yadawwamar dashi akan abunda yakeyi tunda ba dansunna baneshi akullun baya nemarwa kasa shiriya sai lalata tarbiyyar mutane yakeyi

  • @ZeiHalilou
    @ZeiHalilou 9 місяців тому

    Macha'allah

  • @ShamsiyaMuazu
    @ShamsiyaMuazu 9 місяців тому

    Wawa jaki

  • @JFh-c9e
    @JFh-c9e 8 місяців тому

    😭😭😭😭😭😭

  • @shafaAnti
    @shafaAnti 9 місяців тому

    Allah yajikan mama daso😂😂😂

  • @nasirkabir7789
    @nasirkabir7789 9 місяців тому

    Wannan Aminun ba shine yace wai Allah ya karawa baban horo nauyin kasa ba. Shine yake da bakin magana yanxu? Wlhy idan ya mutu sai an yada videos dinsa na iskanci. Kuma ni a ganina Mama Daso tai karshe me kyau. Tana azumi Tana ciyar da marayu ta mutu.

  • @fatimahalliru3530
    @fatimahalliru3530 9 місяців тому

    Allah yace kayiwa bawa kyakkawan zato kuma kana kiransu yan iska kai nakada tabbacin tsira bazaka zama dan iskanba ance inkaga mutum yana aikata sabo karoki allah ya shiryesu bawai kana kiransu yan iskaba baka kyauta ba dan misrata kashiga zuciyarsu kagani?

  • @zara-c1n6z
    @zara-c1n6z 9 місяців тому

    الله يرحمها ويغفر لها ويسكنها فسيح جناته

  • @SalisuHarouna-g9y
    @SalisuHarouna-g9y 9 місяців тому +1

    Serge wawa jaki waye malam

  • @adsdsadsdzasadds635
    @adsdsadsdzasadds635 9 місяців тому

    😭😭😭😭😭😭😭

  • @zainafshariff454
    @zainafshariff454 9 місяців тому

    Bakyau de aringa zagi sbd koya tarbiya

  • @SurprisedBabyKittens-eu2wj
    @SurprisedBabyKittens-eu2wj 9 місяців тому

    السلام ورحمه الله وبركاته اماني هذا الكلام اذا هو الشيخ ما يحتاج غلطت سبحان الله الحرمه هذه خلاص ماتت اذا ما يدري عليها احيانا يعني😢 ربي اغفر لها وارحمها انك انت الغفور الرحيم كذا

  • @ZeinabOumarba
    @ZeinabOumarba 9 місяців тому

    😢😢😢😢😢

  • @ayishatabbas2402
    @ayishatabbas2402 9 місяців тому

    🙏🙏😭😭

  • @Aeesha2324
    @Aeesha2324 9 місяців тому

    Hussaini ko wa? Shi me problem dinshi da mamaci ne? Idan mutum ya mutu ai sai addua ne kawai.

  • @oumarouhalima3480
    @oumarouhalima3480 9 місяців тому

    Duniya ba tabasss 😢

  • @DjafarDjafar-x3b
    @DjafarDjafar-x3b 9 місяців тому

    ❤❤❤❤❤

  • @MabaroukaKanta-gx5eu
    @MabaroukaKanta-gx5eu 9 місяців тому

    Aminu to shi gashin kanka halal ne?

    • @firdausiumar
      @firdausiumar 9 місяців тому

      😂😂😂😂😂😂

  • @AdamuMahaman-kn4ri
    @AdamuMahaman-kn4ri 9 місяців тому

    😂

  • @raheemabdu1601
    @raheemabdu1601 9 місяців тому +1

    Wai shi wanan malami yake daukar kansa ko meyake tunani yanxu wasu ma sai suce me ilimi ne ko wallahi irin wadan nan jahilcinsu yafi dan abinda suka sani yanxu malami me ilimi xai fito yayi irin wanan kodayake daliban ilimi baxasu ma bata bakinsu kan irin wadan nan jahilan ba wanan wallahi besan komai a harkar adini irinsu ne suke batar da jahilan musulmai wadanda ke daukar duk wanda yakira kansa malami kamar wani sahabi ko anabi wanan wallahi jahili ne second class Allah ya kare masu neman ilimi daga fadawa hanun irinsu i was so disguised with what some hausas thought everything is all about Islami to hell with this type of illiterate in the society

  • @harounasouley6707
    @harounasouley6707 9 місяців тому

    Mai gemu kai ka fi kowa adalci ko. Kai dai ka yi saura ai kuma ai baka iya mata shari'a sakare jahili kalwa a toshe dan buro'uba munafikin banza. Kamar kai ba mutuwa ba zaka yi kaima ka je wurin Allah

    • @khadeejahibraheem983
      @khadeejahibraheem983 9 місяців тому

      Waazi dole ne kaji

    • @harounasouley6707
      @harounasouley6707 9 місяців тому +1

      @@khadeejahibraheem983 masu waazin na kirki basu shari’anta ma mutane balle Wanda ya mutu. Shi dan ubanshi ya san ma yadda zaya mutuwa. Bahaushe uban addini a baki da nuna ya fi kowa tsarki

  • @MmeadanonAminamarou
    @MmeadanonAminamarou 9 місяців тому +1

    Allah ya mata rahama