KWANKWASO/SHEKARAU 2003..

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 5 жов 2024
  • Bidiyo: KWANKWASO/SHEKARAU 2003..
    Gwamna Rabiu Musa Kwankwaso lokacin da ya ziyarci gidan abokin hamayyarsa a zaben gwamna na 2003 Mallam Ibrahim Shekarau don taya shi murnar nasarar da ya samu a zaben da aka kammala na wachan lokacin.
    Gwamna Kwankwaso ya kai ziyarar taya murnan tare da dukkanin kwamishinonin sa na wancan lokacin.
    Abunda yafi birgeni shine, Kwankwaso baisa magoya bayansa su tada rikici bah kuma bai yi kokarin amfani da ikon mulki bah don murdewa mutanen jihar Kano abunda suka zaba bah, duk da yana cikin Jam'iyya mai mulki a wancan lokacin kuma dan gaba gaban Shugaban Kasa Obasanjo.
    Ibrahim

КОМЕНТАРІ • 2