Matsayar Majalisar Malaman Kano kan rikicin Masallacin Sahaba

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 7 лют 2025

КОМЕНТАРІ • 33

  • @khalifasalhassan9299
    @khalifasalhassan9299 6 днів тому +4

    Ayi Adalci a bawa Bin Uthman masallaci kawai.

  • @adamualiyu1445
    @adamualiyu1445 7 днів тому +5

    Maa shaa Allah, toh tunda duk suna da wajen su, kawai abarwa malam Sahabansa,Kuma ya kamata ake cire son zuciya acikin tafiyar da addini..

  • @abdullahiibrahimusman8135
    @abdullahiibrahimusman8135 7 днів тому +5

    Mallam Ibrahim Khalil kaji tsoron Allah ka fadi gaskiya ka daina kewaye kewaye wallahi a wannan kadiyar an zalunci mallam bn uthman Kuma ki bakwa son fadin gaskiya shi yasa muke zarginku akan Kuna munafuntar bn uthman, Allah ya Saka masa, ya Kuma tona asirin munafukai,Amin.

    • @yusufababa-jh2lo
      @yusufababa-jh2lo 7 днів тому

      Kaima yakamata kaji tsoron Allah. Yanzu a jawabin nan nasa, mene ya nuna san zuciya aciki? Kuma fa har yanzu yace basu kai ga yanke hukunci ba

    • @abdullahiibrahimusman8135
      @abdullahiibrahimusman8135 6 днів тому

      @@yusufababa-jh2lo son zuciyar shine ya fadi abinda ba haka bane, mallam Ibrahim Khalil yace bn Usman ya yarda da duk hukuncin da majalisar malamai suka yanke Wanda Kuma ba haka bane hasalima ya barranta daga matakin da suke shirin dauka tunda lokacin da yake gwagwar mayan da munafukai da kafurai su majalisar malamai Ina suke basu ce komai ba saidai sukaga ta fadi gasassa sannan zasu sa baki, Kuma dukkansu kowa yanada nashi Masallacin babu wamda ya sa musu baki a harkar su sai na BN usman? Wannan shine rashin adalcin da aka yi mishi Kuma Bai yarda ba.

  • @abdullahiibrahimusman8135
    @abdullahiibrahimusman8135 7 днів тому +4

    Mallam Ibrahim Khalil ba gaskiya ka fada ba, komin girman masallaci akwai wanda zasu iya daukan nauyin gudanar da hidimar masallaci ba sai wanda ya Gina ba wannan maganar taka ba gaskiya bane, da bn uthman ya shekara 24 Yana tafiyar da harkan Masallacin sahaba Kuna Ina? Majalisar malamai wallahi bazaku yi adalci ba a wannan kadiyar daga Jin irin kalaman ka Mallam Ibrahim Khalil. Allah ya sauwake .

  • @MusagarbaSaad-ir3yp
    @MusagarbaSaad-ir3yp 6 днів тому +1

    Exactly Tom Amaidawa Mallam Masallachinshi kawai 👌

  • @auwalsabiu2231
    @auwalsabiu2231 5 днів тому

    Hasbunallah!! Ina girmama wannan majalisa ta malamai Matuƙa, Don Idan babusu Akwai matsala cikin Al,umma Amma duk da haka Ku bawa Bin Uthman Masallacinsa Kawai, Domin Shi Kowa Ya sani a wannan wajen ba sabon limamiba, Ai Yana da nasa masallacin Ya koma Nasa mana prof din. Allah Ka tarwatsa Sheiɗan.

    • @abbabarda
      @abbabarda 4 дні тому

      Wai wane prof akeso abawa masallacin

  • @saudiyakassim3357
    @saudiyakassim3357 6 днів тому

    Alhamdu Lillahi Rabbil Alameen! Allah Ya bawa Majalisar Malamai ikon yin abin da ya dace ga wannan Masallaci, don darajar Manzon Allah Salla Allahu Alaihi wa Sallam🤲

  • @Muhammadbala014
    @Muhammadbala014 7 днів тому +1

    Allah yasa adace da dai dai cikin Al amarin

  • @yahayaabdullahi5092
    @yahayaabdullahi5092 5 днів тому

    Rasa Ahlakul Ulama a wajen Malamai shi yajawo wannan. Da ace Malamai sun guji duniyar da haka bai faruba da harwani me kudi ko dansiyasa zai masa wannan

  • @salismuhammed6180
    @salismuhammed6180 3 дні тому

    Meye mahadin limanci da hidiman masallaci. Maganar limanci akeyi. Tohm su Malaman da aka kawo su zasu dauki nauyin masallaci. Shi ya dauki nauyin masallaci, shima ya gudanar da limanci da karantarwa. Shikenan

  • @Habibumusa-j3n
    @Habibumusa-j3n 6 днів тому +5

    Allah yadaidaita Wannan Al,Amarin Amma dai Kalaman malam Ibrahim Khalil Yana Nuna babu yadda za,ai A bawa bin Usman Wannan hakkin NASA,Allah yazaba masa abinda shine Mafi alkairi,Allah yazaunar da Al,Umar musulmi lfy

  • @appapp2264
    @appapp2264 6 днів тому +1

    Aba Malan massllacinsa kawai in anasan gaskiya

  • @saanataala7472
    @saanataala7472 5 днів тому

    Kudaiji tsoron Allah Kuma shiya tabbatar RIYA Bata shiga ibadar Saba Allah ya kyawta

  • @امصالح-ك9ز
    @امصالح-ك9ز 6 днів тому +1

    Aba mlm bin usman masallacinsa

  • @aliyuadam9849
    @aliyuadam9849 7 днів тому +2

    KARYA SUKE HASSADA SUKEWA INTERNATIONAL MALAM DIGITAL MALAM MUNA BAYAN BIN OTHMAN❤

  • @MuhammadSani-q2y
    @MuhammadSani-q2y 7 днів тому +2

    Kuba mlm bin Usman sabon masallacin sa shine magana sukuma mlman da aka lissafo sunan su suji tsoron allah hakkin bin Usman zai iya lalata da.awar su wlh don yanzu haka kallon makiyan bin Usman ake musu

  • @aliyumuhammad4708
    @aliyumuhammad4708 5 днів тому

    Don Allah ku kuyi adalci ku bawa Malam bn Usman Massallacin sa

  • @MuhammadMustaphaBakura
    @MuhammadMustaphaBakura 6 днів тому +1

    Adalci shine a bar wa malam kayansa

  • @AbdulFatahAgbere
    @AbdulFatahAgbere 4 дні тому

    Allah ya shirye mu gabaya.

  • @shamsuddeensaidusman7117
    @shamsuddeensaidusman7117 4 дні тому

    Allah yakyauta

  • @yusufashirumuhammad
    @yusufashirumuhammad 6 днів тому

    Allah ya kyauta

  • @BalarabeYakubu-f6l
    @BalarabeYakubu-f6l 6 днів тому

    Aba mai hakki hakki.

  • @mubarakdanturai3320
    @mubarakdanturai3320 6 днів тому +2

    To miye abin neman sulhu idan tun frko ba ai masa laifi ba? Su sauran malaman suna da wasu masu kula da massalacinsu bayan Su kansu? Kawai ku yarda kun masa badaidaiba sbda da son zuciya...kuje cen ku kuka sani

  • @tahirlawan9836
    @tahirlawan9836 7 днів тому +1

    ALLAH yasaka da alheri

  • @MohammadBashir-v5q
    @MohammadBashir-v5q 6 днів тому +1

    Wayi maimagananan . Anyan musulmini, wato abunda masu mulki zasuyi Allah bazai iyaba? Ni dai danini ibn Usman yabar musu wannan masalaci da ma badan Allah akaginaba .

  • @MurtadaMuhammad-p2j
    @MurtadaMuhammad-p2j 7 днів тому

    MashaAllah ❤ haka yayi kyau

  • @RamatuAbdulhadi-k7b
    @RamatuAbdulhadi-k7b 6 днів тому +2

    This man is not being honest