Gaskiyar Magana: Zargin rashin dimukuradiyya a siyasar Kwankwasiyya ta Kano

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 6 лют 2025
  • Ficewar wasu 'yan majalisar tarayya biyu daga tsarin Kwankwasiyya a Kano da takaddamar mallakar jam’iyyar NNPP tsakanin magoya bayan Kwankwasiyya da wasu da suka ce sune masu jam’iyyar na asali sun haifar da rade-radi kala-kala. Shin me ke faruwa a wannan jam’iyya da ke mulkin jihar Kano, kuma ke samun bunkasa a arewacin Najeriya? Ta wace hanya za a samu maslaha a wannan takaddama? Wasu ke nan daga abubuwan da shirin Gaskiyar Magana ya tattauna, inda muka gayyato muku Alhaji Hashimu Dungurawa, shugaban jam’iyyar NNPP a Kano da Farfesa Kamilu Sani Fagge, masanin siyasa a Kano.

КОМЕНТАРІ • 9

  • @AbbaGaro-e2f
    @AbbaGaro-e2f 29 днів тому

    Rashin tarbiyya afili

  • @saduquhassan6321
    @saduquhassan6321 2 місяці тому

    Abba tsaya da kafarka 😂😂😂

  • @HibbanAbban
    @HibbanAbban 3 місяці тому +1

    Gadanga kusar yaki Aliyu

  • @mustaphatijjanimuhammad4672
    @mustaphatijjanimuhammad4672 2 місяці тому

    Yanzu inbanda raina mutane wannan kazamin ne wai zaicewa wasu yan girman kai da isa, akwai wanda yakai jagoranka girman kai da raina mutane dajin cewa shi yafi kowa.

  • @MuhammadSani-q2y
    @MuhammadSani-q2y 3 місяці тому

    Ai Dan kwankwasiyya wlh bashidaa tarbiyya wai Prof yake karyatawa 😢

    • @ShapiuShapiuIbrahim
      @ShapiuShapiuIbrahim 3 місяці тому

      Yo chi prof bai karya dan Adame nefa diyan kano ku gane da rikici akeso agamaku wly abba da kwankwaso suna son ci gaban kano matsala ta daku sai kun chiga bala'i kuke gane na kirki kuma kiyayar in izala ce da muna fircin su wo dan madugu yace duk girman gemun mutun yanzu ai da gemun ne suka kai ku musulime musulime yanzu kunga ni ko

    • @nuraddeenmusa6800
      @nuraddeenmusa6800 2 місяці тому

      99 % of the political analysts that give a clear Analysis of the just concluded US election were not political scientists by verture of what they read. Kamilu Fagge is a total failure when it comes to unbiased analysis.

  • @blueheadby
    @blueheadby 3 місяці тому

    Dugurawa wai sun taimaki Sani Madaki 😂😂😂😂 A fahinta na Madaki shi ya taimaki kwankwansiya a dala. Yau shekaru nawa Sani Madaki Yake Kawo Dala ma kwankwansiya