Gsky kan har Mallamai masu jefa kalmar turanci a waazi ina mamaki ya wadanda basu san English BA zasu gane sakon Allah musamnan yan' tsofaffinmu daba su yi school ba
Saboda yace daga kasar waje shiyasa kayii ma shii reply 🙄 Ashe duk kana kallon comment na mutane kake sharesu wanii Audu da qaton kanka a wajen@@ABDOOLGAYATV
Thanks my guy I really go with you.i don't know why interview will be in Hausa language and people will keep speaking English language that is ignorance to me promote your native language and stop the shit English language is just a mere language like othera
Shiya nuna ba tarin karatun ko takardune ne iyawa ba. Dan na tabbata ko masu masters sai sunyi kamar sunayi wajen Karawa da ita. Her English is very impressive whether you like it or not😂
But atleast,her English is fairly impressive!And it's a global language,so there's no reason to criticize someone attributable to English involvement in a dialogue!
Forget about the interview, the girl is beautiful Masha Allah ❤
Dan Allah Malam Abdul a gyara wajen zaman nan da ake kusa da baƙin nan namu na mako, musamman matayen su
l am so happy may teema l like this interview watching from Lagos State❤❤
I am so happy my teema I like this interview watching from Saudia arabia
Abdul gaya Allah biya bukatun ka duniya da lahira yau ka kawo wace Nike so Masha Allah think you so much brother 🤝
Baka taba kawo macen da take mgn cikin hankali da ilimi ba kamar yarinyan nan ba she's very intelligent
Wallahi Abdul gaya ina mutukar san wanan yariya sosai wallahi dan allah gaya mata dan allah
Wato gsky duk da an kureni a turanci
Amma interview nan ya bani nishadi sosai thanks u
Kai shiyasa nake sonki sosai allah chigaba da kareki daga mahasada❤❤❤I wish I can see you even onces in my life wish you all the best.
He's So Smart interm of given answers, U well deserve gift from me 🎉🎉.
Gaskiya abdoul turancin yayi yawa sabo damu bamajin aringa hausa plus ❤❤❤🎉
One of the best interview so far
I like this girl 's energy
She’s smart and beautiful ❤🥺
Masha Allah
Vaka'an inaga yaune kawai naga kayi fira da mace wadda ta iya magana cikin hikima.
She's very beautiful tabara kallah masha Allah idan baatada miji inason ta da aure wallahi
Gaskiya turancin yayi yawa kuma bai kamata ba
This is pure hausa interview she has to take note of that
Gaskiya ne kinal shine hanci
Gsky kan har Mallamai masu jefa kalmar turanci a waazi ina mamaki ya wadanda basu san English BA zasu gane sakon Allah musamnan yan' tsofaffinmu daba su yi school ba
Gsky kannywood akwai fadi, wnan bamu santa bama a film din
Wato najima Banga mai hankalin wnn yarinyar ba a kanywood
Abdul gaya dan Allah sudena turanci bamaji sudinga hausa
Kinada kamun Kay sossay, you are also beautiful
Tana bala'in burgeni tana da kyau me sanyi ❤
Gasky tayi mgn mekyau wlh kuma taburgeni sosai ❤
Abdoul gaya kado
Gaskiya teema kinal tasa miki one zero
Masha Allah kinal tana murge ni❤❤
Gaskiya yan zuhaka ina yola dama kinal nasan hanci ne da filanci amman ban tabbatar ba sai da kadon nan yata boki 😂😂😅❤inasonki❤❤
Allah nagani ina matukar son yarinyar nan Allah yakara Miki lfy da Nisan kwana
Pls day are only using well for starting point ne......thats is beauty of it..Amma kinatah kunnah kanki kinatah well wellll😅😅😅😅😅
my favorite actress ❤❤
She is smart and beautiful. She is my favorite.
Kai Ina son baiwar Allah nan
Abdul ina mai jin ji naa maka hiran ta birge ni
Kinal is a fulani word meaning nose 👃
Tanada kyau kuma tanada wayo Masha Allah
Dan Allah ina so ka kawo mawaki ahmad m sadik
Marsha Allah Allah yakara arxuki
Kayy alhamdulillah Abdoul gaya acigaba da kawo irin wadannan please ❤masha Allah saura umar m sharif
Insha Allah
wow 🎉🎉
Very intelligent actress.
Abdul gaya duk yanda kakkai da surutu wnn kinal tafika, yaso ya qureta amma zuba kawai takeyi😅🥰
Abdul dan Allah kagayamasu sudaina yimuna turanci saboda mu bamaji.
Gaskiya ne "Kinal" yana nufin " Hanci "
Abdul wannan gaskiya tana da hankali Allah yasa mu dace abdul gaya
Masha Allah muna tare da kai daga kasar waje abdool gaya muna maka fatan alkairi
Ina godia
Saboda yace daga kasar waje shiyasa kayii ma shii reply 🙄 Ashe duk kana kallon comment na mutane kake sharesu wanii Audu da qaton kanka a wajen@@ABDOOLGAYATV
Aslm abdul gaya munatare da kai incha allah
In Sha Allah idon kashe incha Allah yabanufin woni abu daban sorry for correcting u
She’s so pretty
My peoples no day carry last
Fulfulde
Wala kado Wala fulfulde 😅😅
Kinal ❣️🤩
Wannan irin na mune Abdul kanemomin lambanta
Kinyi keu sosai Allah ya kara basira
Macha Allah ✨👌
Thanks my guy I really go with you.i don't know why interview will be in Hausa language and people will keep speaking English language that is ignorance to me promote your native language and stop the shit English language is just a mere language like othera
Allah ya kara rufamana asiri amma Gaskiya rashin kudi baiyiba da Saina Auri Baiwar Allah nan😅😂
Ka gaya musu hirar Hausa ce, in sun dage sai da English, sai ka fassara a Subtitle, sabida ba kowa ne bane yake gane English
Masha allah yarinyar tayi sannan ta iya magana gaskiya
I support this girl
Nice one❤
Gsky baka taba kawo intelligent irin wannan ba
Wannan Shirin naka yafara burgeni 👍👍
Slm gaskiya dai abdul gaya baka taba samun macci mai baki irin wannan ba
kai wa,anda mukeso ka kawo Amma basu kake daukowa ba
Wa Kakeso a kawo
@@ABDOOLGAYATVnifa an kureni wannan turanci hk sai kace a américa
She is very smart and intelligent
A kawu muna rakiya Musa
Walla.inajin dadin hirar
Is very good Abdul and Fulani
Gaskiya yarinyar nan duniya ce ❤
Masha Allah yayi
Wlh kinbirgeni
Abdul plz yazanyi inganta domin nadade INA cigiyanta wlhi
Kun saka mata ido da turancin ta allow her pls
very inner beauty kinal
Abdool waya gaya ma kinal budurwace?
Wallahi ba ruwanta tanada saukin Kai sosai
Tayi wining dinka
Kimana Hausa mana 'yar turawa haihuwan England
😂
Ka kyara mgnr ka wai tayi yawan dunia mtwwss
Ashé ta na Magana
Tafi Ka Baki ikon Allah duk wannan surutun naka yau naga fati ta wucce ka 😂
WOW i like her
Minister of defens😮
Well kinal
I like her maturity
Kinal kinyin kokari sosai wajen answer tambaya
❤❤ Masha allah
I don't know why she's spoken English I think this interview is for hausa language😂
Iyayin banza
@@shafaumar7421hhhhh😂😂😂
Ta kwafsa ai😅
To ai kaima turanci kayi ,kabari tayi abunta tunda ta iya
Nagode
Kina fama da diploma kina mana karyan turanci.... malama da hausa fa ake tAambayanki
Shiya nuna ba tarin karatun ko takardune ne iyawa ba. Dan na tabbata ko masu masters sai sunyi kamar sunayi wajen Karawa da ita. Her English is very impressive whether you like it or not😂
@@ibrahimlawaltambari8389exactly
But atleast,her English is fairly impressive!And it's a global language,so there's no reason to criticize someone attributable to English involvement in a dialogue!
She are Elagant woman🎉
Amma fah hankali ba da shekara také bah
I like this interview but I don't know why she is speaking English bayan da Hausa ne ake yi
Abdul gaya we need to talk abeg😅
Ni English dinma ke burgeni gaskiya ❤🎉
This girl shaa
ABDUL GAYA DON ALLAH KAKAWU MANA AREWA HIP HOP LIKE DEZEELL
Wannan yarinya Akwai sorotu😂😂😂
Nice to hear!
Kai ahabdi sosai, very social
Ma sha Allah
You should work on you skills gksy , content dinka da questions dinka sun fara kama da irin na wani…..
good 👍👍
So nice
Macha'allah ❤❤❤