Hello Big sister Hadiza how are you ,and thé activities I introduce myself in thé name lawali I commente just to greet you and Say good Luck that good Always helps you . thanks you
My question is baki tmbyta ba miyasa ta baro Gabon? kuma Ina iyayenta sun rasu ne? Da taxo gidan kakarta miyasa tabar gidan? Abuja sister din same mother same father ne?
Gaskiya Hadiza wallahi kin fita daban da sauran mutane bawai yan film ba kawai in general nake nufi.because ba kowa bane ze iya zama ya fadi gaskiya da asalin rayuwar sa kamar yana kikeyi kuma ni dan unguwar rimi ne a KD abubuwan danake ji na kirki akanki wallahi ba kowa ze iya ba fatana Allah ya cigaba da biya miki bukatunki duniya da lahira
Aunty hadiza wlhy bansan ya zan musalatamiki sonda nakemikiba wlhy kinga gaban wayana kece idan ina chatting a wsp photon kine everything ma kece kawai ki misilya sonda nakemiki just I know I love you ❤️❤️💯💯❤️ 🤩 🤩 💯 ❤️ 💯
Ina maki fatan kiyi aure ki samu yara da zasu taimaka maki lokacin tsufanki Allah ya taimaka maki Hadiza Gabon Ameen
Ameen
Allah sarki Anti Hauwa ,Allah ya jikan ta ,maman su Beauty ko very nice woman
Mashaallah aunty hadiza,da mummy na sa'adatu allah ya kara basira
Mamana Gabon is the best 😊
J'ai beaucoup aimé l'interview
Gaskiya Hadiza Gabon kina burgeni! Mashaa Allah!
Aunty deeje ❤ ❤wlh ina matukar kaunarki 💯 😊, Allah y hadaki d miji nagari 😊❤
amin
Masha Allah, don Allah ki amsa min tambaya ta aunty hadiza, kince baki taba aure ba kuma kince Maryam Yar kice shin Yaya abintake ne 🎉❤
Ke kuwa akwai yaran sisters ay
Sannunku da kokari
Hello Big sister Hadiza how are you ,and thé activities I introduce myself in thé name lawali I commente just to greet you and Say good Luck that good Always helps you . thanks you
Kuna Burge ni.
Hadiza and Sa'adatu. Keep it up.
Allah Ya qara daukaka 👍
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤ Mahamadou sale dandalin hadizajatou R baba aliyu Gabon
Masha Allah
Mai tambayar nan dai kam masha Allah koh ya yan gomnati bazasu fadamiki hutu ba, Tubarakallah kuma kyau dai akaushi shima dai❤
Salut tantine adiza bonsoir comment allez vous o Nigeria du bon courage depuis Cameroun chao
Omooo see Exposure’ Wajen Tawan’ you are really trying Allah yakare gabanki da bayanki Dije💪🏻🙏🏻
Wonderful, amma ita wannan babban bakuwan naki duk maganar da akeyi na phone stores phone stores amma haryanzu bata daina ba?
Ton histoire me donne envie devenir actress aussi incha Allah ❤❤❤❤
My question is baki tmbyta ba miyasa ta baro Gabon?
kuma Ina iyayenta sun rasu ne?
Da taxo gidan kakarta miyasa tabar gidan?
Abuja sister din same mother same father ne?
My questions too
Me too this is my question
Allah sarki😢😢😢😢😢😢 kaka Allah yajikanta da rahama
@@AneesahHaidar ameen s Ameen 💞
Gaskiya Kuna burgeni, hadiza da sa'adatu musamman idan naganku tare 🥰
Ki gayyato mana saratu daso
It's true and very interested history to you as Hadiza Gabon ❤may Almighty Allah keep on protecting you in every aspect ameen.
Tanbayata, shin wannan maitamyar ki Bahaushiyace?
masha Allah ❤❤❤
No, you have to give some advice to others same as the Way you ask some people.
Masha Allah gaskiya muna Jin dadin
ALLAH YA KARA BASSIRA.JINJINA GAREKU.HADIZA GABON
Masha Allah anty hadiza ❤❤
😊Masha allah Allah yakara basira
Masha Allah ❤❤
Can you guys make a video of how u guys met? Your friendship is amazing masha Allah
Yesssss in shaa Allah
Anti Hadiza Allah ya kara lafiya❤❤❤
❤❤❤
Masha Allah
My dear Hadiza
Interesting ❤
Dan Allah inaso in San wane kalar abinci hajiya hadiza tafiso ? Kuma wane irin miji take so ta aura ? Pls answer me
Gaskiya Hadiza wallahi kin fita daban da sauran mutane bawai yan film ba kawai in general nake nufi.because ba kowa bane ze iya zama ya fadi gaskiya da asalin rayuwar sa kamar yana kikeyi kuma ni dan unguwar rimi ne a KD abubuwan danake ji na kirki akanki wallahi ba kowa ze iya ba fatana Allah ya cigaba da biya miki bukatunki duniya da lahira
Masha Allah anty hadiza
Beautiful people 😻❤️
One love Auntie
Ma sha Allah
Very nice pls Aunty hadiza dan Allah maryam diyan waye?
Deeje ada hadiza gabon ayanzu
Slm Yane hajiya hadiza
Kinsami kawa mai fara'a irinki masha Allah
Is the gidanku for me😂,I love your chemistry ❤
You are perfect anty hadiza
Ayya hajja fadimatu ita ta kaini dakina😢
Allah ya gafarta mata
It's very interested. But I want u to ask her. Who h,Gabon want to marry?
Wallahi kuna kama da mai gabatarwar KO sister dinki ce.
Yaushe ne zakiyi are. Kigayamana do mu shirya zuwan.
Uhmmmm kowa yasan aebakare miki tayiba kuma insha allah baxata qare mikiba da ixinin maisama
Salam mualaikum, please help me ask sister Hadiza Gambo when is she getting marry.
It’s gabon not gambo thank you
Hadiza❤❤❤❤
Salam alaiki Ya Hajiya Hadiza
Pls, what kind of language were you speaking in Gabon before moving to Nigeria?
Thanks a bunch ❤❤❤
French and fulfulde
Kin manta film dinki na yar Maye Aunty hadiza 😂
Kuna burgeni hadiza and sa,adatu
Salam hadiza ina tambaya zamanki didanmarawu
Aslam J'aime Hadiza A Gabon ma Cherie mon amour ❤❤❤❤.
Saa datu inasonki sosai ❤❤❤❤❤❤
Hello my love Hadiza G Allah Ya Kara Lafiya
ماشاء الله
Slm hadiza gabon ina malam yahaya makaho
Wannan yar Tum din nan ita ma yar film ce?
Awwnn antySally Wann dressing hk😂
Ku ga iya yin katsa katsa da murya ga shagwoba wallahi ni natabbata kinfi karfina ama gsky nkm kin kai mace wlhi 100%_100%
Thank God dis one is not on monthly subscription
good
Mai yada ta da Layla Ali Othman friendship din ya 6aci
❤
Anti hadiza gaskya n'a rasa me ma zan fada allah ya Miki albarka
Wallahi naji dadin wannan fira 😂😂😂
Aunty hadiza wlhy bansan ya zan musalatamiki sonda nakemikiba wlhy kinga gaban wayana kece idan ina chatting a wsp photon kine everything ma kece kawai ki misilya sonda nakemiki just I know I love you ❤️❤️💯💯❤️ 🤩 🤩 💯 ❤️ 💯
May Allah make her love you back by the grace of Allah
ammiki kantawaye kenan matar alinuhu 😂😂😂nayi dariya gaskiya❤
🤝🙏❤️❤️❤️❤️🙏🤲
Anty hadiza please munason musan wacece maryam agareki mutane na son susani dafatar bamuyi miki shishigi ba
🎉🎉🎉❤❤❤
Moi tout mon souhait k'allah récompense avec un bon époux si tu veux te marier dans le cas contraire k'allah t'accorde ttes ces taa besoin
Habawa anty hadiza aibaza ta taba qare Miki ba
Itakuma wanna khadijan ganinki shine kawai burinrayuwarta
Je taime trop ma tkwarana Allah ya djaa kwana
Slm agaskiya ta-gudú kinada abin dariya sosëi
Dan Allah idan akwai mai number hadiza gabon ya taimaka yabane plz
Sha ni number ta Dan Allah Inka bugamata kace Ina gaisha ta
Kinmanta akawi yar maye
Don Allah metasha tayi slimming tayi kyau, nima inaso inyi
👐🙌💅
Ina kaunarki Hadizatou
Gaskiya kina birgeni. Ina miki fatan alkhairi.
AmmA dai wannan sister dinkice ko acting dinku wajan magana iri daya
Anti sa'adatou dan allah ki tambayeta yaringnan nan da a fada yar sa da gaskene ita ta haypeta
Please da'adatu kibata mutum biyu tazabi mutum daya Kuma makusantan ta
HADIZA kk
Gaskiya bata kare mikiba dan kinfi mutum dubu daga cikin sababbinma
Pls y halakar aunty deeje take da saadatu?
Me tayi ta rame please
Ohh dama ke jikar Zara mugulvu ne?
A'a Didje mu bazamuce ba taqare miki amma xataqare mikinma tunda kinqi kiyi aure tunkina Hadizarki
😂🥰🥰
Ba ta kare miki ba, amma dai ynz kina a "late stage"
A Ina kikan San laylah
Kawai kin qara budo Neman kudine
Meyasa bakya maida martami
Gsky sa'adatu lawal kayanan dakika sa sunyi miki kyau sosai
U se bingel mubi u se be habdugo