Ya Allah😭🥺Kawo Sojojin faransa arewa gaskiyar magana daga bakin Sheikh Musa Yusuf Assadussunah

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 18 гру 2024

КОМЕНТАРІ • 3

  • @mahamansanoussi6162
    @mahamansanoussi6162 2 години тому +1

    Kwanan baya kace sozojin nijar basuda gaskiya Sun rike Salim bazoum alhalin dan ta'addane yanzu kuma kabiyo tanawanjen Kai kasan akwarewa dayawa sunfika iliminma anfika amma kwadayi yama yawa Allah ya kyauta

  • @nawasmuhammad-c9o
    @nawasmuhammad-c9o Годину тому

    A Nigeria inmuka sake baki sai abu ya tabbata sannan ayi magana ai sunan mu sorry