LABARINA SEASON 11 EPISODE 8 KADAN DAGA NA RANAR JUMA’A

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 17 гру 2024

КОМЕНТАРІ • 644

  • @Abdullahi_Ibrahim_Moriki
    @Abdullahi_Ibrahim_Moriki 4 години тому +138

    Wanda ya yi tunanin hakan za ta fara tuntuni ya mun like.😂😢

    • @AnissaSanda
      @AnissaSanda 3 години тому +1

      Tukun na ma say asiya ta haïfu😂😂😂😂

    • @rukayyatsabo7741
      @rukayyatsabo7741 3 години тому +4

      Badai daa namiji abinda yafi hakama azahiri zaifaru wllh al'amarin maza abun tsorone

    • @bodmazyusuf4683
      @bodmazyusuf4683 2 години тому +1

      Ni kuma ina ga duk a cikin mafarki ne 🤔

    • @fatimamatori8457
      @fatimamatori8457 2 години тому +2

      @@AnissaSanda ta samun çikin ma kawai ai ya ishi Maryam tashin hankali 🤣 dan tsab Mainasara zai manta da ita

    • @Abdullahi_Ibrahim_Moriki
      @Abdullahi_Ibrahim_Moriki 2 години тому

      @@AnissaSanda wallahi kuwa

  • @HafsatAbdullahi-zb6mt
    @HafsatAbdullahi-zb6mt Годину тому +4

    Dey playyyyyy🎉🎉😂😂😂😂😂😂
    Okooooo
    This's just the beginning 😂

  • @ZakariyaSuleman-mm7pi
    @ZakariyaSuleman-mm7pi 4 години тому +47

    Masha Allah
    Alhamdulillah 🤲
    Allah karamamu soyayyar manzo Sallallahu alaihi Wasallam ❤❤❤❤

  • @fatimamatori8457
    @fatimamatori8457 3 години тому +24

    Maryam ai baqin ciki har gadon asibiti sai ya kai ki😂 madallah Allah ya shi qara na gobe. Wawuya kawai. Kinji dai yace rabon shi da farin ciki haka tun haihuwan Sultan😂😂😂😂 kinga duk zaman da kukayi shirme ne kenan.. sokuwa.

    • @bodmazyusuf4683
      @bodmazyusuf4683 2 години тому +1

      Ni kuma ina ga duk a cikin mafarki ne... 🤔
      Amma Allah ya kaimu Jumu'a lafiya 🤓👌🏽

    • @ukashatuibrahim5374
      @ukashatuibrahim5374 2 години тому +1

      Aaa mu maza muna da hikimomin zama da mata ne kawai 🤣🤣👍
      Duk inda kaje sai ka saka hikima

    • @SalouhouAbdou98
      @SalouhouAbdou98 2 години тому

      Allah kassa ba mafarki bané😅😅😅

    • @badiatbadush
      @badiatbadush 2 години тому

      Bari kenan inah nan inah cewa wayace mata barno gabas take

    • @badiatbadush
      @badiatbadush 2 години тому

      Da yake wawuya ce itah

  • @happyhome3399
    @happyhome3399 3 години тому +24

    Oh ni balkisu wato dai lamarin arijalu sai adua❤

  • @SadiyaAuwal-g4z
    @SadiyaAuwal-g4z 3 години тому +20

    Wallahi saidanaji jikina yamutu gaskiyaa Maryam kinyi kuskure sosai baxakiganeba Yanxu saigaba xakiyi nadama Maryam 😢😢😢😢😢😢

    • @HajaraAbubakaryusuf
      @HajaraAbubakaryusuf 3 години тому

      Wlh kuwa

    • @AbdoulWahid-g7c
      @AbdoulWahid-g7c 3 години тому

      Kai jama a mata iyayen mu😂😂😂

    • @BashiruAliyu-j6k
      @BashiruAliyu-j6k 3 години тому +4

      @@SadiyaAuwal-g4z wlh haryanzu inajin haushin wannan maganar DA yafurtama asiya maryam kinyi babban kuskure wlh

    • @FauziyyaIbrahim-n3n
      @FauziyyaIbrahim-n3n 3 години тому +2

      Nikaina wannan maganan da yayi ta tsayamin arai namiji namiji kinyi kuskure maryama 😢

    • @bodmazyusuf4683
      @bodmazyusuf4683 2 години тому

      Ni kuma ina ga duk a cikin mafarki ne... 🤔
      Amma Allah ya kaimu Jumu'a lafiya 🤓👌🏽

  • @Muzdalifah-d1l
    @Muzdalifah-d1l 3 години тому +23

    Mariam, this is just the beginning 😂

  • @MaryamDMuhammed-ds3rf
    @MaryamDMuhammed-ds3rf 3 години тому +13

    😂😂😂 haba takwarancy 😅 Haba Maryama tun ynz Ai somin tabi ne , what are you excepting dama ?? Kin wanke miji kinbata kin dage kinzabomai zankadediyar mata wacce tafiki komai diri , kyau , iya taku, iya magana , iya soyayya , 😂 iya kallo, dadin dadawa iya girki tunda tun a hospital yace girkinta namai irin da his late wife' that's mean yafison dandanonta🤣🤣😃
    So dama memike tunani ??
    Wanda kiketa dorashi a hanya yana bayaso zance mq se kinturashi sannan yaje
    Ynz gashi nn yakecewa I love you too😂😂😂 sannan betaba jin farincikin sa yadawo ba seda kika auromai Asiya welldone😂

    • @MaimunaIbrahim-oi7gx
      @MaimunaIbrahim-oi7gx 2 години тому +3

      Wallahi kin Yi bayani fefes😂 Nifa saboda Dafta na dawo kallon labarina😂

    • @MaryamDMuhammed-ds3rf
      @MaryamDMuhammed-ds3rf 2 години тому

      @MaimunaIbrahim-oi7gx ai ina tausayin maryam wllh but ita tajawa kanta😂

    • @bodmazyusuf4683
      @bodmazyusuf4683 2 години тому +1

      Ni kuma ina ga duk a cikin mafarki ne... 🤔
      Amma Allah ya kaimu Jumu'a lafiya 🤓👌🏽

    • @MaryamDMuhammed-ds3rf
      @MaryamDMuhammed-ds3rf 2 години тому

      @bodmazyusuf4683 Ameen

    • @asmaumairiga4812
      @asmaumairiga4812 2 години тому

      Wannan bayani nakihaka yake😀 an riga an zo wajen. Watan kukan maryam ya tsaya yanzu😂

  • @fatimamuhammadnuhu3358
    @fatimamuhammadnuhu3358 3 години тому +17

    Maryamu daso🤣🤣🤣🤣tace honey,aka ce janan toh ae kin ga halin rijalu ko💃💃💃wlh asiya ta min dai dai.

  • @SaniIbrahimBinta
    @SaniIbrahimBinta 4 години тому +12

    Allah sarki Mariam uwar gidan mai nasara kefa yanzu hawan jininki zai fara 😢

    • @AnissaSanda
      @AnissaSanda 3 години тому

      Ay kuwa day 😂😂😂😂

    • @BashiruAliyu-j6k
      @BashiruAliyu-j6k 3 години тому

      @@SaniIbrahimBinta nifa Ina ganin cewa kamar maryam zata mutu saboda bacinciki wlh

    • @AsiyaKhalidHussain
      @AsiyaKhalidHussain 2 години тому

      😂😂😂😂

    • @BashiruAliyu-j6k
      @BashiruAliyu-j6k 2 години тому +1

      @@AsiyaKhalidHussain Allah kowa sbd tayi kuskure wlh

  • @Imaan_elwazir
    @Imaan_elwazir 3 години тому +6

    Allah ya kara Maryam 😂😂😂 Wallahi I’m so happy 😂

  • @Cadeejarhtou_S
    @Cadeejarhtou_S 2 години тому +3

    Omoo😂😂😂😂💃💃💃💃💃 u go see shege pro max😂🙌e don start😂

  • @MaryamKabeer-fg1hu
    @MaryamKabeer-fg1hu 4 години тому +12

    Haba.....Maryam ai kin riga kinyi kuskure 😂 kadanma kenan

    • @BashiruAliyu-j6k
      @BashiruAliyu-j6k 3 години тому +1

      Wlh naji dadin hakan saboda maryam batada lissafi 😢

    • @Zara-x8b
      @Zara-x8b 2 години тому

      I think it's too early, mafarki ne Maryam takeyi for now 😂😂 Amma it would eventually happen

  • @FirdausiSani-m4d
    @FirdausiSani-m4d 4 години тому +20

    Gaskiya idan kukaci amanar maryam allah bazaibar kuba😭😭😭 maza kenan agaske mafa anahaka

    • @AnissaSanda
      @AnissaSanda 3 години тому +2

      Ay kuwa day 😂😂 bah tace ita wawiya bace 😂😂 say asiya ta hayfu😂😂😂😂

    • @MaryamShuaibu-i7e
      @MaryamShuaibu-i7e 3 години тому +1

      Naki wasa ne 😂

    • @SalisuSahaza
      @SalisuSahaza 3 години тому

      @@FirdausiSani-m4d banda kuɗin goro

    • @salisushehuraminkura9194
      @salisushehuraminkura9194 3 години тому +2

      Tana karyan taurin Kai ne baza taji magaba ba muje xuwa

    • @BashiruAliyu-j6k
      @BashiruAliyu-j6k 3 години тому +2

      @@FirdausiSani-m4d wlh komiye itace tajanwo natausa yamata wlh

  • @nasibaashir2151
    @nasibaashir2151 Годину тому +3

    Kai jama'a 😂😂
    Yau Aminu saira ya biyani wlh 💃💃😂😂

  • @HafsatAbbas-y3q
    @HafsatAbbas-y3q 28 хвилин тому +1

    Maryam you dey play with rijalu koh😂😂😂yanzu akafara wasan

  • @AbdoulahiAdam-p5z
    @AbdoulahiAdam-p5z 2 години тому +3

    Macha Allah congratulations Allah ya kara basira Alfarmar annabi Mahamadou S A W

  • @yusuffaisal9919
    @yusuffaisal9919 4 години тому +11

    Ae Maryam Baki ga komai ba ma tukuna😂😂😂😂

  • @AHMADSAADATUALIYU
    @AHMADSAADATUALIYU 4 години тому +10

    Anxo wajen anty maryam😂😂😂 mungodiya gobe ma ki qarawa mijinki aure

    • @shafaatuibrahimlimanchi
      @shafaatuibrahimlimanchi 4 години тому

      Hakane

    • @RukayyaMuktar-fd2qs
      @RukayyaMuktar-fd2qs 4 години тому +2

      Wallahi zuciyana yasinke sai da kaina yasara yanzu HK INA ciwonkai Allah dai yasa mafarki Aunty maryam take

    • @shafaatuibrahimlimanchi
      @shafaatuibrahimlimanchi 4 години тому

      @@RukayyaMuktar-fd2qs kedai bari kawai Ameen

    • @UmmieyKay
      @UmmieyKay 3 години тому

      ​@@RukayyaMuktar-fd2qs addua ta kenan, Allah Ya sa mafarki ne😢

    • @AHMADSAADATUALIYU
      @AHMADSAADATUALIYU 3 години тому

      @@RukayyaMuktar-fd2qs ai kibarta taurin Kai, da rashin bin maganar iyaye

  • @HawaJiddah-nu2tf
    @HawaJiddah-nu2tf 3 години тому +5

    Yeyeye😂Allah kaara Mariam 😂

  • @hwaahwaa9023
    @hwaahwaa9023 24 хвилини тому

    Tab subbahalallah matsala tazo maryam saida muka fada miki ai kika ji yayi kyau 😂😂😂😂

  • @nzhomeventukuriah4428
    @nzhomeventukuriah4428 3 години тому +4

    Omo na now movie start 😂😂 make I go buy bag of popcorn keep so I can do Netflix and chill 😂😂😅

  • @ladidizakari3941
    @ladidizakari3941 3 години тому +7

    Ina tunanin asiya ce take mafarki.wandake tare dani yayi like

  • @AbduljalalAbubakar-m3v
    @AbduljalalAbubakar-m3v 37 хвилин тому

    Hhmmmm bata ga komaiba ma kam ❤❤❤

  • @ShamsiddinAhmad-zp1py
    @ShamsiddinAhmad-zp1py 3 години тому +8

    Alhamdulillah inda nake bukatar azo kenan wlh maryam kifara hada kayanki 😂

  • @abdulqadirmuhammadalhaj2769
    @abdulqadirmuhammadalhaj2769 2 години тому +4

    A GASKIYA AMINU SAIRA KAR ACE MARYAM ZAA GALLAZA MATA BECAUSE ALLAH BAYA TOZARTAR DA WADDA YAYI ABU DAN ALLAH ZAKA SA MATA SUKI KOYI DA HALIN MARYAM

    • @MaryamYakubu-j2t
      @MaryamYakubu-j2t Годину тому

      A wani dalilin ma xaayi kiyi da halinta alhakin dole qarshe dai result din kenan? Maxa dukkanku halinku daya😢

    • @asmaumuhammadyushau6467
      @asmaumuhammadyushau6467 Годину тому

      @@MaryamYakubu-j2tfada masa itama azahiri bazatayi ba ataqaicema dai babu irin su a duniya🤭😂😂

  • @nazifimusa5793
    @nazifimusa5793 4 години тому +5

    Kai Aminu saira hakayayikyau wlh Allah ya karamana daukaka

  • @DjaeeggodjaoOrti
    @DjaeeggodjaoOrti 24 хвилини тому

    Wallahi mainasara woniwuri tayi deidei kuma woni wuri baiketaba

  • @UmarBello-m2s
    @UmarBello-m2s 2 години тому +3

    Amma meyasa duk matanda suke comment babu wadda ta tausayawa maryam sae dae yimata ashar da fatan chigaba da samun bakin ciki,kun manta da cewa komai mukaddari ne babu yanda ta,iya kuma tunda da kyakkyawar manufa tayyi insha Allah bazata wulakanta ba kmar yadda kuke gani.

    • @AishaAbdurrahman-ir3mc
      @AishaAbdurrahman-ir3mc 2 години тому

      Gaskiya maganarka haka take ita dai wannan tayi da niyya maikyau

    • @aishasalisu5144
      @aishasalisu5144 Годину тому

      Saboda ita maryam ta kasa gane wanene namiji😂😂😂

  • @a_gu01
    @a_gu01 3 години тому +6

    Is just beginning, yanzu aka fara wasan, bakiga komai ba, Mairo😅

    • @Zara-x8b
      @Zara-x8b 2 години тому

      Maryam ce take mafarki I'm sure 😂

  • @Habeebusani-p2v
    @Habeebusani-p2v 4 години тому +6

    Bakiga komai bah yarinya ahaka zaki goge

  • @imperialmoh
    @imperialmoh 2 години тому +2

    Otondo, Maryam this is just the beginning.

  • @MaimunaIbrahim-oi7gx
    @MaimunaIbrahim-oi7gx 2 години тому +2

    Bisimillah Likita Bisimillah Dafta Asiya🎉🎉🎉 Don ke muka dawo kallon labarina, Malam idan aka Bata storyline din dakta Asiya gaskia ba zamu yafe ba😢... Nagode dakta Asiya😂

    • @bodmazyusuf4683
      @bodmazyusuf4683 2 години тому

      Ni kuma ina ga duk a cikin mafarki ne... 🤔
      Amma Allah ya kaimu Jumu'a lafiya 🤓👌🏽

  • @mufidahmainasara400
    @mufidahmainasara400 44 хвилини тому

    Alhamdulillahee, dadi da gobe saurin zuwa Maryam zaki kuskuren kiii

  • @zainabmabubakar-s9g
    @zainabmabubakar-s9g 3 години тому +3

    maganar gaakiya na tausaya maki maryam😢 amma bae kamata ace mai nasara ya maki haka ba😢

    • @hauwasalehabdullahi40
      @hauwasalehabdullahi40 2 години тому

      Ai da alama maryam har barin gidan zatayi don wulakancin da mainasara ze mata😩. Amma kome aka mata ita ta jawo👌.

    • @zainabmabubakar-s9g
      @zainabmabubakar-s9g 2 години тому +1

      @@hauwasalehabdullahi40 hakane amma abun ba dadi sis

    • @hauwasalehabdullahi40
      @hauwasalehabdullahi40 2 години тому

      @@zainabmabubakar-s9g ko dan, duk da film ne wlh se da qirji na ya buga😩💔, gaskiya in aka mata wulaqanci zan dena kallo🤣😩.

    • @zainabmabubakar-s9g
      @zainabmabubakar-s9g 2 години тому

      @hauwasalehabdullahi40 nima haka ina fada maki jikina gaba daya yayi sanyi sis kuma nima nace baxan kara kallon labarina ba wlh, saboda abin ba dadi kuma da ama maryam adalci ba😢

    • @hauwasalehabdullahi40
      @hauwasalehabdullahi40 2 години тому

      @@zainabmabubakar-s9g Hmm sis,yanzu dai our eyes are on mainasara,I want him to prove us wrong about the narrative behind halin maza na rashin hallaci. Ya zama exceptional a cikin maza amma da alama ze wulaqanta ta😩. Let’s just keep our fingers crossed and keep watching for now,in Kuma mukaga wulaqancin ya fara yawa mukai Aminu saira kotu 🤣🤣.

  • @BashiruAliyu-j6k
    @BashiruAliyu-j6k 3 години тому +9

    Wlh maryam kinban tausai saboda kinriga kinyi kuskuri yanzuma kinkafara gani saboda wannan yanuna muna cewa kinada mugun kishi wlh allah sarki 😢😢😢

  • @ummayusuf4919
    @ummayusuf4919 18 хвилин тому

    Maryam kikace bakyaji😅😅😅😅lallai bakiSan rijaluu bane😂wannan ba komai bane daga aikin rigaluu😅

  • @KhadijaAhmad-x2b
    @KhadijaAhmad-x2b 57 хвилин тому

    Gaskiya nifa yanzu na farajin tausayin Maryam😢😢

  • @HalimaAbubakarAudu
    @HalimaAbubakarAudu 3 години тому +1

    Dan Allah saira aduba lamarinan 😭😭😭😭😭😭😭

  • @AhmedAhmed-ni2zk
    @AhmedAhmed-ni2zk 41 хвилина тому

    Masha allah tofa akwan cakwankiya😂😂

  • @YoussoufYoussouf01
    @YoussoufYoussouf01 2 години тому +1

    Masha Allah ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉

  • @BACHIRAWA_GLOBAL_MEDIA-n8y
    @BACHIRAWA_GLOBAL_MEDIA-n8y Годину тому

    Allah yataimaka❤❤❤

  • @AminaDanjumaMuhammad-y3y
    @AminaDanjumaMuhammad-y3y 4 години тому +1

    😅😅😅😅
    Rijaalu kenan 😅 mutanen mu
    kamar bashine yake pretending nan ba

  • @FiddausiAbdullahi-k6v
    @FiddausiAbdullahi-k6v 3 години тому +3

    I can't wait Allah y kaimu Friday Akwai show sorry Maryam this is just the beginning

  • @abubakarmuhammad8668
    @abubakarmuhammad8668 7 хвилин тому

    Aii kadan ma tagani waya gayamata kishiya ana daukanta yar uwa😢😂😂 aii har abada kishiya kishiyace ko Kuma ace abokiyar zama😢😂😂😅😅😅

  • @RabiDjire
    @RabiDjire 3 години тому +3

    Marfaki ne ina ganin mainasara bay sha giyar wake ba da zai wulakanta uwargida maryama 😂😂😂

    • @bodmazyusuf4683
      @bodmazyusuf4683 2 години тому

      Tunanin da nake kenan nima 👌🏽
      Darakta Mal. Aminu Saira ya bada kafa da mu ne kawai 🤓

    • @bodmazyusuf4683
      @bodmazyusuf4683 2 години тому

      ...because it's too early a ce Mainasara ya fara furta haka 🤔

    • @maryamsaleh9861
      @maryamsaleh9861 2 години тому +1

      Ai Nima da hakan zance😂,amma in Kuma Mai nasara be mata hakaba toh bazata gane halin Maza ba

  • @rukayyatabdullahi7883
    @rukayyatabdullahi7883 31 хвилина тому

    Hhhhhhhhhhhh somin tabine maryam 😂😂😂😂😂😂😂

  • @hadizaadamusaidu6313
    @hadizaadamusaidu6313 3 години тому +18

    Maza mutanenmu 😅😅😅 ai wlh ni har duniya ta nade babu namijin da zan yarda dashi wlh

  • @maryammohammed9358
    @maryammohammed9358 Годину тому

    Yayi daidai haka nakeso. Yanzu aka fara namcy na, kada ki karaya mar'atussaliha 😅

  • @user-sadiyadahiru
    @user-sadiyadahiru 3 години тому +1

    A gaskiya satin nan bazan iya kallon labarina ba zuciyata zata iya bugawa 😂😂😂 Ayya Maryam hmm

  • @RabiaAliBabba
    @RabiaAliBabba 2 години тому +2

    Nagode mai mainasara😂😂😂😂😂😂keda kina tunanin zai auri mace ne bai sota ba

  • @rahmatbadamasi5792
    @rahmatbadamasi5792 4 години тому +6

    First shock😅😅 ok oooo

    • @hammablessing-ob6tf
      @hammablessing-ob6tf 3 години тому

      😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂 am telling you

    • @NAFIUSAIDU-h7g
      @NAFIUSAIDU-h7g 42 хвилини тому

      😢😂😂😂

  • @Haibraheem
    @Haibraheem Годину тому

    Shege namiji dan gata😂😂😂

  • @SafiyyaAbdullahi-h3n
    @SafiyyaAbdullahi-h3n 2 години тому

    Gwai Allah maryam.yanzu dai kin Kai karshen iya yi.

  • @naimaisah7566
    @naimaisah7566 Годину тому

    Baki ga komai ba Maryam 😂😂yanzu aka fara wasan

  • @faidahmaiwada7351
    @faidahmaiwada7351 3 години тому +1

    Ita da tunanin Maryam doctor Asiya da mijin ta bazasu so Juna bane KO wata shakuwa ta Shiga tsakanin su? Yanzu aka fara wasan ma😅 Dr Allah saukeki lafiya

  • @hajarasulaiman-fs9rg
    @hajarasulaiman-fs9rg Годину тому

    Hmmm u go see shege promax maryam,wani abunma saita samu ciki.

  • @MaryamrabiuYusuf
    @MaryamrabiuYusuf 3 години тому +1

    Ahayye😂😂😂😂aminu saira kabiyani wlh🎉🎉😂😂

  • @SUMAYYAMUSA-cl5fb
    @SUMAYYAMUSA-cl5fb 3 хвилини тому

    Allah dai ykra😅😅😅😅

  • @fatimamuhammadnuhu3358
    @fatimamuhammadnuhu3358 4 години тому +4

    Hmm toh ae maryam kadan ma kika fara gani wlh. Gwara ma ae dan uban ki.

    • @SalisuSahaza
      @SalisuSahaza 4 години тому

      Mai yai zafi haka harda zagi?

    • @shafaatuibrahimlimanchi
      @shafaatuibrahimlimanchi 4 години тому

      😂😂😂

    • @fatimamuhammadnuhu3358
      @fatimamuhammadnuhu3358 4 години тому

      @@SalisuSahaza haba maryam din ce abin haushi namiji bakayi tallan sa ba ma yaya bare ita da hannun ta ta dabawa kanta wuka ae bakin ciki yanzu ta fara gami ma.

    • @SalisuSahaza
      @SalisuSahaza 3 години тому

      @@fatimamuhammadnuhu3358 kufa mata wannan ne bakwaso farko nayi tunanin wulakanci yaimata sai naga ashe soyayya kawai suke tazo gani

  • @MaryamAlhassan-ju1bq
    @MaryamAlhassan-ju1bq 4 години тому +3

    Kadanma kika fara gani maryam😂😂😂😂

  • @thabimann
    @thabimann 53 хвилини тому

    Na yafe na ranar juma'an, an gama biya na 😂🎉

  • @DominkuNovelsTv
    @DominkuNovelsTv 49 хвилин тому

    Wai ko dai mafarki ne😢😢 lamarin maza sai du'a'i jama'a😪

  • @FatimaSaid-v1g
    @FatimaSaid-v1g 4 години тому +2

    Hmmmm Maryam kinyi babban kuskure fah dafan kinfara fahimta❤

  • @saidsanibalarabe4423
    @saidsanibalarabe4423 37 хвилин тому

    Mar'atu yanzu kika fara gani sai baqin ciki ya halaki😅

  • @khadijaabdulsalam2453
    @khadijaabdulsalam2453 Годину тому

    Anzo wajen wato ina addu'a Allah ya kaini Friday da raina kuma da lfy ta

  • @NafissathOumarou
    @NafissathOumarou Годину тому

    Wly mariam allah ya quara

  • @SaminuUmar-q4b
    @SaminuUmar-q4b Годину тому

    Hmmm Allah sarki maryam, taki takaree😂

  • @zalihayusura193
    @zalihayusura193 2 години тому +2

    Hhhhh maryam kenan yanzu wasan zai fara muje zuwa saira😂😂😅😅😅🎉

  • @Maoou_ml
    @Maoou_ml 4 години тому +1

    Kayyasa. I cannot wait for Friday.

  • @mubarakadam7958
    @mubarakadam7958 10 хвилин тому

    Hahahhhh😂 Maryam how makert😂

  • @AïshaAbdouatto
    @AïshaAbdouatto 3 години тому +1

    Chine maman Maryam tayi gudu😢😢

  • @sakinaabdulrahman3468
    @sakinaabdulrahman3468 45 хвилин тому

    Wayyo raina yai fari

  • @Pheenart
    @Pheenart 3 години тому +2

    Innalillahi wa Inna Ilaihir Raji'un😢😢😢 Asiya munyi Allah wadai da kisisinarki😂 mu team Maryam

  • @JiddahUsman-f5s
    @JiddahUsman-f5s 2 години тому

    Allah ya Kara Maryam ke ba mar atu saliha ba wa wannan xamanin wakema namiji hanyar aure

  • @SairaMovies2
    @SairaMovies2 54 хвилини тому

    Wllh Allah yakara bakin ciki yanzu kika farasha uwarki dama ai ta hango abinda baki ganiba 😂😂😂😂

  • @yatasuissaka8969
    @yatasuissaka8969 3 години тому +1

    Mr.saira what u are doing to maryam is unfair😢😢😢😢😢

  • @SiddoHamaOumoulkhair
    @SiddoHamaOumoulkhair Годину тому

    Aÿ in bayhichi ba bama kicaker namiji ne wly😂😂😂

  • @Yanchibi
    @Yanchibi 2 години тому +1

    Yanzu maryam tazama yar aiki😂😂
    Idan ba hauka ba.. toh daman tana zaton baze tava son asiya bane ??
    daman ta aura masa ita ne don kawai tayi ydda take so dasu ?
    Gaskiya wasu matan basu da hankali .😅
    Maryam you didn't see anything 🤭

  • @SiddoHamaOumoulkhair
    @SiddoHamaOumoulkhair Годину тому

    Aÿ namiji ne Maryam batani ba😂
    Kadan daga kicin Aÿ cin su kenan wly😂😂😂

  • @FirdausiSani-m4d
    @FirdausiSani-m4d 4 години тому +2

    Congratulations jamila

  • @abdulrahmanibrahim5787
    @abdulrahmanibrahim5787 3 години тому +1

    Good job 👍

  • @AsiyaKhalidHussain
    @AsiyaKhalidHussain 2 години тому +1

    Abinda Ummanki take hango mk Kenan kin fara gani ni dama abinda tayi na aurawa mijinta mace bae burgeni ba yasin😂😂

  • @SadiqaMuhammadauwal-ld2wr
    @SadiqaMuhammadauwal-ld2wr Годину тому

    Ai yanzu aka fara wasan 😂

  • @hauwaumar1049
    @hauwaumar1049 Годину тому

    Mafarki ne Kuma zaku gani,Allah ya Kai mu friday

  • @hafsatabubakar7544
    @hafsatabubakar7544 Годину тому

    Wonderful you no see anything ba rashin godiya ga Allah ba

  • @saddiqadam5159
    @saddiqadam5159 3 години тому +1

    I see that coming 🤣🤣 Maryam sae dae kiyi Hankuri 😂😂

  • @abubakarlawalahmed6308
    @abubakarlawalahmed6308 3 години тому +1

    Kadan ma kika gani maryar, an ce maki mu maza na wasa ne ? Kalma daya "rabo na da farin ciki tun lokacin haihuwar Dana SULTAN"

  • @aishaismail3356
    @aishaismail3356 3 години тому +1

    Tukunnaaaa ma maryam😂😂😂😂😂😂

  • @AsiyaKhalidHussain
    @AsiyaKhalidHussain 2 години тому

    Namiji Kenan ba tabbasss😂😂

  • @AhmedmustaphaAhmed-f9u
    @AhmedmustaphaAhmed-f9u 3 години тому +2

    Rabonshi da yaji farin ciki irin wannan😂 tun haihuwar dansa sultan😂😂😂 ko maryam bakin ciki takesanya mai oho😢😢😢

    • @BashiruAliyu-j6k
      @BashiruAliyu-j6k 3 години тому

      @@AhmedmustaphaAhmed-f9u too kajifa bro wlh Allah maryam tayi babban kuskure

  • @KawuAlhajiDeri
    @KawuAlhajiDeri Годину тому

    Garwashi yaaaa qona niiiiiiiii (in Nazifi/s Voice)
    Maryam za ta karbi Gashi sosai 😂😂😂😂

  • @sadisuumarharunasumaila7287
    @sadisuumarharunasumaila7287 2 години тому

    U Never See Anything Maryam😢 Mummu Girl Kawai

  • @mariyayau5720
    @mariyayau5720 4 години тому +3

    Wanan Abu Yamun dadi

    • @SalisuSahaza
      @SalisuSahaza 4 години тому

      Ke baƙya taya maryam kishine?

  • @CheyenneParker-h4w
    @CheyenneParker-h4w Годину тому

    Gari yawaye wa Maryam 😂😂😂

  • @SaadiyaGarba-x3u
    @SaadiyaGarba-x3u 3 години тому +1

    Aminu saira duniya be
    You know how to caught the attention of your viewers n also keep them in suspense

  • @alraas7340
    @alraas7340 3 години тому

    Masu janaaaaan ana ruwa

  • @ZainabAbdullahi-fh9ug
    @ZainabAbdullahi-fh9ug 3 години тому

    Hmmm Nayii tunani baze dameta ba ae

  • @sharifsaidisahala
    @sharifsaidisahala 2 години тому

    baiwar Allah Maryam walahi tabani tausayi

  • @YassB-h3k
    @YassB-h3k 3 години тому

    That's good for you Maryam.
    You begins reaping your grows