Kawo irin wanan shine yake sawa asan sunyi dan Allah malam kudena ma kawo irinsu ...munsani akwai abunda yana bukata awarware ko ayi raddi...to sede wanda ba asanshiba irin wnn hakane yake sawa asanshi ...muna yimaku fatan alkhairi
Wan na sohon allah ya shirya ka dan gsky a matsayishi na datijo ya kamata ace shi dan agwara ne ba dan a cataba idan irin wan nan shine latino gsky latizawa gwarai sun qare a duniya allah kasa mudace duniya da lahira allah katsarmu ka tsar imanin mu da mu tuncin mu allah katsar qasashan l'AES dan darajar annabi Mahamadou slhw aminee
Allah ya sa katangar wannan ta tabbata. Latijon banza,arewace taku ta najeria tinubu keson roshewa. Alhamdullilah,nijar ta imma talawcinta. Idan talawcin mu ya kaymu najeria kwadago ya kaymu can,sahaban anabawa sun yi kwadago dan ciyar da iyali. Jahili,duk shekarunka bakada tarihin yan taaddan najeria ? Ousman dan fodio,dake yayi djahadi,ya kafa dawla musulunci wato shi dan najeria ne ko? Bello turji dake turke bayun allah à daji sai an fansa, shi daga nijar ya fito ko? A tsufanka ya kamata salatin anabi (sallalahu alehi salam)ya fito daga bakinka,ba zancan shedan ba. Allah ya shiryaka ! Amen !
Allah ya tsne wa jagorimmu na arewa albarka duniya da lahira Allah ya tsne wa tininbu albarka da magoya bayasa
Gaskiyane datuji ayi hankuri
Kai dan allah gafara shashasha
Allah sarki ya Akai mun samu arziki cikin kankanan wannan nanuna kaskantar démocratie naku
Gaskiya ne wanan Masha Allah katanga itace daidai
Masha allah muna godiya sosai malan akan njr wallahi saide mumutu
Kawo irin wanan shine yake sawa asan sunyi dan Allah malam kudena ma kawo irinsu ...munsani akwai abunda yana bukata awarware ko ayi raddi...to sede wanda ba asanshiba irin wnn hakane yake sawa asanshi ...muna yimaku fatan alkhairi
Hakane musulmin kwarai baya fadan hakan,amma anbarka da Allah
Wanan sohon Allah yachiriyechi
Gaskiya ne ❤🎉
hasada ce kawai allah mun godema
Malam wannan fa rikicine tsakanin gwamnati da gwamnati,ba gwamnati da talaka ba!
Wan na sohon allah ya shirya ka dan gsky a matsayishi na datijo ya kamata ace shi dan agwara ne ba dan a cataba idan irin wan nan shine latino gsky latizawa gwarai sun qare a duniya allah kasa mudace duniya da lahira allah katsarmu ka tsar imanin mu da mu tuncin mu allah katsar qasashan l'AES dan darajar annabi Mahamadou slhw aminee
Ma sha Allah malan ka fahimci wannan tsohon makiri daidai da wasalinsa
Me Nageria tayi muna afanin taimako😂😂
Walahi wanane soho minahik 🇳🇬
najima ban tafa ganin tsohon bazan irin wannan yakamata yayi maganar gaskiya akan kowa sanrai bah abun yih bane nagamsou allah yabarchi ahaka yayi tah karya har karchan rayuwarchi'
Wallhi malan gaskiya ne allah
Wallahi tsuhun banzane wannan
اللهم بارك لنا في قيادتنا الحكيمة الرشيدة
To Allah yatsaremana kasa shenmu
Allah ya shiryeka
Karya.
Masha allah mongo de
Nagode
Tsoho y'a rikice
Dattijo ya kamata aji tsoran ALLAH'duniyannan ba wurin za ma bane
Allah yaysinema
Assalamoualaykoumewarahmatoulahiwabarakatouhou'mouna'kira'gua'CNSP'dan'allah''ayimouna''wannan'katangua''tshakaninmmou''da''nageriya''
Wanane soho bai da hankali 🇳🇬
Wllh wanna mahaukatcne
Shi wannan thoho baimasan abinda yakefadaba badan nijarba da watakilama babushi
Hhhh haka faransa da ecowas sunkayi amma basuyi nasaraba
Wawa
Mashaallabayaninkahakayakemunagodiya
Wannan tsohon banza allaye sa ka gamu da balayé
Karyakake baba
Allah ya sa katangar wannan ta tabbata. Latijon banza,arewace taku ta najeria tinubu keson roshewa. Alhamdullilah,nijar ta imma talawcinta. Idan talawcin mu ya kaymu najeria kwadago ya kaymu can,sahaban anabawa sun yi kwadago dan ciyar da iyali. Jahili,duk shekarunka bakada tarihin yan taaddan najeria ? Ousman dan fodio,dake yayi djahadi,ya kafa dawla musulunci wato shi dan najeria ne ko? Bello turji dake turke bayun allah à daji sai an fansa, shi daga nijar ya fito ko? A tsufanka ya kamata salatin anabi (sallalahu alehi salam)ya fito daga bakinka,ba zancan shedan ba. Allah ya shiryaka ! Amen !
Hmm
Zaudadde
Wannan tsohon baida tunanin kwarai.
Kai kuma waye Kai a Nigeria dakiki kawai mara hankali
Munafukin shohu
😂😂😂😂😂 latijon banja
Don uwarku ku gina katangar mana
Bakada tunani
Bahakane
Send turn down back
Jahili kawaii
Kay datchizo kaji tsoron allah zuciyan ka tamutu
Bakaji kunya ba
Kay mu bamu godema nageria ba allah munka godema
Shege makaryacin shofo wawa banza da iska.
Dadina daga
Tshofo irin wannan shakiyyi ne, galibin su ba sa kay labari
wane mai hankali,zai kama mutumen da ya shigo kasar ka, don ta'adaci, kuma ka sake shi ya tafiyar sa, tsoho ka na da hankali koh ?
Tabbas haka yake, ina dan Bilki comanda shima yayi yabari 😂
wlh mumasoyanku munfiyawa wasune yankalilan dagacikinmu kamaryanda akwai wasukadan dagacikinku makiyakasarku wlh bamujindadin irinwannan maganganun musammaman masu ilmi dahankali irinku bagirmankabane
Jishi dan Allah tishin da shi 😂😂😂😂 tsohon banza wawa jahili bayada natsuwa ko ɗaya 😂😂😂😂😂
Karya yake matsiya cine
😂😂😂😂😂😂
😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂
Kai kubarsu beda hankali
Sofo panssa
Kajikunya maqayaci munafiki zindiqi jaki dakiki akuya