Mataimakin Babban Fasto a Cocin Hosanna Glory, Fasto Joseph Gad ya ce al'umma Kirista su yi amfani da wannan ranar don yi wa kansu hisabi da kuma gyara ibada.
Yesu bai yi Xmas ba Kuma bai umarce ku kuyiba. Babu dalili acikin Bible na haihuwan Jesus on 25th December. Xmas is a pegan festival brought into Christianity by European Pegans.
allah ya kyau ta tatsuniya ce ba hujja allah is one m'y broda
Allah ya ganar da ku gaskiya😢😢
الحمدلله على نعمة الإسلام ❤
Allah ya shiryar da ku
Yesu bai yi Xmas ba Kuma bai umarce ku kuyiba. Babu dalili acikin Bible na haihuwan Jesus on 25th December. Xmas is a pegan festival brought into Christianity by European Pegans.
Season greetings 🎉🎉🎉