Saurari shirin In Da Ranka na ranar Talata 24-12-2024.

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 2 січ 2025

КОМЕНТАРІ •

  • @UsmanAliyu-v9h
    @UsmanAliyu-v9h 9 днів тому

    Kuma wallahi da azabar da shugnninmu suke mana walh gwara wannan rayuwar damuke anan tunda muna ci muna sha muna daukar nauyin iyayenmu wajan siya musu abinci da magani da biyan kudin hayar gidajen dasuke zaune,kawai dai kace kazo kasami jari zaka koma gida wanda shine burin duk wanda yabaro gidansa Allah yakawo mana shuganni nagari akashenmu nabakar fata

  • @hauwaumarsalihu3885
    @hauwaumarsalihu3885 8 днів тому

    Walh duk laifin iyaye ne akan wannan tafiya tafiyane

  • @SakinaYahuza
    @SakinaYahuza 8 днів тому

    Freedom radio ina muku fatan alkhairi daga Riyadh

  • @UsmanAliyu-v9h
    @UsmanAliyu-v9h 9 днів тому +1

    Wannan labarin ina bukatar karin bayani saboda ina cikin algeria yanzu kuma ko shekaran jiya baki sun shigo kuma kusan duk sati sai baki sunshigo daga nigeria da nijar libiya da mali sudan chadi da burkina faso amma gaskiya bantaba jin wai ana harbe mota daga jirgin samaba