Bayan Dakatar Da Sheikh Muhammad Bin Uthman Kano Daga Limanci: Yanzu-Yanzu Saurari Jawabin Dalibinsa

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 8 лют 2025

КОМЕНТАРІ • 23

  • @MUHAMMADNURA-x1k
    @MUHAMMADNURA-x1k 8 днів тому +6

    Malam Al'arabi ku koma tsohon masallaci kuci gaba da sallarku, Wallahi Masu tsoron Allah zasu biku

  • @aliyuadam9849
    @aliyuadam9849 7 днів тому +5

    ALLAH KA KAWO WANI YA GINA KATO ABAWA MALAM WALLAHI DA ACE NI MAI KUDINE WALLAHI SAI NA GINAWA MALAM MASALLACI

  • @jafaruwada2507
    @jafaruwada2507 7 днів тому +1

    We stand with sheikh Bn usman kano, the great scholar of the centuary!!!

  • @jafaruwada2507
    @jafaruwada2507 7 днів тому +1

    Hudubar sheikh Bn usman, daya 1 tafi hudubar su 1000 wallahi

  • @basiraibrahim2835
    @basiraibrahim2835 6 днів тому

    Allah ya sulhunta Mana alamari . Allah ya tausaya Mana ya taimaki mai gaskiya . Allah ya hada kan musulmi.

  • @hashimusani3755
    @hashimusani3755 7 днів тому +1

    Sheikh Muhammad bin Uthman is a great scholar,his name cycled every angle of the globe,nothing they can do to deform his carer and popularity.
    They are envying over been knowleagable fluent in speak both English and Arabic attach with others.
    We pray Almighty to keep protecting sheikh.

  • @MuhammadHarisuUsaini
    @MuhammadHarisuUsaini 7 днів тому +1

    لا تظلمن إذا ما كنت مقتدرا
    ALLAH KA SAKAWA SHEIK BN UTHMAN, OUR INTERNATIONAL SCHOOLAR,
    ولا يحيق المكر السيئ إلا بأهله

  • @ibrahimgamboyunusa9266
    @ibrahimgamboyunusa9266 8 днів тому +3

    Gaskiya ne Sheikh Muhammad bin usman is the best we are with our Sheik

  • @SurajNakowa
    @SurajNakowa 8 днів тому +2

    Gaskiyane wannan zalincine kuma shi mekifi laifinsa

  • @hamzagoringo8828
    @hamzagoringo8828 8 днів тому +2

    Allah Sarki Shiekh Bin Usman is an International Scholar a digital shiekh

  • @saanataala7472
    @saanataala7472 6 днів тому

    Allah yasa ya zamar Mana alkhairi .
    Allah ya shiryesu

  • @MusaSufy
    @MusaSufy 7 днів тому +1

    Allah sakama malam

  • @Houdouhabou38
    @Houdouhabou38 8 днів тому +2

    allah yabima Malam haqinshi

  • @aliyuadam9849
    @aliyuadam9849 7 днів тому

    INTERNATIONAL NE MALAM BIN OTHMAN❤❤

  • @عبدالرحمنمحمد-و5ي8ز

    Allah yasakawa Mal kuma tabbas an zalunceshi Amma Allah baya barin zalunci

  • @usmanjibril7836
    @usmanjibril7836 6 днів тому

    Gskia abawa sheik bin usman limancin masallacinnan

  • @IshaqIbrahim3
    @IshaqIbrahim3 7 днів тому

    MONEY! MONEY! MONEY!

  • @HamzaIbrahimDanwakili
    @HamzaIbrahimDanwakili День тому

    Wannan me kifin bashi da hankali wlh. Da gidan mai ya gina da yafi masa. Masjid sahaba suka rusa a haka. Bn usman Allah yana tare dai

  • @AlhajiCaptain-d1m
    @AlhajiCaptain-d1m 8 днів тому +1

    Ashe badadi

  • @UzairuSalisu-w3q
    @UzairuSalisu-w3q 7 днів тому +2

    Wannan wanda ake hirar dashi anya musulmi ne? Me yasa mutane basa son gaskiya, duk karantarwar da malam yake da ilimintarwa shekara da shekaru kawai yanzu ku shigo mana da politics, Allah fa baya bacci, mutane suna zama munafikai ba tare da sun sani ba fa? Ya kamata a kula duk wadannan maganganun mutane ne masu yiwa musulinci zagon kasa.

  • @mustersoul7136
    @mustersoul7136 8 днів тому

    Malam fa yayi sake domin shekara da shekaru baiyi komi ba da mallakar masalacin sa ba.