Boko Haram: Kashi na Uku: Gurbata Addinin Musulunci

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 5 жов 2024
  • A cikin kashi na uku na rahoton bidiyo a kan kungiyar Boko Haram, an ga alamun baraka a tsakaninsu bayan da wani manzo na Abubakar Shekau ya bayyana a Kumshe yana bayyana wasu malaman kungiyar a zaman munafukai, yayin da wasu sanannun malamai suka ce babu fahimtar addini a akida irin ta Boko Haram.
    Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa UA-cam: bit.ly/3Gcp7en
    Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: bit.ly/3ElbQit
    #bokoharam #najeriya #nigeria #abuumma #abumama #chibok #chibokgirls #abubakarshekau #shekau #ísis #islamicstate #sambisa #sambisaforest #kumshe #buhari #muhammadubuhari #cameroun #cameroon #kamaru #maiduguri
    - - -
    Karin bayani akan VOA Hausa: www.voahausa.com
    Karin bayani akan Facebook: / voahausa
    Karin bayani akan Instagram: / voahausa
    Karin bayani akan Twitter: / voahausa
    - - - - -
    Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da UA-cam, kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan gabatar da labarai da dumi-duminsu, da batutuwan da suka shafi fashin baki, siyasa, kimiyya, fasahar zamani, kiwon lafiya, kasuwanci da nishadi tare da hadin gwiwar abokanan hulda na gidajen rediyo da talabijin sama da 100 a wasu yankunan Afirka.

КОМЕНТАРІ • 33