Yan ta'adda da dama ne suka fada komar jami'an Yan sandan a jihar katsina

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 11 лют 2025

КОМЕНТАРІ • 8

  • @ridwanrabiukano6973
    @ridwanrabiukano6973 3 роки тому +2

    Gaskiya banga lokacin da za,adena ta addanci ba inhar baza,adinga harbesu ba atunanina ko gwamna meci akasamu da temakon yan ta,adda za,a harbeshi amma ina

  • @hassanyacoubou9276
    @hassanyacoubou9276 2 роки тому

    Kawai a kashe su in ana so giyara kasa nan ,in ba fisari za ku wanke da kashi ba.

  • @YusufUmar-v7q
    @YusufUmar-v7q 11 місяців тому

    Masha Allah 🤲

  • @ridwanrabiukano6973
    @ridwanrabiukano6973 3 роки тому +2

    Yanzu masu amfani da wan nan makaman ace wai ankaisu kotu kuma wasu suje belinsu karshe kotu taki zartar da hukuncin kisa akansu meye hakan yake nufi rashin sanin darajar talakawa ne kokuma sunada manya masu zuwa su karbosu

  • @chimamanya8423
    @chimamanya8423 2 роки тому

    Allah yataimakeku police sawa

  • @surajoibrahim3382
    @surajoibrahim3382 4 роки тому

    Policemen are active in making arrest, but none of the arrested culprits will be shown punished eg to be killed, as they does to others. ...

  • @ainaidowu892
    @ainaidowu892 4 роки тому

    They shd be eliminated