AssalamuAlaikum. Kuyi MA malamai Uzuri. idan baka fuskanci qalubale ba baza ka fahimci Wasu Abubuwan ba. a tunani na idan hankali kwance yake babu Wanda zaiyi zafi. amma idan Allah ya jarabce ka da Wasu challenges. dole wani lokaci kayi zafi depending on yanda Kake. sayyidna Umar wani Abu Har duka yakeyi, Wanda da sayyidna Abubakar ne ze iya kawar da Kai. so yanayin mutum yana tasiri a da'awarsa. Allah ya sa mu dace. abun mamaki shine, wadanda suke Yawan sukan malamai masu zafi zakaga basa Maganganu akan kafircin kafirai koh bidi'ar yan bidi'a. matsalar su Itace Kawai malam wane yana zafi. Allah ya tsaremu. wannan Babban fitina ce aka dannota Cikin ahlussunnah Allah yasa mudace.
Masha'allahu allah yaqarawa malam lafiya da nisan kwana yakaramar kusanci ga ANNABI ALAIHI SALATU WASALAM
amin
macha allh allh yakara ilimi
Allah yasakawa malam da alkhairi.
Amman wlh salon karatun wasu malaman kan suna janyowa nakasu ga darajar malinta
Wannan gaskiyane Malam
Ayiwa malaman zamani wa'azi don suma suna bukatar a wa'azantar da su. 👌
Alhamdulillah, Allah Ya saka da alkhairi ameen 🙏
Malam Allah Kara lafiya da Nisan kwana
amin
Allah yasaka da alkairi
Allah ya saka da Alkhairi
amin
Allah yasakamaka da alkairi
amim
Allah ya karawa malam Imani da lafiya
Allahu ya. Qarawa mallama lafiya. da. Nisan kwana. Mai. Afani
Allah ya albarkaci rayuwar mlm Umar
amin
Jazakumullahu khairah barakallahu feekum
Masha Allah Allah yakarawa Malan lafiya
Allah karawa malan lafiya danisan kwana
amin
Masha. Allahu. Allah yaqarawa mallama. Lafiya. da Nisa kwana. Mae afani
Wallahi abin zubar da hawaye
Allah yasa mudace
Allahu Akbar Masha Allah 🙏🙏
Ma cha Allahou Allah kara lahia
AssalamuAlaikum. Kuyi MA malamai Uzuri. idan baka fuskanci qalubale ba baza ka fahimci Wasu Abubuwan ba. a tunani na idan hankali kwance yake babu Wanda zaiyi zafi. amma idan Allah ya jarabce ka da Wasu challenges. dole wani lokaci kayi zafi depending on yanda Kake. sayyidna Umar wani Abu Har duka yakeyi, Wanda da sayyidna Abubakar ne ze iya kawar da Kai. so yanayin mutum yana tasiri a da'awarsa. Allah ya sa mu dace. abun mamaki shine, wadanda suke Yawan sukan malamai masu zafi zakaga basa Maganganu akan kafircin kafirai koh bidi'ar yan bidi'a. matsalar su Itace Kawai malam wane yana zafi. Allah ya tsaremu. wannan Babban fitina ce aka dannota Cikin ahlussunnah Allah yasa mudace.
Kayi hakuri ka saurari karatun har karshe
Assiduqu alal nafsi wal kalam
Allah Shi ganar da mu.
Allah ya Kara lafiya sheshina mungode
Masha allah
🤲🤲🤲🙏🙏🙏🙏👌🙏🙏🙏🤲🤲🤲✅
Macha Allah
Allah ya Kara lafiya sheshina mungode
Macha allaha