FASSARAR MAFARKIN ALJANI

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 9 січ 2025

КОМЕНТАРІ • 46

  • @RahamaBinAmmar
    @RahamaBinAmmar 5 місяців тому

    Mlm allah yaraya zuria

  • @maiyargaislamiccentre1056
    @maiyargaislamiccentre1056 2 роки тому +5

    ALLAH YABIYA DA MAULANA ANNABI muhammadU RASULULLAHI

    • @abbas_sadauki
      @abbas_sadauki  2 роки тому

      Sallallahu alaihi Wa Alihi Wa Sallam Ameen ya rabbi

  • @ummeemuhammad995
    @ummeemuhammad995 2 роки тому

    Masha allah allah yabiya malam da gidan aljanna
    Malam ataimaka ayimana na matan auren plz wllhy nayi mafarkin aljani yana huramin iska mai sanyi kuma har nafarka inajin sanyi sosai nayi addu’a nakasa bacci

  • @fatimaabdullahi3937
    @fatimaabdullahi3937 2 роки тому +2

    Alhamdulillah Allah ka kara shige mana gaba. Jia mafarkin ina ta fada da Aljanu inata karatun qur ani ina korarsu, tun basa jin tsorona har suka fara tsorona,suka fara guduwa

  • @Hauwahamman-p1o
    @Hauwahamman-p1o 11 місяців тому

    Slm ya sayyadi ina famada matsalar jinni sai aka bani wata hayaki randa nayi hayakin sai nayi mafarkin aljani yafita ta bakina ya sayyadi a fassara min saboda nasan halinda nake ciki nagode❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

    • @abbas_sadauki
      @abbas_sadauki  11 місяців тому

      Hayakin yana da kyau ki cigaba da amfani da shi

  • @Mahamadousahab
    @Mahamadousahab 9 місяців тому +1

    Assalamou alaikoum Malan nayi mafarkin kakata tarassou

  • @fateemausmanshuwaree2700
    @fateemausmanshuwaree2700 3 місяці тому

    Malam dan zatin allah dan girman Allah ka temaka kamin bayani akan mafarkin nan in inada ciki ina yawan yin mafarkin jarirai ko wata mata daga baya sai nayi bari
    To yanzu haka inada ciki sai kwanaki nayi mafarkin wani jariri yana bina kaman yana so yaban tsoro dai haka nata zagin sa a mafarkin yau kuma sai na sake mafarkin sa ya dawo wai zai ban maganin temako ne yazo dashi dawasu maza viyu yara matasa dana sani sai nake tambayan su shin shi aljanin ba mugunta yazo min ba ko sai sukace wai yazo kare nine ya basu wasu magani su bani guda biyu saina farka
    Tunda na tashi nake jin tsoro a raina karna sake yin bari dukda komi sai Allah ya nufa dan allah kamin bayani in allah yasa ka ganu ka temaka

  • @Mahamadousahab
    @Mahamadousahab 9 місяців тому +1

    Malan nayi mafarkin aljani yakamani sai nayimai addou,a saï yassake ni

  • @maryamibrahimdandanku8721
    @maryamibrahimdandanku8721 2 роки тому +2

    Aslm alaikum mallam barka da rana don Allah mallam ayi mana fasarar mafarki ana kuka

  • @abdulhafiz7746
    @abdulhafiz7746 8 місяців тому

    Malam Dan Allah fassarar mafarkin aljani yamaka Kazafi

  • @dayabouikoissa7769
    @dayabouikoissa7769 2 роки тому

    Assalamou alaikum mln Allah ya kara mana albarka amin

  • @sirbewhy3439
    @sirbewhy3439 2 роки тому +1

    Remain blessed bijahi AhmadulAmin Sallallahu Alaihi Wasallam.

    • @AntanAntanmahmaed-pc4gf
      @AntanAntanmahmaed-pc4gf Рік тому

      Malm jiya nayi mafarki aljanah tashigo gidana sai ta shiga jikin mai gidana sai natayi karatun Alqur'ani amma taki nisantata

    • @yahayamuhd9698
      @yahayamuhd9698 Рік тому

      @@AntanAntanmahmaed-pc4gf 0000p60o5?

  • @shukraslaim4547
    @shukraslaim4547 2 роки тому +1

    Allahu ya sakama da alkhairi mlm wllh dazun nan nayi mafarkin aljanu sun biyoni sunrifeni acikin wani gida sai nabude wayata na kunna ayatul kursiyu sai gofar tabude nafita dk gidan sai nadena ganinsu wllh natsorata sosai

  • @khadijasadiq9335
    @khadijasadiq9335 2 роки тому +2

    Salaam Alaykum Mallam.. Mijina yayi mafarkin Gani wata mace takamu da iska, acikin mafarkin sai shi yakamu da iskan yana tafiya da ker.. sai mutani sun rike shi. Kalmar shi acikin mafarkin: LA'ILLAHA ILLAH ANTA SUBHANAKA INNI KUNTUM MINA ZALUMINA. Mallam menene ma'ana mafarkin nan

    • @abbas_sadauki
      @abbas_sadauki  2 роки тому +1

      Wannan bushara ce babba gare shi, ta fita daga damuwa

  • @AminaAlidoro
    @AminaAlidoro 10 місяців тому

    Assalam malan Allah yakaremana kai

  • @KaseemIbrahim-q6t
    @KaseemIbrahim-q6t 8 місяців тому

    mlm nayi mafarkin aljani yanaso yakamani amma yakasa amma nakaranta mai ayatul kursiyu da fatiha

  • @aishamala178
    @aishamala178 Рік тому +1

    Malam nide nayi makarki aljana nabin mijina acikin gidan mu zata masa lahani ni kuma nadau kwalba na buga mata a kai se tagudu amma na tsorata a mafarkin

  • @jiddahmarainiyarallahjidda6167

    Nayi mafarkin aljanu muna tafiya a mota munshiga chikin daji duk inda mukayi suna binmu amma muna addu'a har muka kubata

  • @marakisiyyaaliyu8258
    @marakisiyyaaliyu8258 8 місяців тому

    mlm nikuma mafarkin aljana mace nagani amma ina ta addu'a har tatashi tatafi

  • @AishaYahaya-l6z
    @AishaYahaya-l6z Місяць тому

    Malam mafarki kala biyu nayi na ba ma kanin mu kashi nayi mai duka sosai yana yita kuka yau kuma nayi mafarkin kanina wae yana da aljannu har sun tashi ma

  • @muktarbello311
    @muktarbello311 10 місяців тому

    Assalamualaikum malam ni nayi mafarkin shanu guda biyu kosassu wani yana janye dasu Amma nasan shi

  • @YusufYusuf-qt7tv
    @YusufYusuf-qt7tv 2 роки тому

    Aslm mln nayi mafarkin na fidda ma wani mutun aljannu dayawa amma sai sukace nizasubi nikuma nabisu daya bayan daya nabasu duka

  • @ChitouBoy
    @ChitouBoy 6 місяців тому

    Mallam Ni namiji ne amma kuma nayi mafarki aljanna ta taimaka wa wata mata akan haihuwa

  • @fatimasani7276
    @fatimasani7276 3 місяці тому

    Malam matan aure fa

  • @nanahaoua8308
    @nanahaoua8308 Рік тому

    Salam allaika malan
    Idan matar aure ce tayi mafarkin aljani a suffar mutun fa???????

  • @misbahushehu915
    @misbahushehu915 2 роки тому +1

    Aslm mallam nayi mafarkin aljani Mara kyau gani yanaso ya cutar da kanwa naganshi inata addu'a sai yadawo kaina,sai wani sarka ya daureshi,yacemin na kwanceshi Zan kashe Wanda ta tureshi wajenmu,nace masa bani na daureba,daga Zan kone sai ya haska wani haska sai ga wata Mata a zaune Kuma nasanta,ya ggggchakama Mata wuka tag Fadi sai shikuma ya kone,nafarka naji ana Kiran sallah asuba,mallam nayi mamakin mafarkin

  • @AbdoulNasser-p5j
    @AbdoulNasser-p5j 9 днів тому

    Mafarkin matattu

  • @djamilaamadouabdou4848
    @djamilaamadouabdou4848 Рік тому

    fassarar mafalkin zanbi ya tchijeni

  • @Hafsat238
    @Hafsat238 Рік тому

    AllAh ya saka maka da alkhairi MLM Dan Allah ka bude Whatsapp din ka

  • @MohaMoh-rr3yt
    @MohaMoh-rr3yt 3 місяці тому

    Malan namafarki fatalwa nata banizoro wlh senskeji kamar agaske

  • @mamancyabdullahi626
    @mamancyabdullahi626 2 роки тому +1

    Malm Dan Allah menene fassarar mafarkin kashi

    • @abbas_sadauki
      @abbas_sadauki  2 роки тому +1

      Zunubai ne, sai a yi ta neman gafara

    • @sirbewhy3439
      @sirbewhy3439 2 роки тому

      @@abbas_sadauki Akramakallahu Allah Ya saka da Alkhairi. 💯💯💯💯

    • @abbas_sadauki
      @abbas_sadauki  2 роки тому

      @@sirbewhy3439 Ameen ya rabbi 🙏

    • @maimunatmusa5922
      @maimunatmusa5922 2 роки тому

      @@abbas_sadauki mafarkin kashin akace samun kudi ne

  • @halidmahamadou3121
    @halidmahamadou3121 2 роки тому

    Malan minene mafarkin aljana ta biyo moutoun Zata kachechi

  • @RahamaBinAmmar
    @RahamaBinAmmar 5 місяців тому

    Mlm allah yaraya zuria