wannan abu akwai laifin iyaye iyaye yakamata suriga wayarwa y'ay'ansu mata Kai nunamasu karsuyarda namiji yakusancesu balle yayi lalata dasu. kuma yakamata duk namijin da yafito yanuna yanasan mace to iyaye sutanbayeshi in yana santa da aure to yafito ko yadena zuwa har sai yashiya. iyaye sudena sakaci da y'ay'ansu.
Ya Allah ka shirya mana zuri'a mu baki daya albarkar mazon Allah sallallahu alaihi wassalm
Dan Allah miye gahla
Gala, Awara, Shala, kwai-da-kwai duk daya ne
@maibireditv ok Allah sarki ALLAH kawo masu mafita Allah sa mukuma yazama izina garemu
Allah ya kyauta subha nallah mutane suna amfani da mastin rayuwa suna fasadi cikin alumma
الله يهديهم
إنا لله وإنا إليه راجعون
Gaskiya wannan yarinyar tasan tana da ciki, abin tambaya shin tasan ana cinta.
Indaranka kasha kallo Allah ya kyauta
wannan abu akwai laifin iyaye
iyaye yakamata suriga wayarwa y'ay'ansu mata Kai nunamasu karsuyarda namiji yakusancesu balle yayi lalata dasu.
kuma yakamata duk namijin da yafito yanuna yanasan mace to iyaye sutanbayeshi in yana santa da aure to yafito ko yadena zuwa har sai yashiya.
iyaye sudena sakaci da y'ay'ansu.
Wan nan gaskiyane Baiwar Allah 😭😭😭