Ke baiwar Allah kirufawa kanki asiri kibi maganar iyayenki, aiba shika dai ne namiji ba da har zaki liqe Masa, Amma idan ta canja ra'ayi tafasa auren wnn tsohon to yakamata iyayenta su barta takawo Wani Wanda take so da kanta, tunda tace wadancen auren biyu iyayenta ne suka hadata dasu, kibar maganar auren wnn tsohon ki kawo Wani don ki farantawa iyayenki zuwa gaba zakiji Dadi, saboda tsinuwar iyaye babbar barazana ce ga rayuwa, Kuma bakisan dalilinda yassa iyayenki sukace basuson wnn tsohon ba, don ba lallai komi su iya fayyacemiki dangane da shi ba
Gaskiyar magana itace abar yarinya ta auri wanda ta so. Ba haramun bane auren Dan shekaru 50. Matasa biyu ta aura a baya duka suka wulakan ta suka sake ta babu dalili. Rikon aure sai dattijo.
Hmmmmm Chanfi dai Babu Kyau Sam
Hmmmmm
Akwai kura gsky allah kawo mafita
Ke baiwar Allah kirufawa kanki asiri kibi maganar iyayenki, aiba shika dai ne namiji ba da har zaki liqe Masa, Amma idan ta canja ra'ayi tafasa auren wnn tsohon to yakamata iyayenta su barta takawo Wani Wanda take so da kanta, tunda tace wadancen auren biyu iyayenta ne suka hadata dasu, kibar maganar auren wnn tsohon ki kawo Wani don ki farantawa iyayenki zuwa gaba zakiji Dadi, saboda tsinuwar iyaye babbar barazana ce ga rayuwa, Kuma bakisan dalilinda yassa iyayenki sukace basuson wnn tsohon ba, don ba lallai komi su iya fayyacemiki dangane da shi ba
Aikin asiri
Allah shi kyuta
Kibi iyayanki kigama da duniya lafiya
Slm wanna dagon hirane Ni Inna sonta tabani nambanta don Allah
Allah ya hada kanku ka zo mu hada ka da mahaifanta
To yasuna garin Dani Inna abuja
@DanlamiUba-ts4sv Gusau suke jihar Zamfara
😂