Rukayya Dawayya ta kammala ginin katafaren gidan benen ta/ mijin kawar ta zai aure yar kawar ta

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 1 лют 2025

КОМЕНТАРІ • 259

  • @habibaadamhabibaadam3990
    @habibaadamhabibaadam3990 2 роки тому

    Ai maza basuda kunya..shi awajansa yaga mata...medakinsa kuma diya tadauketa...oh Allah maza akwai jaraba wallahi

  • @aishaaudu8880
    @aishaaudu8880 2 роки тому +1

    Masha Allah,Allah ya kara arziki ina tayaki murna

  • @MunaAbbas.
    @MunaAbbas. 2 роки тому

    Allah ya jikan iyayen yarian yayi musu rahma yasaa Aljannah ne makoman sa yasaa karshen wahalan su kennan ameen

  • @mdab8749
    @mdab8749 2 роки тому

    Gaski wanan abu ba dadi allah ya kwta allah ya serya maza wallahy

  • @JoshuaOlaleye-v3f
    @JoshuaOlaleye-v3f Місяць тому

    Hmmmm bah Wani Abu ai duniyah che ,Amman akwai chin amanah ,Amman yah bar hakah .sabida kunya

  • @sarkiabubakar2861
    @sarkiabubakar2861 2 роки тому

    Asanya ma zuciya ruwan sanyi a koma ga Malamai, kuma duk hukuncin da sukayi a karba ayi hakuri a yarda da umurnin Allah da Manzon Allah S A W W

  • @lubabatuauta4509
    @lubabatuauta4509 2 роки тому +1

    Rukayya Allah ya sanya alkairi ya kara lapia da nisan kwana, wannan aure ya halatta amma dai gaskiya akwai kunya🙈 wannan yarinya ita kaɗai zata iya fitar daku, ma'ana ta dira gefe tace bata son sa ba zata aure shi ba, amma in dai ba tayi haka ba to sai dai mu ce Allah ya sanya alkairi ya danganar da zuciyar uwar gida

  • @awaisuaisha9178
    @awaisuaisha9178 2 роки тому

    Gaskiya dai hakan bai kamata ba kuma ita yarinyar zai cuta nan gaba zata zama bata da kowa

  • @rahilashihu4061
    @rahilashihu4061 2 роки тому

    Allah ya sauwake ya.shiryeshi ana barin halak dan kunya yazobe ladansa ba lada

  • @رقيةالهوساوي-ز7ه
    @رقيةالهوساوي-ز7ه 2 роки тому +2

    Kedai ruki Allah ya sanya alkairi gida yayi kyau 👍 Allah yasa rai akayiwa Ameen amma maganar aure kinsan maza ba kunyace dasuba zaice ai Allah bai harmtaba mafita dayace ita yarinya ta tsaya tsanyi daka akan bataso shine kwai magana Allah ya kyauta

    • @tutararewa4334
      @tutararewa4334 2 роки тому

      ua-cam.com/video/1C9ogreePvA/v-deo.html
      Kisan gillah part 5 littafin yaki na saurare kudannan mana subscribe Sannan kudannan mana kararrawar sanarwa mungode

    • @abubakarmuazu6478
      @abubakarmuazu6478 2 роки тому

      To Allah ya haramta ne?

  • @AminaGarba-p5s
    @AminaGarba-p5s Рік тому

    Congratulation my lovely Mom❤❤

  • @bashirabdullahi9253
    @bashirabdullahi9253 2 роки тому

    Gaskiya akwai matsala wannan cin amanar da me yayi kama Allah xai Bata mafita Kai

  • @saudatumar203
    @saudatumar203 2 роки тому

    Yes wlh ya halakta a addinin musulinci wlh🙏🙏🙏

  • @fatiazeez6955
    @fatiazeez6955 2 роки тому +1

    Masha Allah rukhayya Allah yasayi alkhari
    Kai amm wanana mutumi akwai karfi hali wanan ai kamar uwata take duk da bay haramta ba amma ana barin halak Dan kuya
    Kuma afahita ta kamar yariyar bata da kowa sai ita kawarta ki toh Allah dai ya kawomu ku mafita amin

  • @fiddausialiyu5646
    @fiddausialiyu5646 2 роки тому

    Allah ya kyauta dan gaskiya wasu mazan Basu da tunani wannan ai cin amanane Allah ya bata mafita

  • @AminaGarba-p5s
    @AminaGarba-p5s Рік тому

    Congratulation my lovely Mom

  • @musahjibrilenglish2423
    @musahjibrilenglish2423 2 роки тому

    Kai wanna abu yayi daidai wllh Allah ya Basu zaman lfy

  • @hassanayusuf8397
    @hassanayusuf8397 2 роки тому

    Allah ya sa yarinyan bata soshi kidawo da yarinyan gunki ma.kaji mugu wallahi karta yahda wallahi ai yarta ce ba maida iko a kata ai sai abunda tace wanan ai ya zama mugunta

  • @hureiraahmad4798
    @hureiraahmad4798 2 роки тому

    Da farko inamiki fatan Allah yasa rai akayiwa Allah ya sanya alkhairi,, maganan auren sa da yarinya ba haramci amman dai gsky bai keutawa matarsa ba har ita yarinyar because haifarta ce kawai batayi ba amman duk wani hidima da shakuwa ta ya da uwa akwai sakanin su.Allah ya keuta yarinyar dai karta yarda ta aure shi shine kawai mafita.

  • @aishaabubakar1606
    @aishaabubakar1606 2 роки тому

    Tayihkuri Allah yanatareda masu hakuri kadatabari yarinyan tashaga Duniya batada danginuwA batada danginuba itakadai yarinyan takedashi tayi hakuri wanna jarabawace dagagurin ubangijita tayikokarin cinwanna jarabawan Allah yasausauta matazuciyanta

  • @ayshaumar627
    @ayshaumar627 2 роки тому

    Yaya umar kai ma allah ya baka baban gida

  • @princepharouq5195
    @princepharouq5195 2 роки тому +2

    Na tayata murna 100% don Allah tsakar gida kufada mata tazo tayi Wuff Dani intare a wnanan gidan, congratulations once again my BESTY Ruky

  • @asmakadri232
    @asmakadri232 2 роки тому

    Hhh namiji ba dan goyo ba😃wanan kadan daga cikin aikin sune maza🤭

  • @abdulBM1
    @abdulBM1 2 роки тому

    Masha Allah
    Allah ya kara rufin asiri
    Gaskiya da wata manufa kawai yake sonta

  • @AminaGarba-p5s
    @AminaGarba-p5s Рік тому

    Masha Allah very nice house

  • @hadizaharuna9745
    @hadizaharuna9745 2 роки тому +1

    Gaskiya Bai kyau taba Amma Kuma Babu haramci idan ya aure ta a musulince. Idan akai duba da babu alaka ta jini tsakaninta da matarsa. Allah yasamu dace

  • @rrafssnacksnmore
    @rrafssnacksnmore 2 роки тому

    Mtssswww maza Allah ya rage muku son zuciya wallahi ta rabu dashi kawai mayaudarine may be Don rainon yarinyar ma yake zaune dasu duk matan duniya in banda jaraba wlh ta bari akai auran ma sai zuciyarta ta buga Allah dai ya kyauta

  • @elhadjiamadounanamariama5614
    @elhadjiamadounanamariama5614 2 роки тому

    Chawarata ita tcé ta guayama Allah yachigua tsakaninta da azalumi

  • @mamanbaby6916
    @mamanbaby6916 2 роки тому

    Slm my anty agaskiya natausaya sosai ya allah yakawo dauki

  • @اقتفت-ض7ت
    @اقتفت-ض7ت 2 роки тому +1

    Masha Allah ' Allah ya kara arziki

  • @rabiyahaya6542
    @rabiyahaya6542 2 роки тому

    Ai maza basu da abin kunya dan kamar tuma...suke kawi tagyalesa yayi tasa masa ido tazauna lfy

  • @nusaibaabubakar2607
    @nusaibaabubakar2607 2 роки тому

    Wannan kawai idan ya dage se anyi auren gaskiya su rabu, wannan rashin karar ay yayi yawa fisabilillah, ta raini ‘ya tun tana karamar Sannan yace ze hadasu kishi 😢 gaskiya beyi aiki da tunani ba, ay Ana barin halal Ko Dan kunya

  • @balkissaabderhamaneadama1432
    @balkissaabderhamaneadama1432 2 роки тому

    🤔🤔🤔😭😭🤲🤲🤲🤲🤲 amine amine

  • @baseeratuyahya8143
    @baseeratuyahya8143 2 роки тому

    Hmmm ai dama wasu mazan basusan inda kunya takeba ynzu yarinyar takin aminta yaktoki karan stana ya ktoramata Allah shi kaiwta

  • @abdullahikabir4261
    @abdullahikabir4261 2 роки тому

    Ai kamar uwa take a gurinta saboda ta auri baban yarinyar yadda dansa bazai iya aurantaba haka yarsa bazata iya zaman kishi da itaba, amma akaiwa malamai al amarin Allah ya warware

  • @fateemah.2102
    @fateemah.2102 2 роки тому

    Wllh akwai daqiqanci awannan al'amarin,,,,,bigidaje,,,,seya xamar mata dangin uwa dana uba itakuma uwar tabarmai gidanshi nidai baxan iya ganin wannan takaiciba

  • @JafarFima
    @JafarFima 2 роки тому +5

    Wannan Auren ya halatta saidai, idan kawarki zata iya gamsar da yarinyar kar ta amince dashi. Wannan shine mafita. saboda bazaa mata auren doleba.

  • @xainabummeexeezeesarki5786
    @xainabummeexeezeesarki5786 2 роки тому +2

    Ma shaa Allah 👏 Allah ya sanya alkhairin sa ciki 🤲
    Ya Hayyu Ya Qayyum

  • @abuabubakar5550
    @abuabubakar5550 Рік тому

    Walh wasu mazan girma ya Fadi,mtslr da ake fama da ita yanzu kenan sai kiga babban mutun Mai mata 3 wasu 4 ma Amma suna bin saannin kananan yayansu,Kuma ba wai kulawa ce basa samu ba San zuciya ne irin nasu, dama Ace bai santa ba ,Amma me zakai da yarinya data tashi gabanka,saukin ma shi baiyi lalata da ita ba ya fito ya Fadi raayinshi ,idan wani mugunne da yanzu ya Gama da ita sbd kidahumanci , Allah ka zare mu ka zare mana Imani mu,ga maza da yawa yanzu basa son ibada sai yasa wannan kaddarar shaawa da kallacekallace yake damunsu yasa ma zuciyarsu abubuwa Wanda hankali bai yadda,walh mutunci da sanin ya kamata sunyi

  • @feedyabdallah3242
    @feedyabdallah3242 2 роки тому

    Allah ubangiji y sanya alkhairi 🥰🥰

  • @hapsatsali8739
    @hapsatsali8739 2 роки тому

    Don Allah tamaida ita guirn dangi ubanta tace tagama mkaranta zasu karba bazasu yarda.suaurar wa mijinkiba kinga kun rabu lafiya zuciya dazugan shedan dazugan mutane ahaka inbakikula ba sai ki cuci marainiyar Allah da Bata da laifin komai

  • @saadououmarmati8575
    @saadououmarmati8575 2 роки тому

    Masha allah Allah Yasa rai akayi wa

  • @zulfaumuhammad1149
    @zulfaumuhammad1149 2 роки тому

    Macha Allah Allah ya bada zzama lfy

  • @assiyanamadi2224
    @assiyanamadi2224 2 роки тому

    Macha allah. Allah ya sanya alkairi

  • @badiatauwal7880
    @badiatauwal7880 2 роки тому

    Ana barin halak dan kunya maza basu da kunya idan suna son mace

  • @AishaMuhammadSalisu
    @AishaMuhammadSalisu 7 місяців тому

    Himmmm maza ke nan
    Ay ta bar shi kawai ta kama gabata

  • @صفاءأحمد-ه4ي
    @صفاءأحمد-ه4ي 2 роки тому +3

    Mashallah, may God bless you. Congratulations on your new home. May God bless you😻♥️

  • @aysharabiuajah9246
    @aysharabiuajah9246 2 роки тому

    Assalamualaikum warahamatullah kwarai ya halasta domin ba dangibane ! Kullum murika lura da abinda Addini ya halasta ba Al,adaba.

  • @Nasr_9
    @Nasr_9 2 роки тому

    Alhamdulillahi... Wannan aure aganina bai dace ba, koda halal ne... Musulunci ya amince ka aure kanwa da yarta amma sai in basa tare da mijin. Wannan yarinyar amatsayin mahaifiyarta take, sai dai in ta mutu ko ya saketa. Allahu a alam.

    • @ummuabdullaah7823
      @ummuabdullaah7823 2 роки тому +2

      Babu rashin dacewa a cikin halak Dan-uwa 😊
      Wannan auren halak din halak ne sai dai idan wannan matar ta shayar da ita yarinyar ne auren su ya haramta.
      Dole akwai kishi amma daa ace nice da na san yarinyar nan bata da kowa sai ni ba wanda zai zuga ta dan ta cutar da ni tunda dai har mijin nan so yake ya kara aure ko bai auri yarinyar ba zai iya zuwa ya auro wata wacce bansan ya take ba. Zan yarda ya aure ta Muyi hakuri mu kwantar da hankalinmu mu zauna lafiya 🤷🤷🤷🤷

  • @hadizajaafar9915
    @hadizajaafar9915 2 роки тому

    Islamically ya hallata auren, amman gaskia ana barin halaq dan kunya. Mijin be kyauta ba gaskia. Mafita kawai shine yarinyar tace batason shi. Abu beyi dadi ba gaskia

  • @abubakarmuhdmuhammadu9897
    @abubakarmuhdmuhammadu9897 2 роки тому

    Assalamu'alaikum warah matullah ina taya ki murna allah yakara yalwan arziqi ya kuma tsare

  • @hajiabintajibrilaliyu8680
    @hajiabintajibrilaliyu8680 2 роки тому +1

    Masha Allah tubarakarrahman Allah ubangiji yasa albarka amin 🙏❤

  • @امسميرامسمير-ش9ت
    @امسميرامسمير-ش9ت 2 роки тому

    Masha Allah ya Allah ya sanya alkhairi

  • @naimaaktar4690
    @naimaaktar4690 2 роки тому +1

    Allah ya sanya alkairi masha Allah 😍🥰

  • @MunaAbbas.
    @MunaAbbas. 2 роки тому

    Aah wannan beyiba,domin ita yarian bazato so shi ba yazamo cin fuska awurin ita kawar taki

  • @fauziyyasaidu2253
    @fauziyyasaidu2253 2 роки тому

    sai kashe a film gsky bai kyauta ba

  • @sunusimusa2411
    @sunusimusa2411 2 роки тому

    A shiria zai iya auranta Amma gaskiya ama amalance da zamantakewa Bai kamataba sam Sam.

  • @bilkisumusa8386
    @bilkisumusa8386 2 роки тому +2

    Shawarata anan tayi addu'a Allah ya kawo mata dauki sannan tayi iya kokarinra tawajen dakile auren saboda yarin yar amana ce agaretavkida ya halatta suyi auren yin hakan zai sa ta tsani yarinyar taci amanar da mahaifinta ya bar mata sannan idan taga abin tafi ƙarfin ta kibara shawara akan takai maganar comitin hizbah insha ALLAH xa'a sami mafita saboda suna kokari wajen irin......akarshe muna tayata da addu'a ALLAH ya kawo musu mafita

  • @nafisahasan875
    @nafisahasan875 2 роки тому

    W0w

  • @sffds4184
    @sffds4184 2 роки тому

    Masha Allah Allah ya sa ta Shiga Asa,a

  • @hassanmusasada4251
    @hassanmusasada4251 2 роки тому

    Shawara yayi hakuri ya Duba mutuntaka ya bar halak kodon kunya,
    Amma Auré ya halatta tsakanin su,
    Barin yin shi gare shi shine Mafi Alkhairi.
    Nikaina Allah ya jarabce ce ni da kwatankwaci. Irin Haka amma nakira Abokina nabashi ya aura.
    Don ganin hakan shine Kwanciyar hankalina, wlh, duk kwadayi shi yakamata yarabu da batun auren yarinyar nan, saboda yar AMana ce , ko ta aureta sai yaci amanarta. Sai Allah ya jarabce shi. Naku da Sénégal Dakar

  • @tahiremoussa7789
    @tahiremoussa7789 2 роки тому +1

    Ma chaallah 'yayi susai' allah yakawo mijii

  • @sumayyasulaiman7928
    @sumayyasulaiman7928 2 роки тому

    Imagine ace kishiyarki yayar diyanki ce, Allah kasauqaqa Mana kaddarar mu

  • @jameelahahassan4475
    @jameelahahassan4475 2 роки тому

    Masha Allahu congratulations

  • @auwalukabiru1043
    @auwalukabiru1043 2 роки тому

    Shawarata a gareku kuje ku samu manya daga cikin danginsa wadanda yake jin maganarsu su taka masa burki ko zai ji maganarsu idan Allah yasa yaji maganarsu ya hakura to Lallai lallai ta rabata da gidansa ta maida ita can danginta su cigaba da rukonta har ta samu wani mijin tai aure a huta amma idan ta cigaba da barinta a gidan to kamar ta kashe mijici ne bata sare kansa ba

  • @aminusulaimanbutubutu1578
    @aminusulaimanbutubutu1578 2 роки тому

    Ammah ke shakiyace wllh

  • @zalikagarkidaura2101
    @zalikagarkidaura2101 2 роки тому

    Allah sarki gaskiya Wallahi Anbuba dadi

  • @yui2884
    @yui2884 2 роки тому

    Wlh.shawara.auri.bai.haramtaba.itakuma.tayi.hakuri.ayi.wannan.aure.sabuda.kar.tahana.sunna.barna.tabiyu.baya.tasawa.zuciyarta.dan.gana.allah.zaidube.al.amuranta.zai.bata.ladan.hakuri.shikuma.idan.ya.rikesu.amana.dan.kansa.

  • @amenhfai6500
    @amenhfai6500 2 роки тому

    sai dai kuma ana barin halak dan kunya

  • @fatimafa1465
    @fatimafa1465 2 роки тому

    masha Allah yayikyau šosai.allah yakara daukaka da km basira ameen from saudia arabia

  • @HabubakarLadan
    @HabubakarLadan 8 місяців тому

    Na gaidaki diga cameroon yaounde Mohamed Najiboulah toh ya bar.

  • @hadizaharuna3192
    @hadizaharuna3192 2 роки тому

    Gaskia labarin beyi dadiba,ya dubi girman Allah yayi hakuri.Asamu malamai suyi mishi nasiha,duk da cewa ba haram bane,amman akwai alaka mai karfi stakaninta da yarinyar,.Nima ina mai bashi hakuri da ya nemi wata da ta dace ya aura .Allah yasa mudace ya hayyu ya qayyum

  • @tahirouabdoulaye7275
    @tahirouabdoulaye7275 2 роки тому

    Labarin taso tayi kama da film tin daham.

  • @صفاءأحمد-ه4ي
    @صفاءأحمد-ه4ي 2 роки тому +7

    She took the girl like her daughter, and anyone in her place feels like this) But by God, Rigel is not ashamed of themselves, but he did not take her like his daughter.💔

  • @asmaukabir5549
    @asmaukabir5549 2 роки тому

    Ni wlh haka Kawai Ina ganin girmanta sosai

  • @mamunamuhd5207
    @mamunamuhd5207 2 роки тому

    Allah yassa rai akaiwa

  • @ibrahimshuaibudangagi7836
    @ibrahimshuaibudangagi7836 2 роки тому +1

    Masha Allah, ya sanya albarka.

  • @babangidamuhammed9205
    @babangidamuhammed9205 2 роки тому

    Toh hajiya rukayya dawayya ai a musulunce aure ya halatta tsakaninsa da wannan yarinyar sosaimakuwq sede ace alkumya na itamarikiyar yarinyar aimata Kara Dan kar asosa mata zuciya sannankuma atemakawa yarinyar marikiyarta tazama uwar shikuma mijin marikiyarta yazama ubanta Kinga kenan yarinyar tasamu dangi amma tinda yaga ni yanaso ai aure halake sede in Allah yayi bamatarsa baceba

  • @aminaumar4715
    @aminaumar4715 2 роки тому

    Masha’Allah gida yayi kyau Allah yasa rai akayiwa,amma wannan maganar aure kam akawai tashin hankali ga uwar da ma yarinyar amma ni a ganina da ta nida ta yarinyar da gidanshi,in zai yiwu ke aunty rukkayya ki karbi yarinyar.

  • @amenhfai6500
    @amenhfai6500 2 роки тому

    eh ya hallatta ai ba diyar matarsa bace

  • @safiyyailiyas545
    @safiyyailiyas545 2 роки тому

    Y halatta inbata shayar da itaba Amman gaskiya bedaceba haba da Allah yarka tazama kishiyarka ita yarinyar intanada hankali baxata yarda ba

  • @fatimausman811
    @fatimausman811 2 роки тому

    Ikon Allah gaskiya yabarota

  • @bintaayuba2348
    @bintaayuba2348 2 роки тому

    Ya halatta dawaiya Amman wallahi in niche bazanzauna ba gaskia .zan barmata gidan Amman bazan hanashi aurenta ba

  • @hauwagarbashehu3689
    @hauwagarbashehu3689 2 роки тому

    Mai ye maanar so dinnan dakike fadi

  • @shamseeyailiyasuibrahim3458
    @shamseeyailiyasuibrahim3458 2 роки тому

    Subhanallahi

  • @fauziyyasanimuhd5671
    @fauziyyasanimuhd5671 2 роки тому

    Ya halatta amma ana barin halaq kodan kunya

  • @maryamhamisuabubakar6181
    @maryamhamisuabubakar6181 2 роки тому

    Ya hatta suyi aure amma barin Halak ko Dan kunya. Kawai Kawar ta nemi saki Sai sukoma gidansu gaba daya da yarinyar

  • @suwaibaadamuahmad1484
    @suwaibaadamuahmad1484 2 роки тому +5

    Gaskia, bekamata ya auretaba dukdade musulunci be haramtaba. Amma inya aureta sukasami matsala wazata riqe? Gurin wayakeso taje? Yanason yaruguza mata rayuwane. Dan Allah yayi haquri sucigabada zama mata bangon jingina. Wallahi wallahi duk rintsi karsu yarda suhadakai da yarinyar in yarinyar tanada saurayi yafito kawai aimata aure shine kawai maslaha. Ai be,isa ya auretaba in bata aminceba. Tunda itace gatan yarinyar ai ba,qmata adalcibama in ba,anemia yardartaba.

  • @makeup.968
    @makeup.968 2 роки тому +2

    ما شاء الله تبارك الله
    الله يعطيها خيره ويكفيها شره😍😍😍❤️❤️❤️.

  • @yggf3976
    @yggf3976 2 роки тому

    Amucilici auresu baiharantaba halalne

  • @samirazubairu964
    @samirazubairu964 2 роки тому

    Bata cikin matan da ya haramta agareshi ya aura tunda ba yarta bace ta cikinta yar mijinta na bayane.Sai dai kalmar da kika fada yana da kyau abar halak ko Dan a zauna lafiya.Maslahar zaman lafiya tana da kyau ,saboda ko yarinyar bazata so ba tunda tun tana karama ta riketa zata ganta a matsayin uwa.Wannna yakusa kama da kamar ace kada ka hada yan uwa biyu.Amma a addini inkika duba suratul nisai Hurrumat alaikum......Bai haramta ba.Amma maslahar zaman lafiya itace mafi a'ala.Wallahu a'alam.Allah yazaba musu mafi alkhairi dukkaninsu.Saitai ta karanta lahaula walakuwwata illabillahil aliyul Azim.Allah yabada mafitar alkahri.

  • @رشيدةموسى-ح1ج
    @رشيدةموسى-ح1ج 2 роки тому

    ماشاء الله تبارك الله
    الله يعطيك خيرها ويكفيك شرها

  • @ajkandinjibrin5433
    @ajkandinjibrin5433 2 роки тому

    Allah ya samudace himunafurkine dason zuciya wannan dai badaceba haba dan Allah dan ANNABI S A W 😒

  • @sumysufy462
    @sumysufy462 2 роки тому +17

    Islamically auren su bai haramta ba aunty ruky,amma ana barin halak dan kunya,sanan idan ya fita daga senses nashi,ai ita yarinyar tana da hankali,so the best thing idan ni ce yarinyar ko zaka mutu bazan aure ka ba,and idan akwai hali yarinyar ta koma gidan yan'uwansu ta bar gidan.On the other hand kuma matarshi sai ta hada da hakuri,and ta nuna mishi idan ma balarabiya ce zai aura,yaje ya nema,amma wannan a matsayin ya take a gurinta and indai akwai alkawari bai kamata ta rabu da yarinyar akan wannan maganar ba..........

    • @maryamibrahim3219
      @maryamibrahim3219 2 роки тому +1

      Gaskiya maganar ki dutse. Hakan ya kamata. Sai kuje page dinta ki Bata wannan shawarar

    • @sarkiabubakar2861
      @sarkiabubakar2861 2 роки тому +1

      Amma SUMY kina ji tana fadin yan uwan mahaifin ta sunce babu ruwan su da yarinyar to ina zata tafi? Bayan a cikin curtation dinki kince Islamically is not prohibited, why can't you advise her to receive it as KADDARARTA, How do you see.

    • @suwaibaabdullahi9369
      @suwaibaabdullahi9369 2 роки тому

      Allah bai hanaba kuma data auri wanda zai wulakantata gara tabarshi ya aureta itama ta taimaka saidai abun babu dadi wlh kokuma surabu kawai kuma tahanshi auren diyar

    • @zynarbmustapher6588
      @zynarbmustapher6588 2 роки тому

      Kewa ya gaya miki auren ya halatta a addinan ce? To bai halatta ba

    • @muhammadabdulkareem4595
      @muhammadabdulkareem4595 2 роки тому

      @@zynarbmustapher6588 meye hujjanki nacewa bai halattaba

  • @khaliphatukur9313
    @khaliphatukur9313 2 роки тому

    Ni inasanyarinyar ma duk da ban gantaba ga

  • @KhanKhan-tj5xn
    @KhanKhan-tj5xn 2 роки тому

    Masha Allah tabarakarrah man

  • @malamaminukano1498
    @malamaminukano1498 2 роки тому +2

    Assalamualaikum
    Amma wallahi kin bani dariya rikayya
    Yin Aure a tsakanin su bai haramta ba, saboda ai ita kawar taki ba ita ce Uwar yarinyar ba, Kuma bata shayar da ita mama ba, kawai dai hassada ce ita kawar taki take yiwa yarinya zata Aure mijinta Kamar yadda kike fada, Amma wannan lamarin babu Wani tashin Hankali da fargaba aciki. Kefa kika ce yarinyar bata da kowa???. Allah ya Kyauta Duniya budurwar Wawa. From Egypt 🇪🇬

  • @barirashuaibu8141
    @barirashuaibu8141 2 роки тому

    Gsky baiyi adalci ba

  • @yayatraore5308
    @yayatraore5308 2 роки тому +2

    Mashallah 🥰🥰🥰

  • @elhadjiamadounanamariama5614
    @elhadjiamadounanamariama5614 2 роки тому

    Tirda halin son zutcia