Yanzu Yanzu Rikici Ya Sake Ballewa Aminu Ado Bayaro Ya Dawo Gwamnan Kano Ya Bada Umurni a Kamoshi...

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 3 гру 2024

КОМЕНТАРІ • 12

  • @hauwaharatayamin8680
    @hauwaharatayamin8680 6 місяців тому +2

    Abba yana iya suki sarki amam marja tagagarishi

  • @Muhammadmukhtar-fl1zw
    @Muhammadmukhtar-fl1zw 6 місяців тому

    Allah sarki rayuwa

  • @SaniMuhammadMuhammadsani
    @SaniMuhammadMuhammadsani 6 місяців тому +1

    Masha Allah Allah Hafiz

  • @SaniMuhammadMuhammadsani
    @SaniMuhammadMuhammadsani 6 місяців тому +1

    Allah yayi maganin duk wanda xekawowa kano masifa ya Allah ka meda masa kansa da iyalinsa ameen ya rabb

  • @Ibrahim-x9m2m
    @Ibrahim-x9m2m 6 місяців тому +1

    Kwankwaso kiyayyarka ta bayyana a family ado bayero

  • @abdulladifahmad873
    @abdulladifahmad873 6 місяців тому +1

    Doka tayi aiki kamar yadda tayi aiki lokacin da gwamnatin da tawuce

  • @jibrinalkhaseem5278
    @jibrinalkhaseem5278 6 місяців тому +1

    Akwai manyan banza akasarnan

  • @Ibrahim-x9m2m
    @Ibrahim-x9m2m 6 місяців тому +1

    Karya kwankwaso yakeyi makaryachine duk wannan abun shiyake yi b abba bane sbd kiyayarsa d family ado bayero

  • @MohammedHaruna-u3j
    @MohammedHaruna-u3j 6 місяців тому +1

    Talakawa kuyi a hankalin da wasa da kwakwalen mu da Wandannan shugabanni kasar suke yi.Dorawa da saukewa sai kace wasan Yara?In aka ce haka za'a ci gaba da yi,sarautar hausa ta fadi warwas.Sabon gwamna sabon sarki kenan!

  • @abdulladifahmad873
    @abdulladifahmad873 6 місяців тому +1

    Dan haka abar doka tayi aiki ko mutanan kano suyi bore ,sabida kokarin bankara dokar majalisar jihar kano

  • @jibrinalkhaseem5278
    @jibrinalkhaseem5278 6 місяців тому +1

    Ni abindayakebani mamaki gwamnati saitayita nuna karfin akan wani abu wanda bashibane