Idan aka maida sarki sanusi to a matsayin sarkin Kano na nawa,wallahi sarki sanusi kada ka yarda yan siyasa su kashe muku masarauta,ldan bakuyi hankali ba zasu maidaku kamar cassette ldan aka saurari waka achire a chanza, hakuri yafi komai.
In gaskiya za'a fada Sanusi Lamido sanusi shine ya shiga siyasa ba ruwan Aminu Ado, kai kawu baka fadi gaskiya ba kasa siyasa a wannan,maganan amma wata rana sai kayi dana sani ba dai kwankwasiyya ba, Allah ya bamu rai da lafiya.
inhar kunaso Kano tazauna kalau to kukori sarki daya kubar daya hakimai nawa suke tareda sanusi nawa suke tare da aminu a auna ayi lisafi aga masu rinjaye
Toh kaii kawu Wa kake da suna? Ai Shi Sarkin Kano Aminu Ado Bayero bai shiga harkar siyasa bama ruwanshi da magana… wanan kuma ai wanan Sarkin Kaduna ko Lagos zaka gayamawa wanda ya durama kanshi fitinar san sarauta kuma ya kasa yin shiru har saida aka korashi 🤷♂️🤷♂️
wannan magana yayi daidai kayita lokachin da Ganduje ya lashi takobi Sai ya hada rigima. Sai dai muyi son zuchiya Amma Ganduje komai ya faru shiya haddasa. Kuma munsan haka zata faru.
Masha Allah good kawu sumaila❤❤❤❤❤
Gaskiyane wannan
Ai ba kuke yi ba Allah ne mai bada mulki
Good kawu sumaila
Kawu Allah ya Kara lafiya
Kawai hargowan banza yakeyi, ai siyasa ba hauka bane.
Idan aka maida sarki sanusi to a matsayin sarkin Kano na nawa,wallahi sarki sanusi kada ka yarda yan siyasa su kashe muku masarauta,ldan bakuyi hankali ba zasu maidaku kamar cassette ldan aka saurari waka achire a chanza, hakuri yafi komai.
😅😅😅
Kaima kawu sumaila saimun kau da kai a sanator
In gaskiya za'a fada Sanusi Lamido sanusi shine ya shiga siyasa ba ruwan Aminu Ado, kai kawu baka fadi gaskiya ba kasa siyasa a wannan,maganan amma wata rana sai kayi dana sani ba dai kwankwasiyya ba, Allah ya bamu rai da lafiya.
Gaskiya wannan Kawun bashi Da hankali
Bawata yaudara gaskiya yafada
Gaskiya Sarauta ba ta dace da Sanusi Lamido Sanusi ba.
inhar kunaso Kano tazauna kalau to kukori sarki daya kubar daya hakimai nawa suke tareda sanusi nawa suke tare da aminu a auna ayi lisafi aga masu rinjaye
Bosho
Toh kaii kawu Wa kake da suna? Ai Shi Sarkin Kano Aminu Ado Bayero bai shiga harkar siyasa bama ruwanshi da magana… wanan kuma ai wanan Sarkin Kaduna ko Lagos zaka gayamawa wanda ya durama kanshi fitinar san sarauta kuma ya kasa yin shiru har saida aka korashi 🤷♂️🤷♂️
Kowa dai yayi abinda yakeso,. Lokaci ne Allah yake ara muku wataran zaku wayi gari kuga baku bane wasu ne daban.
wannan magana yayi daidai kayita lokachin da Ganduje ya lashi takobi Sai ya hada rigima. Sai dai muyi son zuchiya Amma Ganduje komai ya faru shiya haddasa. Kuma munsan haka zata faru.
Wannan qaryane
Kawu Sumaila, Baki fa shike halaka ko ya tserar da mutum.
Ka zama Ali Baban NNPP, Toh Darajarka da Martaba is a stake. Be careful
Guruuuu maraaa. Ma karya yake. Gafili ga mai doki
Tariga tafaru 😂
Gaskiya bakada hankali kawu sumaila
Allah dan mahaukata
Lord Luggard 4:05
Mtss
Wannan maganar fa ba da Aminu ado yake ba ku dena yada abun da baku da masaniya akai
Ina goyan sunusi ya dawo sarkin kano saboda an chireshi babusa kaidaba
Kaji jaki mara tarbiyya kai kuma asuwa?
Shi a me cikakken iko 😂
Kai mayaudarine
KAI WAWA NE ,ME SUNANKA ?
Wannan zancen banza ne
Wannan miss information ne, meye na dora hoton sarki sunusi kayi canceling sarki Aminu Ado ?
Suna hada faike information saboda neman views
🤣 🤣 🤣 🤣
!
Gaskiya Sarauta ba ta dace da Sanusi Lamido Sanusi ba.
Gaskiya ne Da ya Shiga siyasa don tafi dacewa DASHI, ba Zaman fada ba