Hira da mataimakin shugaban Najeriya, Kashim Shettima kan tsadar rayuwa

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 10 лют 2025
  • Kwanaki kaɗan bayan da aka gudanar da zanga-zanga a faɗin Najeriya saboda tsadar rayuwa, mataimakin shugaban ƙasar, Sanata Kashim Shettima ya ce gwamnatin tarayya na sane da yanayın da ake ciki kuma ta soma ɗaukar matakan magance matsalolin da ake fama da su.

КОМЕНТАРІ • 163

  • @sufisadisu
    @sufisadisu 6 місяців тому +19

    There is nothing more important in this world than loving and honouring the Messenger of Allah ﷺ

  • @HarunaFatima-k6l
    @HarunaFatima-k6l 6 місяців тому

    Kudae shuwagabanninga karya tayimuku yawa wlh

  • @muktarbashar1209
    @muktarbashar1209 6 місяців тому +12

    Allah yataimaki shuwagabannin mu, yashirya muna su, Allah yabamu shuwagabanni nagari masu sunmu masu sun nageriya, Allah yakara yima nigeriya albarka amen

  • @DeenSaad
    @DeenSaad 6 місяців тому +13

    Munafukan banza Allah ya isa tsakaninmu daku😢😢

  • @naziruiliyasusalihu
    @naziruiliyasusalihu 6 місяців тому

    Alanguburo yayi haquri Allah ya fiki alal hakika kune kika kawo wannan matsalar da take ayanzu.

  • @muhammadmustapha3497
    @muhammadmustapha3497 6 місяців тому

    Ba abinda za mu ce muku, sai Allah ya isa, Azzalumai kawai

  • @AbdussamadUsmanUsmanabdussamad
    @AbdussamadUsmanUsmanabdussamad 4 місяці тому

    Bagaskiyabane abinda kakefada Amma zakayi bayani agaban Allah

  • @musaali3326
    @musaali3326 6 місяців тому

    Allah yanaji yana gani 😢😢

  • @murtalamamuda2792
    @murtalamamuda2792 6 місяців тому

    Mun barku da Allah 😢

  • @SaniDogara-d3m
    @SaniDogara-d3m 6 місяців тому

    Allah yajikan talaka nageria bashiwagabaniba

  • @adamsgaddaf9596
    @adamsgaddaf9596 6 місяців тому

    Masha Allah, Allah yakowamana dauki gabadaya da shuwagabannin da kuma talakawa Allah yayi jagora

  • @Aishamuhammad-z7h
    @Aishamuhammad-z7h 6 місяців тому

    Allah don son da kakeyiwa Muhammad rasullillah kakawarmana da azzaluman kasarmu Nigeria 🤲🤲🤲

  • @murtalaladanbayda
    @murtalaladanbayda 6 місяців тому

    Allah ta'ala ya kawo mana mafita.

  • @naziruiliyasusalihu
    @naziruiliyasusalihu 6 місяців тому

    Allah yakwace mulki daka hannunku kanaso Kayi mana dadin baki Amma idon mage ya waye kuma sai Allah yasaka mana.

  • @Abdulazizmenasara8831
    @Abdulazizmenasara8831 6 місяців тому +18

    Allah kazabamana abunda yafi alkairi agaremu Allah kabamu shugabanni nagari maso kishinmu maso kaunarmu kayayemana wanna hali da muke ciki Albarkar shugaba ANNABI MUHAMMAD S A W

    • @sufisadisu
      @sufisadisu 6 місяців тому +2

      Peace and blessings of Allah be upon our beloved Prophet Muhammad ﷺ

    • @AishaIsah-z1o
      @AishaIsah-z1o 6 місяців тому

      S'A'W

  • @SaminuAbdullahi-jk5un
    @SaminuAbdullahi-jk5un 6 місяців тому

    Ni dan Zamfara ne YA allha ubangiji yaisarmana gareku😢😢😢

  • @MustaphaAhmad-dd7sz
    @MustaphaAhmad-dd7sz 6 місяців тому

    Mudai addu'armu Allah ya xabamana Mafi alkhairi, Kuma ya tsaremu da duk sharrin da suke tare dashi😭

  • @LawanAshiru-c3e
    @LawanAshiru-c3e 6 місяців тому +5

    Ku sauko da fetur rayuwa tayi sauki bamasan abincin domin nuna da zuciyar neman na kanmu Indai don Allah kukeyi😢😢😢

  • @mansiridris-z7m
    @mansiridris-z7m 6 місяців тому

    To ya Allah ya taimakeku ya yi riko da hannayenku, Allah ya zaunar da kasarmu lfy.

  • @SarkisunusiZaki-i9w
    @SarkisunusiZaki-i9w 5 місяців тому

    Wannan wakar ta ishemu sabo da mungaji da gafarasa babukaho wlh ko sai munkare zakudauke mataki Allah kashiga lamarinmu

  • @BabangidaAbubakar-do3nx
    @BabangidaAbubakar-do3nx 6 місяців тому

    Allah ubangiji yabimana hakkinmu

  • @FiddausiSani-j7u
    @FiddausiSani-j7u 6 місяців тому

    Wannan wawa bai iya magana ba, Allah ya mana maganin ku!

  • @aminuibrahim3967
    @aminuibrahim3967 6 місяців тому +3

    Karyar banza, dan iska mara imani.
    Allah Ya ruguzaku

  • @KITABUTVCHANNEL
    @KITABUTVCHANNEL 6 місяців тому

    Gaskiya Muna Shan Wahala A Nageria

  • @abdullahirabiu1578
    @abdullahirabiu1578 6 місяців тому +5

    Inshallah sai kunzama abin tausayi azzalumai marasa kishin al'ummar su,da ikon Allah wnn tenue ɗinma bazaku ƙarasa ta cikin aminci ba.

    • @Aishamuhammad-z7h
      @Aishamuhammad-z7h 6 місяців тому

      Albarka Annabi muhammad sallallahu alaihi wa sallam 🤲🤲🤲 yasakamana

  • @Ibrahimsurajorabiu
    @Ibrahimsurajorabiu 6 місяців тому

    Wlh wanna maganar banza kuke kullun magana dayace kuyi hakuri, munan muna muku addu'ar annabi Musa da fir'auna Allah ya kisifar da ku🤲🤲🤲ya Allah Ka anshi addu'ar mu, kawai mugani akasa😢😢😢

  • @adamumar8479
    @adamumar8479 6 місяців тому +2

    Mun gaji da jin karyan nan cewa ana tsare tsare wajen gyara mana
    Sanann cire hatsi da dawa ba shine zai kawo canji a kasa ba

  • @UmarMuhammad-qn7mm
    @UmarMuhammad-qn7mm 6 місяців тому

    Allah ya raba mu shiga masifa

  • @bin.auwaluh
    @bin.auwaluh 6 місяців тому

    Allah yasa harcikin Zuciyar Wanna maganar dakayi Koma Allah yabako ikon Sauki dauyi da kuka dauka

  • @MustaphaUsman-kl6jd
    @MustaphaUsman-kl6jd 6 місяців тому +1

    Allah yayi mana abunda kukayi mana😢

  • @salisumuhammedyusuf-p4m
    @salisumuhammedyusuf-p4m 6 місяців тому +2

    Allah muntuba kayafemana bisa kuskuran damukai

  • @hussainiusman7410
    @hussainiusman7410 6 місяців тому

    Akwai allah da dina da gobe saurin zuwa

  • @Muhd_Sagir
    @Muhd_Sagir 6 місяців тому

    Kaji Wani Karamin Tunani Dan Allah Wai Sun Bada Kyautan Masara Ton Dubu Arba in da biyu toh yanzu haka duk wanda kuka basu sun cinye Taimako Na Gaskiya Shine Kunema Musa Hanyar Da Zasu Samu Kudin saya Kawai Shine

  • @mblforextradingfx7391
    @mblforextradingfx7391 6 місяців тому

    Allah ya tai makeku Ubangiji Allah ya shige mana gaba

  • @Babaganaabubakar-r4o
    @Babaganaabubakar-r4o 6 місяців тому

    Masha Allah

  • @rabiuabubakarnamaaiki2970
    @rabiuabubakarnamaaiki2970 6 місяців тому +1

    Masha Allah yabaku ikon kyautatawa Talakkawan kasarky

  • @yahayaprincegama
    @yahayaprincegama 6 місяців тому

    Zakuyi bayani ranar Lahira

  • @maulana.khalifa4916
    @maulana.khalifa4916 6 місяців тому

    Mutane va storn allah wllhy sam aransu wai shugaban qasa na tausayinmu

  • @abubakardahiru4360
    @abubakardahiru4360 6 місяців тому +1

    Allah de yyi ma talaka mafita kawae

  • @usmanukashazango
    @usmanukashazango 6 місяців тому +1

    Allah yataimakeku amma Dan allah yadda kukabazamana sojoji da yansanda acikin gari kuturasu daji sukawo karshen yantaadda.

  • @aabsanka
    @aabsanka 6 місяців тому +1

    Zakayi bayani a gaban ALLAH Wllh bazamu yafe mukuba duniya da lahira ALLAH ya saka mana

  • @MuhammadSalisu-rl7dm
    @MuhammadSalisu-rl7dm 6 місяців тому

    Kariyar banza kawai

  • @SadiAbdullahi-y9g
    @SadiAbdullahi-y9g 6 місяців тому

    Waikumeya kedamun ku

  • @MAmeerCollection
    @MAmeerCollection 6 місяців тому

    To wai Dan Allah kubakusan idan kunbada taimakon abinci baya zuwa ga talakawanda suke bukatabane😢😢

  • @يوسفموس-ز1خ
    @يوسفموس-ز1خ 6 місяців тому +1

    Allah ya isah kaji kunya banza matsiyaci

  • @muhammadjabbi7697
    @muhammadjabbi7697 6 місяців тому +4

    Wallahi karya kake yi babu tausayi acikin ranku tunda ku baku cikin yanayin zaku mutu kuhadu da Allah kuna manta kwanciyar kabari

  • @abdullahijamilu9735
    @abdullahijamilu9735 6 місяців тому

    Me Ake nufi da hadin Kai tunda Ka Kawo maganan hadin Kai,,shugabanni irinku marasa zuciya da kishin al'ummansu toh wallahi ko babu komai sai mun hadaku da Allah saboda shugabanni irinku Basu da Rana

  • @mustaphakn
    @mustaphakn 6 місяців тому

    Kun janyewa yankasa duk wani tallafi, kuna azurta kanku da dukiyar kasa, kun jefa mutane cikin talauci da yunwa. Yakamata kuji tsoron Allah s.w.a, ku tuna akwai: (yauma lā yanfa'u māluw wa lā banụn).

  • @mukhtarisah9303
    @mukhtarisah9303 6 місяців тому +1

    Sai munchi gingin uwar babanku wallahi duk Dan siyayar daya Kuma xuwa yaudararmu Sainsbury's munchi tselen uwar babanku Dan allurar gindin uwar babanku

  • @umarmadugu4611
    @umarmadugu4611 6 місяців тому

    Ba wani kawae mu gani a kasa😢😢😢

  • @AishaIsah-z1o
    @AishaIsah-z1o 6 місяців тому

    Ba'abinda akema arewa makaryaci azzaluman shuwagabanni 😢

  • @suleimanharuna2872
    @suleimanharuna2872 6 місяців тому

    Karya yakeyi walahi

  • @adamumar8479
    @adamumar8479 6 місяців тому +1

    Ministoci marasa Amfani

  • @mukhtarisah9303
    @mukhtarisah9303 6 місяців тому +4

    Wallahi sai munchi tselen gindin uwar babanku she Dan taadda

  • @AAbubakarrr
    @AAbubakarrr 6 місяців тому +1

    Allah ya Baku iko in da gaske kukeyi

  • @UsmanAhmad-jz1nt
    @UsmanAhmad-jz1nt 6 місяців тому

    Ai wannan ba tallafi bane wallahi wasune kawai zasu chinye Kuma ai ba kullum Za,araba abinchinba

  • @Acknowledgedfacts
    @Acknowledgedfacts 6 місяців тому

    Kun kashe illimi, nawa muke biyan schoo;l fee yanzu, masararka wa za a bawa, Allah ya zai saka mana.

  • @ibrahimharuna4344
    @ibrahimharuna4344 6 місяців тому

    Dan Allah Munaso BBC Tayi Hira Da Shugaban Kasa Bola Ahmed Tununbu

  • @umarbakura4477
    @umarbakura4477 6 місяців тому

    Karya sukeyi babu abinda zasu iya yi banzaye macuta.

  • @inax3541
    @inax3541 6 місяців тому

    Allah datar damu

  • @hashimhabibu40
    @hashimhabibu40 6 місяців тому

    Nan da shekara biyu ai kana gidan ubanka

  • @abakarmustapha6753
    @abakarmustapha6753 6 місяців тому

    Ga tsare tsare mai keu babu supervision daga gareku

  • @aliyuaminu8705
    @aliyuaminu8705 6 місяців тому +3

    Wlh karya kuke just bring back petrol subsidy

  • @zainabsulaimanzubairu6067
    @zainabsulaimanzubairu6067 6 місяців тому

    Azzalumai kawai…Allah Ya kaimu 2027 lafiya
    Zaku sha mamaki

  • @Binaleeyk3
    @Binaleeyk3 6 місяців тому

    Hmmm
    Allah yayi mana maganinku ya qawatarmana hakkin mu

  • @SALISUMUHAMMADYUNUS
    @SALISUMUHAMMADYUNUS 6 місяців тому

    Banza kawai

  • @AbdullAbubakarbkr
    @AbdullAbubakarbkr 6 місяців тому

    Runfar jakin durumin durin uwar kashim

  • @mukhtarisah9303
    @mukhtarisah9303 6 місяців тому +2

    Dan gindin uwar babanku

  • @kwankwasiyya_online
    @kwankwasiyya_online 6 місяців тому

    Alanguburo taji hausa

  • @suleimansaleh-xk8rw
    @suleimansaleh-xk8rw 6 місяців тому

    Mu gani a kasa,mun saba jin irin wannan wakar Yan siyasa.

  • @marymchcn4066
    @marymchcn4066 6 місяців тому

    kamarda gaske 😏

  • @IsyakuLawanAyuba
    @IsyakuLawanAyuba 6 місяців тому

    Dan bagwariya

  • @KachallahAbbass
    @KachallahAbbass 6 місяців тому

    Mufa baruwanmuda kyatarku kawai asaukaka kumai shine kawai

  • @abubakarsadik-zd2hb
    @abubakarsadik-zd2hb 6 місяців тому

    A kawo karshen matsalan tsaro shine kawai mafita,saboda ko noma bazai yiyuba matukar babu tsaro.

  • @ABDUSSAMADAHMAD-o2x
    @ABDUSSAMADAHMAD-o2x 6 місяців тому

    Karyar banxa munafuki Allah ya lalata ku matsiyata

  • @AbdulAdamukaleku
    @AbdulAdamukaleku 6 місяців тому

    Masha Allah Allah Ya amince

  • @ishaqibrahimyerima3591
    @ishaqibrahimyerima3591 6 місяців тому

    Kai kam ai dan amshin shata ne, dan abi yerima a sha kida.

  • @MudassiruBappa
    @MudassiruBappa 6 місяців тому

    Suwayene Yan siyasan

  • @ramlamaharazu5212
    @ramlamaharazu5212 6 місяців тому +1

    Bama san tallafinku Allah shi zaibamu tallafi munafukan Allah ta'ala 70k nawa buhun shinkafa yake yanzu

  • @benchasbulamamonguno5728
    @benchasbulamamonguno5728 6 місяців тому +2

    Allah ye gyara mana kasa

  • @Acknowledgedfacts
    @Acknowledgedfacts 6 місяців тому

    Yayanku ai suna turai. mu ba yayanku bane

  • @ABDUSSAMADAHMAD-o2x
    @ABDUSSAMADAHMAD-o2x 6 місяців тому

    Hhhhhhhh Allah abaki fir auna azuciya

  • @NafiuahmadNakowa-wm5pr
    @NafiuahmadNakowa-wm5pr 6 місяців тому

    Wlh karya kuke ma yaudara Dan Nigeria ba kyautar abinchi yake bukata ba so muke ku kawo hanyar da talaka zae Samu sauki yadda zai iya siyan abinchi da kansa Amma wlh gwamnatin Nigeria bazata iya ciyar da talakawan kasar nan ba

  • @abdullahigggyada
    @abdullahigggyada 6 місяців тому

    Uwarka kaida jawabin naku

  • @SadiyaMohdGidado
    @SadiyaMohdGidado 6 місяців тому

    Baxan iya cigaba da jin wanann mahaukatan maganar ba xamu fadawa dan bello ya nemo mana sirrin cutarka kaima Axxalumai kawae

  • @alkhamishassan8161
    @alkhamishassan8161 6 місяців тому

    Kufa daina yaudarra kanku
    Indaku tsaya kuyi aiki kuyi aiki
    Wallahi kun gaza wurare da dama Dan talakawa suna kallon ku.

  • @ammarmuawiya272
    @ammarmuawiya272 6 місяців тому

    Allah wadaran ku mastiyata

  • @SufiyanuIsah-y3c
    @SufiyanuIsah-y3c 6 місяців тому

    Maganar banza

  • @shafiuabdullah
    @shafiuabdullah 6 місяців тому

    Tunda yana sane da halin da yan kasa ke ciki, kawai ya daiki mataki, wallahi mu har yanzu ba a bamu tallafin abinci ba. A jihar kebbi

  • @gimbagombe
    @gimbagombe 6 місяців тому

    The thing we de confuse me is,
    For this food we you de share, most of we poor people,
    the food de rich us...
    Why government will not return fuel subsidy back...
    Because this fuel subsidy is coming direct to us your excellent much love...❤

  • @JamiluIbrahim-s2v
    @JamiluIbrahim-s2v 6 місяців тому

    Duk abun da akayi saikuci yansiyasa ne ku bazakuyimana abuda mikesoba Allah ya izsa mana

  • @najibjibrilsharada3306
    @najibjibrilsharada3306 6 місяців тому +1

    Hmmmm a haka dai kamar gaske yadda yake magana, amma wlh mutanen nan basu da guarantee...

  • @lawalnuradeen2984
    @lawalnuradeen2984 6 місяців тому

    Wawa 😂

  • @BalanceSididk
    @BalanceSididk 6 місяців тому

    BA,A UMARCI MUSULMI YAYI DA,A GA MAI mulkinda KE SHARI,A DA WATA DOKA WADDA BATA ALLAH BA
    DON HAKA BABU DA,A GA WADNNAN SHUWAGA BANNIN GAREMU

  • @Acknowledgedfacts
    @Acknowledgedfacts 6 місяців тому

    Inda gaske ne, kuzo cikin talakawa kuyi. Allah ya isa

  • @WASILAIBRAHIM-sg1bn
    @WASILAIBRAHIM-sg1bn 6 місяців тому

    Bawani kame kame amaido tallafi mai indagaskene inba yodararmu akeyiba

  • @ummiahmad4909
    @ummiahmad4909 6 місяців тому

    Hmmmmmm...kawai

  • @beleljovlog
    @beleljovlog 6 місяців тому

    Idan har asamu tsaro to komai zai daidaita insha'Allah.

  • @tijjanimaiyasin7062
    @tijjanimaiyasin7062 6 місяців тому

    Haka buhari yarinka fadamana

  • @umarbakura4477
    @umarbakura4477 6 місяців тому

    Wllh duk abinda sunacewa zasuyi karya ne yanxu mun waye