Cikakkiyar tattaunawar Kashim Shettima da RFI Hausa bayan zanga-zanga a Najeriya… • RFI Hausa

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 23 гру 2024

КОМЕНТАРІ • 73

  • @almustaphamusa4734
    @almustaphamusa4734 4 місяці тому +1

    Allah yasa abubuwan da kafaɗa su tabbata cikin gaggawa. Dan Annabi Muhammad saw

  • @MuhammadArgungu-r2x
    @MuhammadArgungu-r2x 4 місяці тому +5

    Alhamdulillahi,yan arewa bachima Kwanche mukeba, amma kunkawo bandits sun hanamuna noma,balle muchida kammu,akwai Allah;

  • @KABIRUALKASIM-hw7wu
    @KABIRUALKASIM-hw7wu 23 дні тому

    MUNA ALLAH WADAI DA GWABNATIN NIGERIA 🇳🇬🇳🇬😭😭😭😭

  • @KasimGarba-ke9sx
    @KasimGarba-ke9sx 4 місяці тому +2

    Allah Ya taimaka, Ya Kuma baku ikon Sauke nauyin da yake kanki. Ameeen

  • @ABDULLAHIMOHAMMAD-mw7iz
    @ABDULLAHIMOHAMMAD-mw7iz 4 місяці тому +1

    Alhamdulillah tudai harkuna sane Dama wannan dagangan kuke wahalshemu

  • @ABDULLAHIABUBAKARLAWAN-ui6tz
    @ABDULLAHIABUBAKARLAWAN-ui6tz 4 місяці тому +4

    Maganar kashim tana karfafamini gwiwa Amma gaskiya a wannan satin kashim shine gwarzon wannan satin❤❤

    • @ABBASADAUKI2
      @ABBASADAUKI2 4 місяці тому

      Tabbas hakane maganar ka. Haka Kuma ya dace mu sani, Nima haka, nasamu Qwarin gwiwa Sosai sosai akan maganarsa wlh.
      Allah ya temaka masa wajen ayyana abubuwan da yake fada a zahirance. Amin

  • @abubakaryahaya1620
    @abubakaryahaya1620 4 місяці тому +1

    Dangoten da kukeyi ma Zagon kasa,

  • @AuwaluAhamed
    @AuwaluAhamed 4 місяці тому

    Abakine babu abinda zasu,iya.Mayaudara Allah ya,isa

  • @sd-kinternationalltd7131
    @sd-kinternationalltd7131 4 місяці тому +1

    Karya banza

  • @shuaibusman1527
    @shuaibusman1527 4 місяці тому +1

    shegu mayaudara kawai.
    duk karya kuke domin magananku babu gaskiya kwata kwata a cikinsa.
    in Allah bazaku Kai karshen wanna tenure ba. matsiyata

  • @HarunaAbdullahi-g2k
    @HarunaAbdullahi-g2k 4 місяці тому

    Muna roqon Allah kada yasa ace maganar a iya baki ne kada ku kanta dai ku dattawane kayi magana ta dattako Allah yabada ikon aiwatarwa

  • @AbubakarUmar-jn7xx
    @AbubakarUmar-jn7xx 4 місяці тому +3

    kashim shettimah ALLAH ya kashe ka da kaida tunibu ALLAH yasa kuyi mutuwar wulakanchi

    • @bilalidris8304
      @bilalidris8304 4 місяці тому +2

      Subhanallah. Allah wadai da wannan addu'a. Shi shugaba addu'a ake mishi ba tsinuwa ba. Domin idan ka tsine masa karacin ubanka zaiyi. 😏

    • @ABBASADAUKI2
      @ABBASADAUKI2 4 місяці тому

      Amman Abubakar kayi kuskure babba, Kashim Shettima fa uba ne, watakila ma ya haifeka. Tarbiyyarmu mu musulmai da Kuma "Yan arewa bama zagin shugabannin mu, abunda yake tsakanin mu dasu sai Addu'ar Allah ya temaka musu. Ni wallahi ma tausayinsu nakeji dukkansu, saboda Ina da yaQini cewa Ranar da zasu tsaya a gaban Allah SWT ranar Qiyama ko sunyi daidai sai sun sha wahala.
      To Wanda yake da wannan Qalubale ai abun tausayi ne.
      Allah swt yayi riko da hannayensa shi da President Tinubu wajen tausaya mana da Kuma sauke nauyin da Allah ya dora musu. Sannan matsalar Nigeria tana da yawa muma matasa sai mun gyara, kowa saiya gyara a karan kansa sannan.
      Dan Allah ka goge wannan Dan Allah a matsayinka na matashi musulmi Dan Arewa. Cin mutunci ne garemu a ji Muna aibata shugabannin mu, abokanan zaman mu "Yan kudi sai suyita mana dariya.

    • @mahmoodsheikhahmed9972
      @mahmoodsheikhahmed9972 4 місяці тому +1

      Is this what Almighty Allah said you should say to your leaders. Pls repent.

  • @RabiumohdInuwa
    @RabiumohdInuwa 4 місяці тому +2

    Allah ya bamu sa'a amen.

  • @usmanusmanibrahim2616
    @usmanusmanibrahim2616 4 місяці тому

    Baku shirya ba Alhaji duk kayan bola ne Muhadu a 27 Insha Allah Aruwa kuke Wlh

  • @aminusani5554
    @aminusani5554 4 місяці тому

    Allah ba yasan area ba kuma ya kaunar arewa domin da yana son arewa da wannan yunwar da take damun al'ummar kasar Nan kaso 80 cikin 100 wlh yunwar tana arewa, ku fa kunsa abun da yasa al'ummar kasar Nan ke Fama da wannan wahalar, kawaii Malam kudawo da tallafin Mai shine.

  • @mahmoodsheikhahmed9972
    @mahmoodsheikhahmed9972 4 місяці тому +1

    Allah ya taimakiku. Allah ya Sheri ya ko. But we are not happy with our Norther leaders Wallahi.

  • @naziruabdullahibatsari525
    @naziruabdullahibatsari525 4 місяці тому +3

    Mai Girma Shettima ni me yasa ba zaku gayyace ni ba. In fada maku gaskiyar abinda zakuyi a Samu sauki da Zaman lafiya a Arewa.

  • @kbshowbakoritv1420
    @kbshowbakoritv1420 4 місяці тому +3

    Kaji dan shegiya qarya yake dan uwarsa 🖐

  • @aminusani5554
    @aminusani5554 4 місяці тому

    Toh Allah yasa maganar ka gaskiya domin tun Kuna kamfen din neman zabe ake mana wannan tazo mujita din.

  • @ahmedabubakar8087
    @ahmedabubakar8087 4 місяці тому

    Tsakanina da shugani na apc nabarSu da Allah

  • @aliabubakar4050
    @aliabubakar4050 4 місяці тому

    Good, the man politically improved 👏

  • @yushudmohd5982
    @yushudmohd5982 4 місяці тому

    Mudaii mu gani a kasa ba romon baka bah

  • @Sani-oc6df
    @Sani-oc6df 4 місяці тому

    😅😅😅Gsky anraina mana hankali a arewa wlh allah ubangiji yasaka manah alfarmar annabinmu s,a,w

  • @umarahmadabdullahi5414
    @umarahmadabdullahi5414 4 місяці тому

    Manzon allah yace zagin shugaba bakya idan baku saniba kusani

    • @Aminuusman-is6lk
      @Aminuusman-is6lk 4 місяці тому

      Gaskiya ne baida kyau zagin shugaba a musulunce.

  • @hamidasani3941
    @hamidasani3941 4 місяці тому

    Ba gwaren banza Baki ba Hausa, me yasa alumma ne kawai suke cikin quncin Banda ku, sabida kun handame kudin kasar kun kasa a tsakanin Ku kunbar talakan qasa da tsintar tsabar wahalar, 😢 Allah ya kawo qarshen Ku tinda en qasa sun farga kowa yasan meke faruwa

    • @ABBASADAUKI2
      @ABBASADAUKI2 4 місяці тому

      Subhanallah, kina mace, hakan Bai kamace ki. Da wadannan kalaman Dama Addu'ar gyara kikayi musu.
      Allah ya shiryemu Baki daya.

  • @nishadinarewa3514
    @nishadinarewa3514 4 місяці тому

    Kuji tsoron Allah, akwai ranar hisabi

  • @bukarmanu6670
    @bukarmanu6670 4 місяці тому

    Allah yasa mudace

  • @BelloAliyu-zl5iw
    @BelloAliyu-zl5iw 4 місяці тому

    Yusuf sununu akecewa😂😂😂

  • @MustaphaIbrahim-h4k
    @MustaphaIbrahim-h4k 4 місяці тому +1

    gaskiya baka taba burgeni ba sai yauu Allah ysa xamn ybxama Alkhair

  • @MaryamAminu-u1b
    @MaryamAminu-u1b 4 місяці тому

    Kai dashi Kuma kunsan cewa babu cikakken tsaro a arewa dazai bada damar ayi noma har a amfana da tallafin da kuke cewa kun bada

  • @AishaAuwalu-uo1kk
    @AishaAuwalu-uo1kk 4 місяці тому +1

    Allah yazama gatanmu

  • @AbubakarUmar-jn7xx
    @AbubakarUmar-jn7xx 4 місяці тому

    ALLAH yakowa karshen ku azalumai

  • @abubakarumaraliyu780
    @abubakarumaraliyu780 4 місяці тому

    Kai ana Nigerian kkf .......

  • @muktaribrahim4494
    @muktaribrahim4494 4 місяці тому

    Gaskiya wannan magana tayi, amma ba masu kudi bane,ko 'yan siyasa kawai zasu iya bada gudunmuwa ba.

  • @MustaphaMaiwada-i9b
    @MustaphaMaiwada-i9b 4 місяці тому +1

    Allah tayama

  • @Rufai-n3d
    @Rufai-n3d 4 місяці тому

    Amma kanan ina Tinubu ya bada akin sabon hanya daga Lagos zuwa Calbar amma haryanzu an kasa gama hanyan Abuja zuwa Kano.?

  • @Adamu-n9z
    @Adamu-n9z 4 місяці тому

    Assalamu alaikum Mai rubutu Usman Abubakar daga zamfara abincikar mana badakalar harkar tsaro ga rubabbin ma-aikantan harkar tsaro ,Ina Neman agudarnar da binciken bidiyon kasurgumin barawon nan bello turji.

  • @MustaphaMgashiu
    @MustaphaMgashiu 4 місяці тому

    Karya dayaudara

  • @aishabello6895
    @aishabello6895 4 місяці тому +2

    Wllh bakinci yahanani nagama kallan video nan 😴

  • @shamsuddeensaleh3935
    @shamsuddeensaleh3935 4 місяці тому

    Qaryar banza

  • @ShafiuIdris-z5f
    @ShafiuIdris-z5f 4 місяці тому

    Kaikaji watamagana waidan arewa belalcewar dazisacifutillar titiba amma kunturasu kudu awulakantasu

  • @hannahmukhtar3056
    @hannahmukhtar3056 4 місяці тому

    Lokacin da kuka tashi cire fuel subsidy halan wa kuka nema shawara?

  • @Mustaphaahassan
    @Mustaphaahassan 4 місяці тому

    Ku tara tallafin ku bawa marasa imani wayan su daga cikin gwamnoni su kara gina kansu.

  • @Insaa-qb6ig
    @Insaa-qb6ig 4 місяці тому

    ❤❤❤❤❤

  • @gimbagombe
    @gimbagombe 4 місяці тому

    Mufa subsidyn petrol shine matsalar mu,
    Ba Wani tallafi fa..

  • @khaliddandago3436
    @khaliddandago3436 4 місяці тому

    Ya kamata ku duba sautinku. Yasamu matsala a wannan video din

  • @Quite-dope
    @Quite-dope 4 місяці тому +1

    Kowa yarike voters card dinshi kawai we will meet in 2027 Insha Allah if my vote and your vote counts zamuchire Azzalumin da muka ga dama daga kan mulkin tunda ba na babanshi baneh

  • @Saikanadi-c
    @Saikanadi-c 4 місяці тому

    Bakinsa yana cewa eh
    Zuciyar sa tana cewa a a

  • @AhmadUsmanAhmadUsman
    @AhmadUsmanAhmadUsman 4 місяці тому

    Qaryar Banza inde har dagaskene dan talaka kuke to kudawo da tallafin mai mugayan banzan

  • @SufyanUmar-w7y
    @SufyanUmar-w7y 4 місяці тому

    Duk mai tsoron yayi gaskiya wai don kada kashe shi.
    To wane tanadi yayi don kada ya mutu?

  • @UmarNasiru-o6h
    @UmarNasiru-o6h 4 місяці тому

    Wannan qaryace kawai kwaman taliya babu a kasuwa

  • @MustaphaIbrahim-h4k
    @MustaphaIbrahim-h4k 4 місяці тому

    baikamat kusaka sound a wnnn hirar b

  • @AbdulKTboy-ic4md
    @AbdulKTboy-ic4md 4 місяці тому +1

    Kai wanna wane irin Dan jarida ne tambaaya daban amsa daban

  • @malashatima
    @malashatima 4 місяці тому

    😔😔😔😔😔

  • @abubakaryahaya1620
    @abubakaryahaya1620 4 місяці тому

    Ministocin ai basu cancanta ba hakanan kuka basu, Yanzu Karamin Ministan Tsaro ma ai Bello Turji ya ce suna da alaka ta ta'addanci bamuji ya fito ya karyata ba, kun nemi rubabbin cikin al'umma saboda rawar da sukayi a siyasarku shiyasa kuka basu. Mi sukayi a fannonin da aka basu?

  • @aishabello6895
    @aishabello6895 4 місяці тому

    Garyar banza anyi walkiya tahaska munga kowa

  • @YahayaUsmansaje
    @YahayaUsmansaje 4 місяці тому

    Kaida da kake wannan hirar dashi wa'innan sune matsalolin mu a arewacin Nigeria, Amma itace a'a, (1) menene yasa aka cire tallafin (2) menene yasa aka cire tallafin wutan NEPA (3) menene yasa aka cire tallafin Naira currency (4) Kuma Wani irin tanadi sukeyi game da tsaro (5) Kuma yana maganar cewa shugaban kasa masoyin arewa ne, sai mu ce masa wannan karyace, dalili ya manta lokacin da yake aibanta arewa (1999) when he was a governor in Lagos state, Amma abun mamaki du wa'innan tabbayoyin baka yi masa ba, Allah yada mu dace.

  • @hassanmuhammadshehu1358
    @hassanmuhammadshehu1358 4 місяці тому

    Hhhhhhhhhhhhhhh

  • @alameenasir
    @alameenasir 4 місяці тому

    Wanna wawa makaryaci gara kawaii maci ama shege boka

  • @mahamadouibrahim2083
    @mahamadouibrahim2083 4 місяці тому

    Bama son tallafi KO sadaka. gomnati tayi aiki kasar mu NIGERIA mu san cewa a koy gomnati im bahaba to ta sauka wannan 1e.2e kokuma mufito mu sawkar daku a dole koku kace mu gabaki daya.
    Wannan 3 dolen dole sai daya ya babbata. kuma bada dade waba!

  • @imranimii664
    @imranimii664 4 місяці тому

    Mufa abinda ke da muwar arewa expecially NW shine rashin tsaru wayo insecurity da an samar da tsaro an kawadda talauchi da kusan 70%

  • @bashirmagajiusman5430
    @bashirmagajiusman5430 4 місяці тому

    Me nene amfanin minister a arewa tunda kun dauki wa yanda bazasu iya komaiba sai abun da kuke bukata

  • @AbdoumalamabdouomarBabanammar
    @AbdoumalamabdouomarBabanammar 4 місяці тому

    Pourquoi ils on attention il n'a ka agir

  • @UsmanImam-h9q
    @UsmanImam-h9q 4 місяці тому

    This is a liar.😊