EP_35 | KOMAI DA RUWANKA | SHEIKH. MUSA YUSUF ASADUSSUNAH | RUMFAR AFRIKA PODCAST HAUSA

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 23 лис 2024

КОМЕНТАРІ • 37

  • @Mustapha_Bashir
    @Mustapha_Bashir Місяць тому +5

    Indeed Shaikh Musa Yusuf Asadus-Sunnah is a versatile and wonderful personality, Allah ya saka masa da alkhairi.

  • @AyshertyusifGarba
    @AyshertyusifGarba 27 днів тому

    Masha Allah, Allah y sakada alkhairi malam muna godia, Allah y albarka wannan gida mai albarka.
    Dan Allah muna so a gayyato mana Dr. Muhammad sani rijiyar lemon, malam salisu shehu d Dr. Isa Ali phantami.

  • @Ismobell_MD
    @Ismobell_MD Місяць тому

    1:08:20
    What an analogy! Allah ya albarkaci rayuwarmu baki daya.

  • @nasiradam6622
    @nasiradam6622 2 дні тому

    Allah ya saka muku da alkhairi inason shirye shiryenku amma wannan bana fahimtar kome amma inaga daga gareni ne saboda karancin ilimi.

  • @Mustapha_Bashir
    @Mustapha_Bashir Місяць тому +1

    Wato Mr. Presenter ya na tambayar Shaikh tsakanin sa da Allah plainly. What a nice interview, ga kayan aiki Malam.

  • @abubakarmusa5540
    @abubakarmusa5540 Місяць тому

    Ma sha Allahu. An gaishe da Dr. Sani da sheik asadussunnah

  • @muzammiladamabdullahi9418
    @muzammiladamabdullahi9418 Місяць тому +1

    Masha Allah
    Allah ya karawa malam lafiya
    Tabbas baiwar Allah ta tabbata gareka

  • @rabiarabia2596
    @rabiarabia2596 Місяць тому

    Masha Allah jazakallahu bikhr jaz Allah ya jikan iyaya da rahama muna mukh fatan alkhri mlm maga wata muna kallon ku daga kasar Oman kuma wallahi muna karuwa sosai Allah ya biyaku da aljinna

    • @ADPlusHausaPOD
      @ADPlusHausaPOD  Місяць тому

      Muna godiya sosai, Kuma muna gaida mutanen Oman

  • @muhammadabdullahi5642
    @muhammadabdullahi5642 Місяць тому

    Allah ya karawa rayuwar Malam albarka

  • @mansuralhassan3784
    @mansuralhassan3784 Місяць тому +1

    Allah Ya saka da alkhairi Sheikh, Dr a gayyato muna Dr Abdulqadir Isma'il zuwa gaba. Allah Ya saka da alkhairi

  • @usmanaliyu6324
    @usmanaliyu6324 Місяць тому

    I'm watching from Makkah of Saudi Arabia
    Please we need to here from
    Prof Muhammad Sani Umar Rijiyar lemo
    Prof Bashir Aliyu Umar
    Sheikh Abdulwahab Abdallah
    Prof Mansur isah yelwa
    Dr Ibrahim jalo jalingo
    Dr Ibrahim Umar Disina
    Dr Jameel Muhammad Sadis
    Dr Kabir Asgar
    Dr Magaji falalu Zarewa
    Dr Jamilu Yusuf Zarewa

  • @Al-BadarawyAl-Jasawy
    @Al-BadarawyAl-Jasawy Місяць тому

    Allah biyaku da Gidan Aljannah ❤
    Muna Nan dai muna miqa Qoqon bara akan prof Mansur isah Yalwa da sheikh Muhammad kabiru Haruna Gombe

  • @aminuzimit2472
    @aminuzimit2472 Місяць тому

    Masha Allah.......Allah saka muku da alkhair..
    Gaskia Sheikh Asadus-sunnah ya chanjamin tuunani game da matsalar fulani da yadda zaa magance matsalar, Sulhu kam alkhair ne, Allah kawo mana zaman llapia da arziki mai dorewa
    Pls, a gayyato mana Dr. Idris Dutsen tanshi.

  • @NuraAbdul-j7e
    @NuraAbdul-j7e Місяць тому +1

    Masha Allah

  • @RahmatIssahweryuu
    @RahmatIssahweryuu Місяць тому

    Jazakallahu Khair Wa BarakaAllahu feek Dr please we need Dr Sannu rejiar Lemu please 😢

  • @Jinsong1
    @Jinsong1 Місяць тому +2

    Dr magawata ina maka fatan alkairi allah yasaka maka da aljanna

  • @nourimalam126
    @nourimalam126 Місяць тому

    جزاكم الله خيرا

  • @abubakarsalisu4354
    @abubakarsalisu4354 Місяць тому

    Masha Allah, Allah ya saka da Alkhairi

  • @umarkabir4929
    @umarkabir4929 Місяць тому

    Dan Allah a gayyato mana Prof Isa yalwa

  • @GourdaiTahaar
    @GourdaiTahaar Місяць тому

    ADPlusHausa wannan tv taku mai albarka Allah yasakada alhairi allah yakarama basira muna godiya sosai muna karuwa sosai Allah yabar zumunci
    Dan allah please 🙏🙏 ageyyeto sheikh imam dr idris abdulaziz dutsen tanshi😘 🇩🇿🇩🇿🇳🇪🇳🇪

  • @RahmatIssahweryuu
    @RahmatIssahweryuu Місяць тому

    Please kindly invite Sheikh Kabiru Gombe

  • @أبوبكرأبوبكر-ش8ن
    @أبوبكرأبوبكر-ش8ن Місяць тому

    اختيار موفق..
    ربي يلهمكم الصواب و جنب عنكم الزلل

  • @AssoumanabelloAssoumanabello
    @AssoumanabelloAssoumanabello Місяць тому

    Macha Allah

  • @amanmedia_007
    @amanmedia_007 Місяць тому

    Allah Ya saka muku da alkhayri

  • @ammajafartambas
    @ammajafartambas 20 днів тому

    ❤❤❤

  • @Ismobell_MD
    @Ismobell_MD Місяць тому

    1:18:20
    Bayani mai kyau kan karantarwa da mu'amala da social media.
    Misalta wani ilmi da maganin wani cuta ya fitar da karatun da kyau. Kamar dai yadda magunguna ke da indications and contraindications.

  • @Ismobell_MD
    @Ismobell_MD Місяць тому

    1:11:17
    Naji dadin response din Mallam kan wannan mas'ala.

  • @AlgusawiyTV-lo1cu
    @AlgusawiyTV-lo1cu Місяць тому +1

    Yaushe za a gayyato mana babanmu, malaminmu, Dr. Abubakar Saminaka?

  • @BodiboBoco
    @BodiboBoco 5 днів тому

    Malan asadu u taken the credit from the quraanium Malan remember he said is the doctor and said no Malan

  • @TASSIOUALAKOSTSU
    @TASSIOUALAKOSTSU Місяць тому +3

    ❤️❤️❤️❤️❤️❤️🙏🙏🙏🙏🙏

  • @kingfaisalnasir4843
    @kingfaisalnasir4843 Місяць тому

    Shirin yana dadi sedai lokacin yana yawa

    • @ADPlusHausaPOD
      @ADPlusHausaPOD  Місяць тому

      podcast kenan 👑Faisal, Muna godiya sosai.

  • @Jinsong1
    @Jinsong1 Місяць тому +1

    Masha Allah