Allah ya kawo mata mafita amma dai abun yayi yawa ace wai mace sai ta bayar da kanta anyi amfani da ita zata samu abinci kai jama'a wannan wace irin rayuwa ce yanzu dan zakai taimako sai kayi lalata da diyar wani sannan zaka taimaka mata sbd zalinci baka tunanin cewa ita ma diya ce kanwar wani sannan baka tunanin kanwar ka kai ma hakan zaya iya faruwa da ita kai jama'a dan Allah mutane yaushe zaku samu imani a zuwan tan ku.
Allah sarki nigeria yanzu abinci in mace zataci sai anyi amfani dasu ina masu kudin nigeria gsky allah wadaren kudin da ba a iya taimaka ma mai taimako ba
Salm Ina da shawara don Allah iyaye bayan Jan kunnen da mukeyi ma yara na su nisanci Maza kafin aure mu daura yaran mu a sana ar hannu ya zamana duk yaron da yayi shekara 7 za a fara koya Masa sana a wasu sun dogara ga iyayen su gaba daya to duk ranar da ba iyayen ko Kuma ba lafy Sai su rasa yanda zasuyi, sañnan makwabci be damu da halin na kusa dashi da ace makwantan su, suna sake mata fuska kaman yaron nan da su, zata fara sama sañnan a unguwa mu rika zagayawa a zabi mutane duk sati suje gida gida marasa karfi Dari biyu masu dama 500 masu shi sosai dubu biyu a wata shida Kuga abunda za a hada in an hada kudin Sai a sayi kayan abinci da magani ga wadan da suka Fi kowa talauci a unguwan Sai a Basu jari yaya zasu yo muku sata bayan ku ke kula dasu kusa yaran su makaranta Boko da islamiyya Amman shi jahili dansa jahili ga yunwa ga ciwo ga damuwa meze Hana yaji haushinka yayi kidnaping yaran ka, sañnan
Abun daya kamata ayi la'akari dashi a yanxu shine gudun mawa ta gaggawa da suke buqata, duk wani abu da sukai ba dedeba daga baya za iya musu nasiha. Amman abu na farko shine hakin da ita yarinyar tashiga. İnsha Allahu zamu kai video dinnan inda ya kamata, Allah yasa adace.
Allah ya sakama ka da alheri sai dai kuskuri day daka aikata shine daka tabata Amma Allah yasa Lalura ne hakan Allah ya yafe mana maki daya don Allah duk wanda yayi nufin taima kawa sai ya duba Kirman Allah ya taimaka, kada kaduba abinda ya faru atskanin su tausayine haka 😂😂 don Allah atemaka,😂😂na gode
Assalamualaikum! Nifa na bibiyi comments din nan akwai tambayar da naso in gani Amma ban gani ba!? Dama mata yanzu bada jikin su ya zama first option da yake zo musu in sun shiga halin rashi ?
Sañnan danginma suna da matsala yau in baka dashi dangi Sai su watsar dakai da ace dangin ta sun damu dasu dasu zata fara tun tuba, Allah ya raba mu da sharrin zuciya sañnan naji Dadi da aka bayya na labarin don Yan mata da samari Yan baya su dau darasi shi Kuna wannan saurayi Allah yayi Masa albarka Yana da hali me kyau
Amma gsky dai itama 'yar iskace taya duk tsanani anbatatemako dan tayi sanaa sbd gudun kartayi zina amma sai da taje ta aikata gsky tayi hauka gwanda ta sake samunsa shi yasan hikimarda zaiyi Allah ya rufa asiri
To ai ko yanzu kayi wani nau in zinan wanda ake kira zinan Hannu in baka sani ba. mutum duk abun zakayi ya kamata ka nemi ilimin yanda shari'a tace ayishi ba kawai kayishi son renka ba dan gudun samo zunubi wajen nemo lada
A arewa nevson kai yayi yawa kowa nasa ya sani sufa kudi duk Wanda ya zama babba Sai ya taimaki Yan unguwan su fa aiki da jari mu Kuma wasu har su gama aiki a office ga offer Amman suki daukan kowa so duk dai mun hadu mungyara Allah ya yafe Muna gaba daya.
Kayi hakuri ka cire videon Nan domin irin wadannan abubuwan ba'a bude hanyar tattaunasu a irin wannan lokacin dautane suke da bukata saboda idan kayi haka kamar kana bawa mata da Maza lasisin yin alfasha ne wadda tayi ita da Allan ta wadda Kuma tunanin yin Hakan baizo mata ba kaga an bata kofar yin hakan
Sañnan Malaman islamiyya su ware Rana biyu a sati a koyawa rayuwa zamantakewan rayuwa a koyar dasu lamarin kaddara Allah zeyi jarabtan mutum da talauci da yunwa wannan daman afmdfini yazo Muna dashi a Kur Ani to in ka samu jarabawa haka ayi tawakkali ku nemi taimakon Allah Kuma Kar ku roki Maza Sai Yan uwanku ko ku gaya ma limaman unguwanku ko matan su Kar ku yadda namiji ya taba ku ko mace ko namiji duk ba a tsira ba ana Bata su a nuna musu fusgin Allah a haka a kyama yaran kunya tawakkali tarbiyya girmama iyaye ba a biyyay ga Wani don a Saba ma Allah kiyaye dokokin Allah iya magana ladabi don wasu sun aure masu ilimi wasu ma suñyi dauka wasu hadda Amma. Ma ilimin zaman takewa Wanda banban ilimi ne a rayuwa godiya idan ka samu ni iman Allah godiya idan ka samu jarabawa ai Kafi Wani malaman su yawaita tambaya shin yau kunyi istigfari kunyi salatin annabi, saw
انا الله وانا اليه راجعون استغفرالله العظيم واتوب إليه اللهم 😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲😭😭🤲
Allah ya kawo mata mafita amma dai abun yayi yawa ace wai mace sai ta bayar da kanta anyi amfani da ita zata samu abinci kai jama'a wannan wace irin rayuwa ce yanzu dan zakai taimako sai kayi lalata da diyar wani sannan zaka taimaka mata sbd zalinci baka tunanin cewa ita ma diya ce kanwar wani sannan baka tunanin kanwar ka kai ma hakan zaya iya faruwa da ita kai jama'a dan Allah mutane yaushe zaku samu imani a zuwan tan ku.
Amin ya rabb
😭😭😭😭😭inna lillahi wa inna ilaihi raji un ya allah muntuba kayafemana
Allah sarki nigeria yanzu abinci in mace zataci sai anyi amfani dasu ina masu kudin nigeria gsky allah wadaren kudin da ba a iya taimaka ma mai taimako ba
ياحى يا قيوم 😭😭😭🤲🏼
🙆🙆Allah sarki ya Allah yarifa asiri
God, if we have done anything to you, please remove this calamity from us
Inna lillahi wa inna ilaihi raji'oun 😭😭😭😭😭😭😭 Allah sarki allah ya kawo sauqi rayuwarnan 😢😢😢😢
Allahu Akbar gaskiya yayi ƙoƙari Allah ya saka masa da alkhairi yana da zuciya mai kyau wllh
Allah ubangiji ya yakawo mana karshen wannan hali da akeci a wannan kasar tamu
Don Allah katuramin lambar wayarka
Innalillahi wa,inna ilaihirraji'un ubangiji allah kakawomana mafita da,sauqi a,qasarmu baki,daya😭😭😭😭😭😭😭
😢😢 hasbunallah wa ni'imal wakeel😭😭
😢😢😢 Allah yasa mudace😢
Salm Ina da shawara don Allah iyaye bayan Jan kunnen da mukeyi ma yara na su nisanci Maza kafin aure mu daura yaran mu a sana ar hannu ya zamana duk yaron da yayi shekara 7 za a fara koya Masa sana a wasu sun dogara ga iyayen su gaba daya to duk ranar da ba iyayen ko Kuma ba lafy Sai su rasa yanda zasuyi, sañnan makwabci be damu da halin na kusa dashi da ace makwantan su, suna sake mata fuska kaman yaron nan da su, zata fara sama sañnan a unguwa mu rika zagayawa a zabi mutane duk sati suje gida gida marasa karfi Dari biyu masu dama 500 masu shi sosai dubu biyu a wata shida Kuga abunda za a hada in an hada kudin Sai a sayi kayan abinci da magani ga wadan da suka Fi kowa talauci a unguwan Sai a Basu jari yaya zasu yo muku sata bayan ku ke kula dasu kusa yaran su makaranta Boko da islamiyya Amman shi jahili dansa jahili ga yunwa ga ciwo ga damuwa meze Hana yaji haushinka yayi kidnaping yaran ka, sañnan
Allah ya kawo masu dauki
Allah kyauta
Allaha ya samudoci😢😢😢
Allah sarki Rayuwa
Allah Kyauta 😭😭
Allah Sarki 😟😟😟 Allah yarupamana Asiri Duniya da lahira
Kallo Daya nayi Sultan wly Bazan iya Kara Wani kallan Allah Mun tuba 😭🇳🇪😭🇳🇬😭❤
Amma meyasa saida taje dai tayi...😢 Allah ya kawo mn mafita
Innalillahi wa Inna ilaihirrajiun allah y kawomana sauki chikin rayuwarmu t duniya
Allah ya bata mafita😢
Ya allah katai makesu.ubangiji allah ya sakama da alkairi wlh abokina kayi jahadi ya allah sa kasamu ceton
Annabi mahamad sallahu Alain.wasallamh❤❤
Masha Allah Allah ya Albarkaci rayuwarku Yasanya Albarka Acikinta yatsare gaba da baya
Allah ya ya ye mana
Allah ubangiji yasakamaka da Alheri Allah ubangiji yayi musu mafita
Innalillahi wainnailaihi rajiun 😭 Allah ya kawo mana mafita na alkhairi a cikin lamuranmu ta duniya baki daya
Ameen Ya Rabbi
Wallahi yasameni Nima Amma alhmd yanxu nasamu Ai tunda dama ina da diploma Allah yarufamana asiri duniya da lahira Allah hmmmm rayuwa 😢😢😢
Allah sarki 😢
Amman dai baikamata kurungumi junaba belt din wandankama baka daurashiba Allah yasa mudace
Ikon Allah
allahu akbar allah yakawo musu mafita ameen summa ameen
Allah ya taemaka maka kamar yanda Ka taemaka mata😢😢
Don Allah inabukatan nomban wayarka
Metafaru?
😢😢kai dan allah taya zan iya tai maka mata
Allah ya saka maka da alkhairi ya hayyu ya qayyum
Tayaza'asamesu dan Allah 😢😢
Abun daya kamata ayi la'akari dashi a yanxu shine gudun mawa ta gaggawa da suke buqata, duk wani abu da sukai ba dedeba daga baya za iya musu nasiha. Amman abu na farko shine hakin da ita yarinyar tashiga. İnsha Allahu zamu kai video dinnan inda ya kamata, Allah yasa adace.
Wanan gaskiya ne
Allah yakai musu dauki da gaggawa yaqara tsarewa daga sharrin shedan
Subahanillah
Ya allah,😭😭😭
Dan Allah ya awa'reta tabani tawes
Innalillahi wainna ilaihirraju, Allah ya kiyaye
Allah yasa gaskiya zan taimaka insha allahu
aslm barka sultan ygr gaskiya natausayamata Allah ya kawo mafita nima San zantaimakkamuta in Sha allah 😭😭😭😭😭😭😭😭
Inna lillahi wa inna ilaihi raji'un 😭😭😭
Allah ya sakama ka da alheri sai dai kuskuri day daka aikata shine daka tabata Amma Allah yasa Lalura ne hakan Allah ya yafe mana maki daya don Allah duk wanda yayi nufin taima kawa sai ya duba Kirman Allah ya taimaka, kada kaduba abinda ya faru atskanin su tausayine haka 😂😂 don Allah atemaka,😂😂na gode
Wanan itama gaskiya dama tasa a raina zatayi xina wlh wlh batakai rabin halin da nake cikiba amma wlh ba taba kawo zina a rainaba
Allah ya Kara juriya da hakuri
Allah sarki, Allah ya kawo mk mafita
Gsy kam
Ya Allah 😭😭😭 Allah kakawo mana mafita ya Allah
Hasbiyallahu wani imal wakin Allah shirya masudukiyanmu Allah yashirya matasan musuzina kaikuma Allah yasa kama da alkairi
Assalamualaikum! Nifa na bibiyi comments din nan akwai tambayar da naso in gani Amma ban gani ba!? Dama mata yanzu bada jikin su ya zama first option da yake zo musu in sun shiga halin rashi ?
allah ya kauta kayi namijin kokari sosai 😭😭😭
😂😂😂innalillahiwa inna ilai hiraji u yaallah kasamoudaciduniyadalahira ameen summa ameen
Sañnan danginma suna da matsala yau in baka dashi dangi Sai su watsar dakai da ace dangin ta sun damu dasu dasu zata fara tun tuba, Allah ya raba mu da sharrin zuciya sañnan naji Dadi da aka bayya na labarin don Yan mata da samari Yan baya su dau darasi shi Kuna wannan saurayi Allah yayi Masa albarka Yana da hali me kyau
A imani irin nawa wlh da nayi zina gwamma baban nawa da qannannawa sumutu hmmm dan saurayi wlh mubinciki imanummu
Allah ka iyamana ya hayyu ya kayyum kataimaka wa duk musulmin duniya ka iyamana Allah yabata mafita kaikuma Allah yasaka maka
Amma gsky dai itama 'yar iskace taya duk tsanani anbatatemako dan tayi sanaa sbd gudun kartayi zina amma sai da taje ta aikata gsky tayi hauka gwanda ta sake samunsa shi yasan hikimarda zaiyi Allah ya rufa asiri
Allah Sarki Dan uwa bazaka ganeba wlh idan bahaka tayiba Babu mete makata kaima kasan halin masu kudin kasamu😭😭😭
Ya Allah Yakiyaye gaba
Allah ya qara karemana mutuncinmu 😢😢😢
Amin ya ALLAH
duk wanda wannan labarin yasashi kuka yamin like 🤔
😢😢😢
Inna lillahi wainna ilehi rajuuna Allah Allah yasa mudace
To ai ko yanzu kayi wani nau in zinan wanda ake kira zinan Hannu in baka sani ba. mutum duk abun zakayi ya kamata ka nemi ilimin yanda shari'a tace ayishi ba kawai kayishi son renka ba dan gudun samo zunubi wajen nemo lada
Allah ya Saka mala da alkairi kaima Allah zai maka
Allahu Akbar
Ameen ya hayyu ya kayyum
La ilaha illallah 😢😢😢😢
A arewa nevson kai yayi yawa kowa nasa ya sani sufa kudi duk Wanda ya zama babba Sai ya taimaki Yan unguwan su fa aiki da jari mu Kuma wasu har su gama aiki a office ga offer Amman suki daukan kowa so duk dai mun hadu mungyara Allah ya yafe Muna gaba daya.
Shiyasa kake rungumeta wannan ba dalili bane😢
Allah yasa mudace 🤲🤲🤲😂😂😂
Malamai a islamiyya suyi gargadi kada kuyi karya da sauran su bawai kullum ayi ta karatu ba Wani larabcin Basu San fassarar shi ba
Ameen yahayuyaqaum
Allah kyauta gaba
Hakane rayuwa allah yakawo muna sauki
Allah yakawo muna mafita GABAKI Dayan mu
Please dan uwa ,turomin number ka ni dan Cameroun ne
Abindai yatabamin zuciya mutika da ina da halinda Zan iya taimakawa abin A tausayane fa
Allah Sarki 😭😭😭😭
Allahu akbar
please 🙏 how can I help them even if it's a little please 🙏 tell me I can help her
INNALILLAHI 😭😭😭😭😭😭😭😭
Allah sarki
Inna lillahi wainna ilaihi Rajiun Nigeria kenan
Allah Sarki rayuwa
Kayi hakuri ka cire videon Nan domin irin wadannan abubuwan ba'a bude hanyar tattaunasu a irin wannan lokacin dautane suke da bukata saboda idan kayi haka kamar kana bawa mata da Maza lasisin yin alfasha ne wadda tayi ita da Allan ta wadda Kuma tunanin yin Hakan baizo mata ba kaga an bata kofar yin hakan
Kayi kokari kataimaka kawai Idan kanada dama.
Damuna taimakawa da hakan bata faruba
Wnn ha yake@@aliyumuazuismail7854
Yanxu badan ya dauku bidiyon bah taya zamu sani mu taimaka
Tayaya zantemaka mata
Innalillahi wa inna'ilaihir rajun hasbullahu waniimal wakil 😢😢😢
😢😢😢
Allah ubangijiya ya shiga al amuranmu alfarmar
Fiyeyyen halitta
❤❤
❤
Allahumma Ameeen
Sañnan Malaman islamiyya su ware Rana biyu a sati a koyawa rayuwa zamantakewan rayuwa a koyar dasu lamarin kaddara Allah zeyi jarabtan mutum da talauci da yunwa wannan daman afmdfini yazo Muna dashi a Kur Ani to in ka samu jarabawa haka ayi tawakkali ku nemi taimakon Allah Kuma Kar ku roki Maza Sai Yan uwanku ko ku gaya ma limaman unguwanku ko matan su Kar ku yadda namiji ya taba ku ko mace ko namiji duk ba a tsira ba ana Bata su a nuna musu fusgin Allah a haka a kyama yaran kunya tawakkali tarbiyya girmama iyaye ba a biyyay ga Wani don a Saba ma Allah kiyaye dokokin Allah iya magana ladabi don wasu sun aure masu ilimi wasu ma suñyi dauka wasu hadda Amma. Ma ilimin zaman takewa Wanda banban ilimi ne a rayuwa godiya idan ka samu ni iman Allah godiya idan ka samu jarabawa ai Kafi Wani malaman su yawaita tambaya shin yau kunyi istigfari kunyi salatin annabi, saw
Allah sarki😂😂
Innalillahi wa inna ilaihirrajiun
😢😢😢😢 ya Allah!!!!!!!!!!!!
Innalillahi wa innailaihi Raji un 😭😭😭😭
Ya Allah ya samu dace
Gaskiya abinda yafaru tsakaninsu baikamata ba
🤲🤲🤲🤲
😭😭😭🤲🤲🤲🤲🤲
Allah yakawo mafita