Zazzafan Martanin Barekate Family Ga Bidiyon Hussaina (Abbas Soja Yadaki Husaina Yakoreta)😳

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 30 січ 2025

КОМЕНТАРІ • 18

  • @تبلاتطت
    @تبلاتطت 9 годин тому +1

    ماشاء الله جزاك الله خيرا بريكيت شاملي

  • @NouhouAbdoulfata-o5c
    @NouhouAbdoulfata-o5c 10 годин тому +1

    Slm Allah ya ka ra daukaka

  • @zainabyuseef5587
    @zainabyuseef5587 8 годин тому

    Maash Allah

  • @FaizaubaAdamu
    @FaizaubaAdamu День тому +6

    Slm. My ordinary president sir don Allah kayi hakuri ina ga kayi wa Hussaina uzuri ni fa a fahimta ta ina ga Hussaina tayi wannan video din don ta fitar da kai daga zargi don kasan mutanenmu akwai qara gishiri da Maggi a magana don su samu attention na mutane kuma suyi karya ga mutanen. Don Allah kada ka bada dama a hada ka da wannan baiwar Allah da take ganinka a matsayin Uba kuma kada ka bari mutane su hana ka yin aikin lada duk da na ga kayi fushi ka dauki zafi don Allah kayi hakuri Allah ya huci zuciyarka, Allah ya ba ka hakuri don Allah afuwa.

  • @gamboananagawuna
    @gamboananagawuna 19 годин тому +1

    Allah sarki Allah ya saka maka da gidan aljannah firdaus ordinary present ina maka ftn alkairi

  • @saratushehu353
    @saratushehu353 День тому +6

    Damacan yan iskane don Allah kada abarmasu yayan

  • @NouhouAbdoulfata-o5c
    @NouhouAbdoulfata-o5c 9 годин тому +1

    Idan kabar shirin hausa su dama abinda su keso

  • @fatimazaraabdulkadir7683
    @fatimazaraabdulkadir7683 День тому +3

    Bello elrrufai tace kudin da aka ce ya bayar qarya ne

  • @mohammedlarabaibrahim5632
    @mohammedlarabaibrahim5632 11 годин тому +1

    Don girman Allah kayi haqauri Allah Ya huci zuciyarka dan Allah

  • @abubakarumar7208
    @abubakarumar7208 21 годину тому +1

    Hausawa munsamu mastala tun tale tale

  • @gamboananagawuna
    @gamboananagawuna 20 годин тому +1

    Allah ya kare Mana kai Allah ya shiga tsakanin ka daga sherin mutum da aljannah Allah shiga tsakanin ka daga sherin makiyan ka na fili dana boye ,mutanan Muna maka addu'a a masallacin harami Muna tare da Kai a kullum

  • @ahmednuhu1466
    @ahmednuhu1466 День тому +2

    Kai da Allah ordinary Yana da damuwa Yana Jin kansa kamar wani daga shi Babu wani Kuma wlh wani lukaci yana da kurakurai dayawa

    • @saratushehu353
      @saratushehu353 День тому

      Kaima kana tare dasu kenan kaji tsoron Allah

    • @ShamsuddeenMuhammad-v5f
      @ShamsuddeenMuhammad-v5f День тому

      Wawa jaki

    • @abubakarumar7208
      @abubakarumar7208 21 годину тому

      Stinannen kawai

    • @SamailaAbdul311
      @SamailaAbdul311 5 годин тому

      Don Allah Ya daina Allah Ya kawo mana mafita saboda Annabi Muhammad S A W

    • @SamailaAbdul311
      @SamailaAbdul311 5 годин тому

      To Don Wani a wata qabila yayi maka ba daidaiba kada ya shafi Wanda ba ruwanshi pls
      Yanzu Ranka ya dade ga Ibo Mai magani yayi maka ba daidaiba
      Allah Ya karemu da Kai Ordinary president