Yadda ake yin Awarar Kwai daga Hafsat Musa

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 4 жов 2024
  • Hafsat Musa ta yi bayani kan yadda ake hada Awarar Kwai domin gamsar da iyali a lokacin wannan wata mai alfarma na Ramadan.

КОМЕНТАРІ • 21

  • @محمدهوساوي-ل1ع
    @محمدهوساوي-ل1ع 5 місяців тому

    ماشاء الله تبارك الله

  • @aishamusagmb2792
    @aishamusagmb2792 6 місяців тому

    Masha Allah

  • @baffaalhassangundutse2735
    @baffaalhassangundutse2735 2 роки тому +1

    Wannan awarar tabani sha'awa sosai, Yau zanchi inji yadda take Inshaa ALLAH

    • @arewahearts8223
      @arewahearts8223 2 роки тому

      Shin mutum zai iya bin Sallan wutiri a cikin jam’i kuma in kara yi cikin dare?
      ua-cam.com/video/9pTVxY6HVoY/v-deo.html

  • @dmji2992
    @dmji2992 2 роки тому +2

    Nice 👍

  • @mahamadouaboubacar3852
    @mahamadouaboubacar3852 2 роки тому +1

    Macha Allah 🥰

  • @chefhafsat5743
    @chefhafsat5743 2 роки тому

    Domin wasu videos na girke girke zaku iya duba channel dina mai suna Chefhafsat

  • @zilaihatmustafs9493
    @zilaihatmustafs9493 2 роки тому +2

    Yayi bbc🥰

  • @hajjajuraliyaraliya5418
    @hajjajuraliyaraliya5418 2 роки тому +1

    Ma dallah.

  • @rukayamohammed5809
    @rukayamohammed5809 2 роки тому +1

    Thanks 🇧🇴

    • @arewahearts8223
      @arewahearts8223 2 роки тому

      Shin mutum zai iya bin Sallan wutiri a cikin jam’i kuma in kara yi cikin dare?
      ua-cam.com/video/9pTVxY6HVoY/v-deo.html

  • @mahamedmohamed6712
    @mahamedmohamed6712 2 роки тому +1

    Yayi Sosaye

  • @MamanMujahed
    @MamanMujahed Рік тому

    Don Allah a koyanin awrar wakyen suya

  • @muhammadabdllh6581
    @muhammadabdllh6581 2 роки тому +1

    Kai yar nan kinsan kan dadi 😋😋

  • @laoualiabdourahmane7128
    @laoualiabdourahmane7128 2 роки тому +1

    😜🤤😋😋😋😍

  • @RahmaAdam-mf9fp
    @RahmaAdam-mf9fp 4 місяці тому

    Nice

  • @falaluibrahimlawan4222
    @falaluibrahimlawan4222 2 роки тому +1

    Abin sha'awa! SAI DAI KUMA wannan ya yi kama da gurneti da ka iya lalata rayuwar Bil'adama. Wannan ne ya sa muke ta samun matsaloli a cikin rayuwarmu, musanman ma dangane da lafiyar jukkunanmu. Abinda na ke cewa a nan shine: akwai wasu sinadarai a jikin leda (polythene) wadanda idan ta ji zafi (wuta ko rana d.s) sai wadannan sunadaran su bar jikin ledar su shiga cikin abincin ko ruwan da a ka kulle a cikin su. Wadannan sunadarai sun hada da: polyvinyl chloride, styrene da kuma bisphenol-A. Kuma binciken masana ya nuna cewa wasu daga cikin wadannan sunadaran sukan haddasa ciwon daji, zuciya da sauran su. Domin haka yana da kyau mu kiyayi dafa abinci kamar su kulele, alala, awara, kwai da sauran su a cikin leda. Sannan kuma mu guji zuba tuwo, teba, miya, amala, da sauran su a cikin leda a lokacin da suke da zafi, ko kuma dumama su a leda domin kyautata lafiyar jikinmu.

  • @arewahearts8223
    @arewahearts8223 2 роки тому +1

    Shin mutum zai iya bin Sallan wutiri a cikin jam’i kuma in kara yi cikin dare?
    ua-cam.com/video/9pTVxY6HVoY/v-deo.html