Dalilin da yasa yanzu ba'a ganin mutuncin Malamai/ Gwamnan Borno ya tona asirin wasu manyan Nigeria

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 18 січ 2025

КОМЕНТАРІ • 20

  • @mukhtarabdullahi4224
    @mukhtarabdullahi4224 Місяць тому +2

    Hargobe in sha ALLAH malamai na gaskiya suna da mutunci miyagon malamai sune suka zubar da mutuncinsu
    انما يخشى الله من عبادالعلمؤ

  • @NasuruNasko
    @NasuruNasko Місяць тому

    Laifin malammai yakawo wannan kuma malamai sunbar Allah

  • @MustaphaMuhammad-mp3mb
    @MustaphaMuhammad-mp3mb Місяць тому

    Malam gaskiya ne wallahe

  • @RabiuGaya
    @RabiuGaya Місяць тому +1

    To malam yahaya jinjir kanajin maganar malamai

  • @salamatufkadamu
    @salamatufkadamu Місяць тому

    Governor zullum Allah ya tsare ka ya Kara Maka basira

  • @muhammadalijidda1778
    @muhammadalijidda1778 Місяць тому

    Wallahi wannan malamin yayi gaskiya

  • @HassanMuhammad-g9z
    @HassanMuhammad-g9z Місяць тому

    Mallam Allah shikara maka albarka

  • @salamatufkadamu
    @salamatufkadamu Місяць тому

    Mlm Allah ya Kara Maka Basira ya tsare mana Kai da tsarewanka

  • @mansurchiroma4171
    @mansurchiroma4171 Місяць тому

    AKWAI YAN WAHALA WLH

  • @MUSASALIHU-hk7nk
    @MUSASALIHU-hk7nk Місяць тому

    Malami kaduna ya fadi gaskiya

  • @Yarghanahausatv
    @Yarghanahausatv Місяць тому

    Ke duniya ina zaki damu 😮

  • @ShuaibuYakubu-v7c
    @ShuaibuYakubu-v7c Місяць тому

    Qarya kake malam kune Yan izalace Wllhi takawo ko wane sharri

  • @SaniAbubakar-h8w
    @SaniAbubakar-h8w Місяць тому

    Malamai sone suka wular qanta kansu mi yahadasu da yan siyasa domin susami kurdi suka watsar da wahayi da hadissn manzan allah dan haka ba malaman kirkibane

  • @nuhumaishanu6944
    @nuhumaishanu6944 Місяць тому

    Addini ya zama radde radde,zage zage da cin mutunci tsakanin mutane

  • @ibrahimmuhammad7331
    @ibrahimmuhammad7331 Місяць тому

    To ainitundanake aduniya bantabaganin wanda bashidamanufaba irin dan arewaba

  • @Sadiyamk
    @Sadiyamk Місяць тому

    Jingir ne kadai, ba dukaba

  • @elhoumarouisman6302
    @elhoumarouisman6302 Місяць тому

    Da makari yace ba addini bane abin nema ga shugaba ba adalci ai kiya wa kuka yi saboda ku duniya ce gaban ku.

  • @HassanMuhammad-g9z
    @HassanMuhammad-g9z Місяць тому

    Gsya ne

  • @AbubakarSanimuazu
    @AbubakarSanimuazu Місяць тому

    Wannan magana hakane