Me ya jawo Shiekh Murtala Asada ke irin wannan maganganu kan Shiekh Bello Yabo

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 17 гру 2024

КОМЕНТАРІ • 125

  • @aishatubabadiya6952
    @aishatubabadiya6952 2 роки тому +7

    Subhannallah wallahi bai yi dadi ba😭🤔

  • @mhmmdfaisaloumar98
    @mhmmdfaisaloumar98 Рік тому

    Dan Allah ya zakafada min sunan asiya
    Malam ya che sunan asiya bakyau

  • @welcomeramadan3111
    @welcomeramadan3111 2 роки тому

    Allah ya kyauta Allah yataimaka mana Allah yaimana tsari daga fitinar qarshen zamani ya Allah 🤲

  • @surajoabdullahi6902
    @surajoabdullahi6902 2 роки тому +1

    Gaskiya malam abun beyiba memakon kuhada kanku kufahintar da juna kuna cinkanku , kuna hana wasu musilinta saboda suna ganin kuna rigama da junanku allah yasa mudace ameen...😭😭😭

  • @karimatuibrahim4688
    @karimatuibrahim4688 2 роки тому

    Haba kana magana kamar ba malami ba kaji tsoron Allah

  • @ahmadabubakar8888
    @ahmadabubakar8888 2 роки тому

    Allah kajiqan mlm albani da mlm jafar allah yakai rahama kabarinku 👏🏻gsky ynx bb sunnah wlh kunji kukai shiru ana iren wannan allah ya kawo sauki cikin wannan al amarin 👏🏻

  • @yusufumar4804
    @yusufumar4804 Рік тому

    Gaskiya wannan abin da kuke bai dacheba Kuna raba kan addini

  • @assoumanealtoibrahim1101
    @assoumanealtoibrahim1101 2 роки тому +1

    Allah ya karemu da ga sharin Ku munafikan cikin Ku malam wannan zamani.... Amine

  • @aliyuibrahim2371
    @aliyuibrahim2371 2 роки тому +3

    Wannan ba komai bane illa Hauka, rashin sanin Yakamata, Shirme, cin zarafin Addini, zubar da Darajar Ilimi da Banzatar da kimar ku... Saboda Hauka irin taku da sunan Malanta har yan siyasa sunkai su rabaku? Wallah kun sauka a tafarkin Annabi Muhammad (SAW) Kusani inbanda wawaye babu mai dauku a matsayin abin koyi kubar Ganin matasa ne a gabanku suna Kabbara ba Daraja kuke dashi a gabanmu ba
    Kuje ku shirya kanku
    Shirmen Banza

  • @mayahigidatv9023
    @mayahigidatv9023 2 роки тому +1

    Waidan Allah miyasa hakan kefaruwa 😭😭😭😭😭🤔🤔🤔🤔Allah muntuba Allah kayabemu

  • @abubakarabdullahi3318
    @abubakarabdullahi3318 2 роки тому

    Allah ya kawo karshen wannan musifa da ta kunno kai tsakanin malamai

  • @AbdoulHamid-u6t
    @AbdoulHamid-u6t Рік тому

    ❤❤❤ yayi malam

  • @koyunfalakiasaukitv1754
    @koyunfalakiasaukitv1754 2 роки тому +2

    kanku ake aji.tun lokacin da bello yayi wa annabi S.A.W qazafi bakaçe qaryaneba sai yanzu da ta
    kwabemaku

  • @aliibrahimsallau3957
    @aliibrahimsallau3957 2 роки тому +3

    Sunyi yiwa Annabi karya, Sunce yana zagi Allah ya isa .....sunce Abubakar yana zagi Allah ya isa........Malam godiya

  • @hapsatsali8739
    @hapsatsali8739 2 роки тому

    Gaskiya kwogola akabasu muma munsani suna yaudaran jahilayne don ace dai dai sukeyi me atikun yiwa arewa sanda sukayi mulki balle suce azabe shi ko a adamawa baiyi komaiba Wai malamai

  • @yusufaliyyu6317
    @yusufaliyyu6317 2 роки тому

    Gaskiyane annabi baya karaya kuma baya zagi

  • @muhammad-mubarakismail7470
    @muhammad-mubarakismail7470 2 роки тому +1

    As-Salaamu Alaikum Ash-Shaikh Murtala Asada. Wallaahi wannan beeyi daadi ba sam. Kuma bee kamaata ba. Hakuri ya kamaata kayi don Allah sa-annan jama-a bangare biyu dake bayanku da kuma mutuncin mallaman Sunnah ko Izala. Beeyi daadi ba sam. Allah ya kyewta mana gaba. Allah ya kiyaye mana kuu dukan ku.

  • @mustaphamaigandi6142
    @mustaphamaigandi6142 2 роки тому

    Masha Allah

  • @keziyajoshua1248
    @keziyajoshua1248 2 роки тому +6

    May almighty Allah continue to bless you
    You are always speaking the truth
    May almighty Allah continue to provide, protect and guide you imam

  • @rukaiyamyusuf4649
    @rukaiyamyusuf4649 2 роки тому +1

    Allah ya biyaka malam da gidan aljannah

  • @sumayyaabba4839
    @sumayyaabba4839 2 роки тому +1

    Gaskya mallaman mu masu albarka Bai cancanta ku rinka yin haka bah ba mutuncin ku bane yanxun makiya zasu fara caccakar mu Allah yabaku fahimtar junnah

    • @bouhaibrahim1737
      @bouhaibrahim1737 2 роки тому

      Ina albarka take anan! wawa mahawkaci allah yafara tonamuku asiri munafikay makiya annabi

  • @farukumar6771
    @farukumar6771 2 роки тому +1

    Subuhanallah Allah kasauwa ka

  • @sulemanubale2396
    @sulemanubale2396 2 роки тому

    Kai wawane
    M.bello yafika

  • @abdoulhamidlabrane644
    @abdoulhamidlabrane644 2 роки тому +1

    Dan Allah koye hankore KO yafi ma jonanko

  • @shamsuddeenadamu3545
    @shamsuddeenadamu3545 2 роки тому +1

    Wannnan shirme ne. Duk kunji kunya. Allah ya shiryeku

  • @abdoullahisalouhou5988
    @abdoullahisalouhou5988 2 роки тому

    Kai dai dan iska ne wlh wawa kawai

  • @MUHAMMADUMAR-ly6uu
    @MUHAMMADUMAR-ly6uu 2 роки тому

    Allah Akbar...!! iKon Allah dai a baida karshe.. ki cikin mafarki ban taba tunanin Hakan zata faru da malam ba... Kuma fa duk bayanin malam assada gaskiya ne wlh... Ni kaina naji kaset dinda malam ke cewa gyalen karuwa yafii rawanin maccido daraja.. Kuma naji Wanda ya karyata Hakan bayan rasuwar maccido.. Allah ya kyauta

  • @aminuumar3652
    @aminuumar3652 2 роки тому +1

    Tomasha allah malam murtala yayi

  • @agadeztanoutkabir8549
    @agadeztanoutkabir8549 2 роки тому

    Wannan hakane

  • @sanisadi4360
    @sanisadi4360 2 роки тому

    Malam bahaka Allah ya gayamana ake sulhu ba,Kuma wlh kaji tsoran Allah

  • @muhammedbappa7560
    @muhammedbappa7560 2 роки тому

    Allah ya kare ka mallam

  • @tahiremoussa7789
    @tahiremoussa7789 2 роки тому +1

    Allah ya ganar daku amen 'wanan ba de de banee' vive le Niger vive bazoume mhmd 🇳🇪

  • @oussmanebakary3407
    @oussmanebakary3407 2 роки тому +1

    Wai mi yafaru tsakanin Bellon yabo da murtala asda gaskiya Haka baidace tsakanin malmai Kumar sunna yakamata mi yadace kuyi ba Irin Haka ba allah ykiyaye mana malmai da ga charron chaitan Amin amin

    • @musleemwali6136
      @musleemwali6136 2 роки тому

      Da Mal. Bello da Mal. Murtala babu malamin Allah cikinsu duk kanwar ja ce, ba wa'azi sukeba cin mutunci kuma dukkansu suna cakuda gaskiya da karya

  • @bellosaraj158
    @bellosaraj158 2 роки тому +2

    Masha ALLAH ❤ ❤ ❤ ❤ ❤ alhamdurillah ❤ ❤ ❤ ❤ ❤ ❤ ❤ ❤ ❤ ❤ ❤ ❤ alahuhacubar

  • @abdullahimuhammed8232
    @abdullahimuhammed8232 2 роки тому +1

    SLM allah ya tsare mana kai ameen mhmd s a w

  • @mustaphamaigandi6142
    @mustaphamaigandi6142 2 роки тому

    Sai AA mustapha

  • @usmanbagana2040
    @usmanbagana2040 2 роки тому +2

    Allah karufamana asiri duniya da lahira.

  • @iillaismael3427
    @iillaismael3427 2 роки тому +3

    Allah ya sawwaka. gaskiya abu bayyi daadi ba. Allah ya huci zuciyar ku

  • @anaskargage-uw6lh
    @anaskargage-uw6lh Рік тому

    Wanna gaskiya ne malan

  • @duecareconsulting9782
    @duecareconsulting9782 2 роки тому

    Wannan Mai shafin Ka ji tsoran Allah. Shk murtala ba da shk yabo ya ke ba

  • @jibrinkanta472
    @jibrinkanta472 2 роки тому

    Wannan gaskiyane

  • @abubakarahmad9948
    @abubakarahmad9948 2 роки тому +1

    Gaskiya banji dadin hakaba wlh mu kullum muna saurarar ku ku malaman mune kuma haka tana faruwa gaskiya magana malam murtala baka kyau taba kuma har yanxu kai malaminane

  • @sanoussisanioume6976
    @sanoussisanioume6976 2 роки тому +1

    Assalamu aleikum malammay ayi hakuri ayi hakuri, Allah yana tare da masu hakuri

  • @hassanabdoulhayyou5296
    @hassanabdoulhayyou5296 2 роки тому

    Kai murtala kace mlm makaryaci kace mai sun kudine
    toh kai minene
    Wlh mlm yafi karfinka

  • @nazirumukhtar5279
    @nazirumukhtar5279 2 роки тому +1

    Gaskia kamm

  • @amirusuleiman5806
    @amirusuleiman5806 2 роки тому +1

    ALLAH yayima Albarka

  • @hassansale4171
    @hassansale4171 2 роки тому

    Wallahi kunbamu kumya. Insiyasa singamaku a banza

  • @umarsalisu3895
    @umarsalisu3895 2 роки тому

    شيخنا أنت قلت الحقيقة نحن معك هذه المرة دماغنا واضح ولا يمكن أن يقاطعنا

  • @kazallalasanmortuwakazalla4189
    @kazallalasanmortuwakazalla4189 2 роки тому

    Malanaihakuri

  • @abounaz7012
    @abounaz7012 2 роки тому +2

    S.A.W

  • @umaryawule4407
    @umaryawule4407 2 роки тому +2

    Allah ya karawa malan lfy

  • @bellodikko9532
    @bellodikko9532 2 роки тому +1

    Allah ya sakawa Malam da alheri

  • @ishaqmusa6597
    @ishaqmusa6597 2 місяці тому

    Wannan abubuwan Basu daceba kufa mallamaine😮 bakyau kwata kwata za a samu rabuwar kan musulmi

  • @ahmadgarba7519
    @ahmadgarba7519 2 роки тому

    Malamai siyasa ko aqida

  • @hadizaibrahim6132
    @hadizaibrahim6132 2 роки тому

    Pls malamanmu ki dinga hkr da juna.in koyi kuke da Annabi (saw)bai kamata Kuna hakaba. In daya Yayi zagi daya bai kamata Ya Rama ba.i have so much respect fr all of them but watching this,uhmm.Allah Ya kyauta

  • @aliyumsani2238
    @aliyumsani2238 2 роки тому +2

    Sai Mal Allah yaqara basira

  • @mahamadoudoucoure1068
    @mahamadoudoucoure1068 2 роки тому +2

    Very sad 😔 tijaniya don't do this to each other except you guys. Now don't know who to believe anymore.

  • @bilalkamba8154
    @bilalkamba8154 2 роки тому

    Allaah dai Ya shiryar daku.Yanzu dae masu sauraren Ku dakai dashi ya kamata suyi hankali.

  • @mohammadrabiualhassan2147
    @mohammadrabiualhassan2147 2 роки тому

    Gaskina malam

  • @abdullahiwadata2513
    @abdullahiwadata2513 2 роки тому

    Ai kai ne babban makodai chi Dan shi har yau bakazama kowa bah achin malamai

  • @nigermonbeaupaysniameymaca5465
    @nigermonbeaupaysniameymaca5465 2 роки тому

    Gaskiya wannan bai dace ba tsakanin matasan mu

  • @mustaphakabirsharu7678
    @mustaphakabirsharu7678 2 роки тому

    Izala gaiyyar yan wahala gaiyyar yan tasha

  • @nagarta8044
    @nagarta8044 2 роки тому

    Wannan zubarda kimar malantane, Kuma malan kusani abinda ke tsakaninku Mal Bello yabo karya yasa kimar mallamai ta zube.

  • @abubakaryaubarde8265
    @abubakaryaubarde8265 2 роки тому

    Malam Allah ya biya

  • @sharifabdullahee869
    @sharifabdullahee869 2 роки тому +1

    Asslm alkm ahlan wasahalan wamarhaban bikoom dafatan kuna lfy ykk kwana2 Ykk 📚🔖📚

  • @abdullahiwadata2513
    @abdullahiwadata2513 2 роки тому

    Makaryachin banza wawan malami

  • @isamaiturare4205
    @isamaiturare4205 2 роки тому +5

    It's very sad and disturbing seeing Malamai doing this😞
    ALLAH yakawo sauqi

    • @duecareconsulting9782
      @duecareconsulting9782 2 роки тому

      Karya me wannan shafin ya ke. Shk murtala ba da shk yabo ya ke ba

    • @karatuttukan_malaman_musulunci
      @karatuttukan_malaman_musulunci  2 роки тому

      Menene hikimar yin karya ya dan uwa mai albarka?
      Kamata yayi ka bincika kafin ka ƙaryata indai har adalci kake nufi da gaske

  • @rabiouissakaniger256
    @rabiouissakaniger256 2 роки тому +2

    A toh ya'akaine tsofo bello yobo?😃😄😄😁🤲

  • @bellodikko9532
    @bellodikko9532 2 роки тому +1

    Allah shi kare Muna Malam Murtala Assada

  • @abdulladifahmad873
    @abdulladifahmad873 7 місяців тому

    Murtala kadena haka ,bakasan nagaba acikin ilimiba kayi kuskure murtada,

  • @musbahulawalbala4499
    @musbahulawalbala4499 2 роки тому +1

    Idan kunso kuyi abinda yafi haka
    Wannan matsalar kuce mu ta kanmu kawai muke Dan haka abunda kuke fada daban abunda muke tunani daban!

  • @ahmedbasfar4181
    @ahmedbasfar4181 2 роки тому

    Hmmm Allah yagara

  • @belloharuna6760
    @belloharuna6760 2 роки тому +2

    Toh ni abunda ke ban mamaki da wanna malamin wai wani sakone yakeso ya isarmuna.

  • @saleyboukarihassan5811
    @saleyboukarihassan5811 2 роки тому

    Toh fah

  • @bashirbingel4353
    @bashirbingel4353 2 роки тому

    Lallai Malam ka taro match

  • @sanusiacabdullahi4743
    @sanusiacabdullahi4743 2 роки тому +1

    Raayinkane kafadi gabanka akabasu kwangilar kafito kafadi

  • @abdullahiwadata2513
    @abdullahiwadata2513 2 роки тому

    Tau kai kazu ka kawomuna ai kin da tinubu yawa ariwa wawan banza

  • @faisalbala3781
    @faisalbala3781 2 роки тому

    Ni wallahi bantaba daukar bello yabo malami ba

  • @issazebeirou2006
    @issazebeirou2006 2 роки тому

    Hacane

  • @assoumanesabas7656
    @assoumanesabas7656 2 роки тому

    Haba mourtala ba girmanka ne ba

  • @isiyakuabubakar7691
    @isiyakuabubakar7691 2 роки тому

    Yan hauka

  • @bellodikko9532
    @bellodikko9532 2 роки тому

    A Fadi gaskiya komai dacinta

  • @auwallububa985
    @auwallububa985 2 роки тому

    To wa ya kamata to

  • @abdullahiwadata2513
    @abdullahiwadata2513 2 роки тому

    Ai bata6a marasa mutunchi tamkarka bah

  • @zayyanumusa7364
    @zayyanumusa7364 2 роки тому

    Nifa haryanxu bangane inda kadosa ba

  • @leaderofnow
    @leaderofnow 2 роки тому

    Raga raga

  • @IbrahimIbrahim-yp2ll
    @IbrahimIbrahim-yp2ll 2 роки тому

    be llo ma karyaci ne

  • @abdullahiwadata2513
    @abdullahiwadata2513 2 роки тому

    Kai karin yan siyasa ne

  • @belloharuna6760
    @belloharuna6760 2 роки тому

    Wawaye sakarkaru kunata zubarwakanku mutunci

  • @ahmadsalehahmadsaleh8516
    @ahmadsalehahmadsaleh8516 2 роки тому

    Gayamasa gaskiya malam

  • @adamoaboubakar6497
    @adamoaboubakar6497 2 роки тому

    U

  • @nasirubala7847
    @nasirubala7847 2 роки тому

    To me yahana tun lokacin da yayi kayi mai raddi sai yanzu da husumar siyasa ta hadaku

  • @aishahumairatv6038
    @aishahumairatv6038 2 роки тому

    Hhm

  • @ilyasuabdullahi4188
    @ilyasuabdullahi4188 Рік тому

    Kai mamakaryacine

  • @RabiuIbrahim-z2k
    @RabiuIbrahim-z2k 3 місяці тому

    Wannan dukanku baku kyautaba mu bashi muke ciki ba

  • @mujahidsanusi1674
    @mujahidsanusi1674 2 роки тому

    Sheikh Murtala Mae ne birgewa a wannan mgn taka😡😡 ko kunya

  • @anasbUmar
    @anasbUmar 2 роки тому

    Idan hakane kaima kwankwaso ya ďaukeka

  • @jibrinkanta472
    @jibrinkanta472 2 роки тому

    Muna fukai ne kawai

  • @MoustaphaM90
    @MoustaphaM90 2 роки тому

    Dan Allah dawa yake

  • @oumaroufaroukelhadjeissou8537
    @oumaroufaroukelhadjeissou8537 2 роки тому

    Malamai kutai zuwa nenan karatu kuraba kanku da siyassa