GWAURO... PART 20 FINAL
Вставка
- Опубліковано 9 лют 2025
- SHUREM DA JALILAH SUN GANO SUKHAINAT DAI ITA CE DADURONSA KUMA ITA CE ME KWAKULE JALILAH, BAYAN SANIN WANNAN SIRRIN ME YA FARU? YA KARSHEN ZULAI DA 'YARTA AINA'U YA KASANCE, SADAM DA NASREEN YA ZAMAN AURENSU? YA LABARIN BEE DA MR. SHOPRITE? DEEZY DA NURU WANE MATSAYI SUKA TAKA A SOYAYYA?.