Batun lalata da matan film Nafisat Abdullahi ta magantu/Mata na ta fitowa suna karyata Sarkin waka

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 13 гру 2024

КОМЕНТАРІ • 185

  • @khadijahussainusman4328
    @khadijahussainusman4328 2 роки тому +14

    Mude mun yarda da batum nazir Allah ya kauta

  • @hafsatabubakar3336
    @hafsatabubakar3336 2 роки тому +3

    Allah kayayyafawa wannan abunruwan sanyi amma abinyayi yawa

  • @abdulsudaisy
    @abdulsudaisy 2 роки тому +5

    Naziru sarkin waka ya ba su assignment. Duk karya su ke. Munafukan banza. Allah ya ruguza kannywood. Ameen.

    • @mariamkamil6022
      @mariamkamil6022 2 роки тому

      Allāh kuwa!!!!it’s what it is!!!!

    • @mamansaadou4275
      @mamansaadou4275 2 роки тому +1

      Ita gaskiya aidama dacine da lta, shiyasa bazakutaba yin gyaraba Allah yakyauta, wllh nazeer gaskiya yafada

  • @keebirkeebi7654
    @keebirkeebi7654 2 роки тому

    Mtsssssssssss allah yasa arufe kanywood daga nan har tachin kiyama. yan iskan banza duk Nigeria ku kadai ne akee jinku duk safiya ta allah matsiyata kawai koh kuna so koh bakwa so wly akwai yan iska acikinku

  • @ibrahimibrahimusman1300
    @ibrahimibrahimusman1300 2 роки тому +1

    Allah yataimaki Nazeeru sarkin waka ✊

  • @ibrahimibrahimusman1300
    @ibrahimibrahimusman1300 2 роки тому +1

    Allah yataimaki sarkin waka ✊

  • @xainabummeexeezeesarki5786
    @xainabummeexeezeesarki5786 2 роки тому +1

    Allah ta'ala ya kashe wutar fitina 🤲
    Ya rabbi 🤲

  • @mamunamuhd5207
    @mamunamuhd5207 2 роки тому

    Allah yatarwasa kannywood yaruguza kannywood

  • @ummeemuhammad4754
    @ummeemuhammad4754 2 роки тому

    Aiko sunayi ma Dama bazasuce sunayi ba Saidai Kawai Allah yashirya

  • @mamansultan2067
    @mamansultan2067 2 роки тому +5

    Dan Allah kurufawa kanku asiri😅🏃‍♀️🤔👏

  • @hsgsgueyet1236
    @hsgsgueyet1236 2 роки тому +1

    Ikon Allah . yarabi 🤲🤲🤲 kashiga lamarimmu

  • @fatimaasaulawa2201
    @fatimaasaulawa2201 2 роки тому

    Dama ya za'ayi su amsa laifin su kawai dai Allah ya shirye su damu baki daya Amin

  • @Fareeda78
    @Fareeda78 2 роки тому +1

    Naziru kaje arubuta ma lahaullah😎

  • @aishaaminu3865
    @aishaaminu3865 2 роки тому +1

    Gobaradaga kogi maganinta Allah

  • @ahmadmuhammad8828
    @ahmadmuhammad8828 2 роки тому

    Allah Saki nazeeru sarkin waka Kai ma dai Allah ya jarabceka da halin yan zamani dazarar ka bayyana wata barna DA akeyi za ayi ca. Akanka

  • @alikabirou9929
    @alikabirou9929 2 роки тому

    Cen gareku koyi mai quawou zayga maï quawou Allah ya chiryemu gabaki dayamu

  • @issaabubakarmuhammed6073
    @issaabubakarmuhammed6073 2 роки тому +4

    Kuma bawai sai anje dahakaba, dikkan yawancin yanmatan dasuke shiga kanny wood ai kalilanne sukashiga ta hannun iyayensu. Damacan daga yan gala sai gagararrun unguwa. Wasu takanas takano zasu baro garinsu wai sunzo asasu a film🤔kuma fa sunazuwane batare da sanin iyayensu ba kuma batare da sunsan inna zasu saukaba 🤔. Watama tinkafin taje ga yan film amma Series😂, episodes ba iyaka. Kaijama’a Allah yashiryar damu yabamu zuria tagari 🤲🏽🤲🏽🙏🙏

  • @ftooomadmm2394
    @ftooomadmm2394 2 роки тому

    KAI JAMAA ALLAH YA KYAUTA

  • @aishahassan3568
    @aishahassan3568 2 роки тому

    Gaskiya ba tafito wlh.

  • @nanamuhammad3065
    @nanamuhammad3065 2 роки тому +7

    Hmmm wannan dai magana ta sarki waka akwa kanshin gaski acikinta to idan ba rami meya kawo maganar rami😏

  • @aminamohammedaliyu8591
    @aminamohammedaliyu8591 2 роки тому

    Kai Kai kai

  • @shehustv9346
    @shehustv9346 2 роки тому

    Akwai maganar sarkin waka

  • @dausiyakarkarna1811
    @dausiyakarkarna1811 2 роки тому

    Tabdi jam allah kyau ta

  • @ummimuhammad8816
    @ummimuhammad8816 2 роки тому

    Daga baya kenan

  • @Md-wg9br
    @Md-wg9br 2 роки тому +1

    Allah ya kiyaye

  • @mariamahmed4610
    @mariamahmed4610 2 роки тому

    wlh wlh Allah ne ya tona muku asiri dubun kune ta cika yan film kuna bata tarbiyan yayan mutane

  • @asmamaiga3684
    @asmamaiga3684 2 роки тому

    Allah ya shirya

  • @abdurrasheedshehu7280
    @abdurrasheedshehu7280 2 роки тому

    Musu wannan maganar basa tsoran Allah

  • @atikasaleh9772
    @atikasaleh9772 2 роки тому

    Allah ya kyuta ameen

  • @natybae9965
    @natybae9965 2 роки тому

    Hm Allah ya kyauta

  • @abubakaribrahim5854
    @abubakaribrahim5854 2 роки тому

    Kuwa ya San harkar firm wllh ba sana'ace Mai kyau ba saboda Babu kumai acikin ta sai dai Bata tarbiyar yayan mutane kawai

  • @wonderingifyou8681
    @wonderingifyou8681 2 роки тому +1

    AsasLam

  • @صديقةصديقة-و1ن
    @صديقةصديقة-و1ن 2 роки тому

    Allah.kyauta domin shiyasa gaskiya

  • @moinmilin8715
    @moinmilin8715 2 роки тому

    Dan Allah atumana adaihamata iska adyafidatikalo

  • @umardahiru725
    @umardahiru725 2 роки тому

    Matan kanywood Ina ku Ina mutunci Kuna rawa Kuna iskanci

  • @iejr6280
    @iejr6280 2 роки тому +2

    Innaalillahi wa inna'ilaihirraji'un.!
    A gaskiya banajin dadin wannan lamarin sam wllhy plz kubar wannan mgnr sbd kanku kuke tonawa asiri,.
    Idan hakanema allah yasan me gaskiya amma sam kuna fito wa kuna kace-kace hmmm allah ya kyauta ameen 😎😎

  • @KhanKhan-tj5xn
    @KhanKhan-tj5xn 2 роки тому

    Hmmm Allah ya kyau ta

  • @ibrahimmuhammed9618
    @ibrahimmuhammed9618 2 роки тому

    Allah bawasa ba, Karya bata buya.

  • @MmmMmm-bj3li
    @MmmMmm-bj3li 2 роки тому

    Allah yakyauta Allah yasamudace

  • @bilkisuyarso6771
    @bilkisuyarso6771 2 роки тому

    Allah mai iko

  • @SaiduHaruna-li7ro
    @SaiduHaruna-li7ro 6 місяців тому

    Dama ai bada qarfi za akamakina Amma ana kamaki da abidda kikafiso shine shirin film idan har kinaso asakaki

  • @maryammuhammad5327
    @maryammuhammad5327 2 роки тому

    Tofa 🙆‍♀️🙆‍♀️

  • @zainabkk923
    @zainabkk923 2 роки тому

    Allah ya kyauta

  • @zara-c1n6z
    @zara-c1n6z 2 роки тому +1

    😁😁😁الله المستعان

  • @gyarakayanka8657
    @gyarakayanka8657 2 роки тому +4

    matan kannywood ba zasu ce anayin zina da suba sbd itace hanyar samun kudin su

  • @abdoudanja2743
    @abdoudanja2743 2 роки тому +1

    Good

  • @maigasoubdou2023
    @maigasoubdou2023 2 роки тому

    tam

  • @aminayahaya6216
    @aminayahaya6216 2 роки тому

    To Allah yasamudace

  • @zeebodycareremediestv2719
    @zeebodycareremediestv2719 2 роки тому

    Gasky kam Nafisa is right

  • @oumrfaroukmlhachimou1752
    @oumrfaroukmlhachimou1752 2 роки тому

    Allah ya kauta 😭😭

  • @migossani5374
    @migossani5374 2 роки тому

    Allah ya kauta😭😭🇳🇪🇳🇪🤭

  • @pretty5531
    @pretty5531 2 роки тому

    Anayi inashan wiwi

  • @nanarukayyaadamhamza3979
    @nanarukayyaadamhamza3979 2 роки тому

    Allah kasa mudace zargi bashi da kyau

  • @yamaniyyahausatv3760
    @yamaniyyahausatv3760 2 роки тому

    Masha Allah

  • @shaawanatuugudamuhammad5654
    @shaawanatuugudamuhammad5654 2 роки тому

    Hmmmmmm Allah ya kyauta

  • @fatimmusty6076
    @fatimmusty6076 2 роки тому

    My girl 😅 fena

  • @abdousoumaiya5717
    @abdousoumaiya5717 2 роки тому

    Allah ya rufa asiri

  • @mamunamuhd5207
    @mamunamuhd5207 2 роки тому

    Wanedaraja kukedashi bayan dunkun karkada kuku atiti kunbaiyana siraichinku kuntake fadar manzo Allah s a w bafawata girra aiwannan maganar

  • @abbahtalba9734
    @abbahtalba9734 2 роки тому +2

    First to view and comment 😂

  • @nazifisanijibril5285
    @nazifisanijibril5285 2 роки тому

    mubamuce komaiba Amman dai ina barami mai yakawu akula duk wacetai magana to tana da dardar akan lamarinta

  • @yggv6756
    @yggv6756 2 роки тому

    To daga fadar gaskiya

  • @hauwamuhammad9402
    @hauwamuhammad9402 2 роки тому

    Hmmm ai ita shedar zuna wahalace amma mmm

  • @prince1suleiman725
    @prince1suleiman725 2 роки тому

    Karyar banza, fasika.

  • @zainabaminu1960
    @zainabaminu1960 2 роки тому +5

    Kaji wni rashin hnkli, tayaya macen xata fito tace an taba nemanta ai dama dole su kare kansu akan cewa ba'ayi koda anayi din

  • @hajeryayahmadhajeryauahmad6389
    @hajeryayahmadhajeryauahmad6389 2 роки тому

    ai ita mace ita akayiwa to taya zata fito ta 6ata kaita shi namiji ai koman yayi ance adone Allah ya kyauta

  • @nasirabubakar1658
    @nasirabubakar1658 2 роки тому

    Shegu Matan film kowa ustaziya kenan 😀😀😀

  • @bashredeyez7710
    @bashredeyez7710 2 роки тому

    Hahahhaha ana yi muna shan 5alive

  • @bobo_skid3499
    @bobo_skid3499 2 роки тому +1

    Masha Allah 😂😂

  • @dattitanimualhassan8173
    @dattitanimualhassan8173 2 роки тому

    Wato kuna social media da kyau

  • @mansurisah908
    @mansurisah908 2 роки тому

    Dagabaya kenan
    Andaiyi walkiya munga kowa.

  • @rukayyasalisu1775
    @rukayyasalisu1775 2 роки тому

    To Allah ya kyauta

  • @lubabatuauta4509
    @lubabatuauta4509 2 роки тому

    Kai jama'a wannan lamari yayi muni, abin ba sauki sai ma ci gaba? Allah ya kawo sauki a wannan fitina abin ba dadi Sam wallahi, Allah ya kyauta

  • @shamseeyailiyasuibrahim3458
    @shamseeyailiyasuibrahim3458 2 роки тому

    Watan tunan asiri

  • @kdhdbdissh778
    @kdhdbdissh778 2 роки тому

    👍👍👍👍

  • @maryamyardaje7590
    @maryamyardaje7590 2 роки тому

    🤔🤔🤔😭😭🤔🤔ya rabbi

  • @abdoulrashidmamane2725
    @abdoulrashidmamane2725 2 роки тому

    Lalle ba shakka asirin yan film ya tonu tuda Su Datti assalafiy Sunsa hannu 👋

  • @mamunamuhd5207
    @mamunamuhd5207 2 роки тому

    Tunda film nawannan zamane yashigo wlh tarbiya yalalaci yara da kotafeya suke sai karatun arkur'an kowasa suke saikaratun kur'ane amma yanzu sai wakewake

  • @kabeerismail6732
    @kabeerismail6732 2 роки тому +3

    Ashe duk yan iskane yan gidan naku duk wacce kuka wannan maganar da naziru yayi tadameta har tafito tayi magana toh yar iskace kuma batada kunya sbd dukkansu sunsan gaskiya

  • @rahimatumuhammadkabir6336
    @rahimatumuhammadkabir6336 2 роки тому

    Kuda kanku kuna tonawa kanku asiri sabida irin abubuwan dasuke faruwa ya ishi mai hankali ishara in bakoso kuma iskancinku a bayyana yake ba maganan sharrin a ciki duk mace kiraki wacce tasan darajan kanta tabi dokoki. Allah bazatayi abunda kukeyi ba

  • @مريمم-ج5ن
    @مريمم-ج5ن 2 роки тому +4

    Mukam dama littafinmu kakawo mana wlh🤣🤣dan wannan abun mudai gaskia yafara isarmu😅😅

  • @fateemaoumar4353
    @fateemaoumar4353 2 роки тому

    Hmm

  • @rahamanajis9840
    @rahamanajis9840 2 роки тому

    Sai wani kumfam baki suke yi....shi naziru ai bace duka ake yi ba.....cewa yayi wasu

  • @mohamedbouya7938
    @mohamedbouya7938 2 роки тому

    Karya yayi muku ne yan iska kway ai gsky ya fada

  • @aakainuwa86gotomo3
    @aakainuwa86gotomo3 2 роки тому

    Daga fadan gaskiya sunbi sun tsargu sai jujjuya maganar sarki sukeyi in baku kalli videon da kyau ba kuje ku Kara kallah shi baice kowa ba yace wasu Daga ciki

  • @muhammadalhassanjamil2989
    @muhammadalhassanjamil2989 2 роки тому +3

    Hmmm ,rashin kula da abunda harshe zaifaada ayayin magana ,ba abunda bazijawo ba

  • @rukayyamharuna5342
    @rukayyamharuna5342 2 роки тому

    Toh nidai ba yar fim bace ammah wlh wannan mgnr batada anfani sbd ba Abu bane me dd yakamata suzauna atebirin sulhu sbd idan raiya6aci hankali kenemoshi wannan cece kucen baze haifarda dame idoba sedai yan adawarsu sujidadi kuyi hkr kudena dan Allah

  • @zakariamohamed3242
    @zakariamohamed3242 2 роки тому

    Masha Allah yayi 😂😂🤣🤣

  • @ibrahimahmad11133
    @ibrahimahmad11133 7 місяців тому

    Kewawuya jekiyi aure

  • @kabirurimingado5634
    @kabirurimingado5634 11 місяців тому

    Kuna haukan banzane ku 'yan Film duk abinda kukeyi haramun ne, ko zaku iya gaya mana cewa addini ne yace kuyi abinda kuke aiwata wa gashi muna ganin abinda kukeyi harda goregoren juna. gaskiya naziru ya fada kuji tsoron Allah kafin ku koma ga Allah

  • @jamilaidiris7294
    @jamilaidiris7294 2 роки тому

    Humm

  • @ahmadmuhammad8828
    @ahmadmuhammad8828 2 роки тому +12

    Allah Saki nazeeru sarkin waka Kai ma dai Allah ya jarabceka da halin yan zamani dazarar ka bayyana wata barna DA akeyi za ayi ca. Akanka

  • @zulfaumuhammad1149
    @zulfaumuhammad1149 2 роки тому

    Da an FIM da an saudiya allah ya saka mumu

  • @احمدعبدالله-ب3و7ع
    @احمدعبدالله-ب3و7ع 2 роки тому +2

    Allah kara tona asirin "yen Kanta waye 😃😃😃

  • @aakainuwa86gotomo3
    @aakainuwa86gotomo3 2 роки тому

    Shikenan Daga fadan gaskiya sunbi sun rude sun damu sun tada hankalin su sun canzawa abin fassara

  • @idrissaabdoullahi7
    @idrissaabdoullahi7 2 роки тому

    Matan kannywood karya kuke borin kunyane

  • @abdurrasheedshehu7280
    @abdurrasheedshehu7280 2 роки тому

    Walhi Ana yi sannan kuma kuna advertising ne a Harker na kanku

  • @amenana3323
    @amenana3323 2 роки тому

    Easyaakar

  • @isahidris6041
    @isahidris6041 2 роки тому

    Kamar yadda nakarshe tayi rantsuwa da girman Allah haka betaba faruwa da itaba yakamata sauran matan sufito suma suyi rantsuwar sai mudaina zarginsu

  • @umar_wanka4211
    @umar_wanka4211 2 роки тому +1

    kanku akeji 😏

  • @asamakalid8936
    @asamakalid8936 2 роки тому

    🤔🤔🤔